Chapter 36-40

28 1 0
                                    

💮💮💮💮💮💮
FAYROZ
💮💮💮💮💮💮

MALLAKIN
ASMA'U NAANA (NASMERH)💕💕💕💕💕
&
FATIMA USMAN BAUCHI 💓💓💓💓💓

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*************
Page 36-40
........

Wanka NAASHEETA tayi ta shirya cikin doguwar rigar ta ma kyau, Kwance take a ƙirjin ADEEL, sai aikin lallashi akeyi.

Masu karatu yau FAYROZ ta tashi da matsanancin aman jini wanda a asibiti da kansu sun tsorata da ganin yanayin da take ciki, Amma babba likitan yayi farinciki, ko ba komai ta farka daga doguwar sumar da tayi.

Nan suka fara bincike akan yana, likitoci sukayo kansu, kowa Hankalinshi tashe.

.............
Bayan kimanin awa huɗu.
UMMIE nagani tsaye kuka kawai takeyi, duk inda hankalinta yake yau ya tashi.

Wani likita nagani ya fito daga cikin wani ɗaki wanda da alamu shine wanda aka ba yayi awo, zufa kawai yake goge wa da alama ya wahala gurin binciken.

Likitan ne ya nemi magana da Ummi.
Inda likitan ya fara magana kamar haka.

"ƴarki FAYROZ tana fama da ciwon zuciya, Cutar da ke da alaka da zuciya da jijiyoyin jini tsarin,wanda a yau shine yake zama sanadin mutuwa". Kuka UMMIE ta saka dan idan akwai wani abu da ummi ke so to ya biyo bayan FAYROZ, ita kaɗaice Ƴa tilo agareta, bazata iya jurar rasa FAYROZ ba.
Likitan da ya lura hankalinta ya tashi, yace "ki kwantar da hankalin ki, tabbas cutar M ciwon zuciya tana da hatsari, amma insha Allah zata samu sauƙi ". Da kallo UMMIE ta bi likitan, yana Faɗa mata cutar akwai hatsari amma yana cewa ta kwantar da hankalinta, bayanin cutar likitan ta fara mata
"M ciwon zuciya za a iya lalacewa ta hanyar da wadannan pathologies:

atherosclerosis daga cikin jijiyoyi,

jini clots,

m spasm na jini na pool.

FAYROZ❤️❤️Where stories live. Discover now