Chapter 26-30

31 3 0
                                    

💮💮💮💮💮💮
FAYROZ
💮💮💮💮💮💮
MALLAKAR:
ASMA'U NANA (NASMERH)💕💕💕🖋️✍️
&
FATIMA USMAN BAUCHI 💕💕💕🖋️

💮💮💮💮💮💮💮💮💮

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*


************

PAGE 26-30
*************

Bayan ta tashi daga gurin aiki, wani mall ta tsaya ta siye vanilla ice cream sannan ta wuce gida.

A parlor ta sami UMMIE, gaishe ta tayi ta shige ɗakinta, daga left side din gadonta akwai fridge, ice cream ɗin ta saka nan sannan tayi wanka, ta gurin wanka taji an kira sallar magrib, dan haka ta dauro alwala daga can.

Shirya wa tayi cikin wata armless riga mara nauyi, hijab ta saka dogo har ƙasa ta saka.

Hija dogo ta saka sannan ta tada sallah.
Sallah take yi cikin natsuwa da kwanciyar hankali bayan ta gama ne ta dauko, ƙur'ani ta fara karantawa, suratur rahman take karantawa.

Masu karatu bana tunanin akwai muryar da ta kai ta FAYROZ daɗin karatu, na tabbata da tana tafseer da an dinga taruwa a gurin wa'azi saboda daɗi irin na muryarta.

*************
UMMIE
Sallah tayi ɗakinta, tunanin yadda zata faɗawa FAYROZ anzo neman aurenta take yi amma ta rasa yadda zata ɓullowa al-amarin.

Idan ta faɗa mata koda FAYROZ bata tambaya ba dole tasan a ranta akwai tarin tambayoyi.

"Ya kamata na faɗa mata gaskiyar nan ba daɗewa. "

*****************
WASHEGARI DA SAFE
ADEEL.

"Mammy duk waɗannan kayan na minene".
"na suruka ta ne, kasan dole mu kai kayan aure ".
Dariya ADEEL yayi, rungume mammy yayi ta baya yace "gaskiya mammy ina kishi, ji kayan da zaki kai mata, ni ko irin su baki kai min ba".
Hararar shi tayi tace "a ina aka taɓa gaya maka ana siyawa na miji irin waɗan nan kayan, ni dan Allah ka bar ni, na huta, ni kama zo ka kama min kayan nan, asa a mota ".

FAYROZ❤️❤️Where stories live. Discover now