Chapter 21-25

27 2 0
                                    

💮💮💮💮💮💮
FAYROZ
💮💮💮💮💮💮

MALLAKAR
ASMA'U NANA (NASMERH)💕💕💕💕
&
FATIMA USMAN BAUCHI 💕💕💕💕

WE DEDICATED THIS CHAPTER TO OUR NOVEL FANS (FAYROZ 💮).
(MUN SADAKAR DA WANNAN SHAFIN NE GAREKU MASOYAN LITTAFIN NAN).

I CAN'T LOVE YOU LESS 💕🌺🍂🌎

✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*

Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk littafin da kike buƙata namu daga farko.

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu mai yawa.

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

***********************''**

PAGE 21-25
...........

Da misalin karfe 5,a king khalid international Airport.

AIDAH na hango a tsaye, ta ƙagara taga 'yan uwan nata.

Jirgine ya sauka, MAHBOOB na hango yana saukowa, ya matsu yaga ƙanwar shi.

AIDAH dake tsaye daga gafe, da gudu ta zo ta fada jikin MAHBOOB " I missed u blood " AIDAH ta fada, "I missed you to" MAHBOOB ya fada.

NIKUWA ASMA'U NACE, FATY WAI SU WAƊANNAN KULLUM CIKIN MISSING JUNA.

Can na hango JAHMEEL, saukowa yake yi kamar baya son tafiya, daga kanshi yayi sama yana kallon ƙasar su, murmushi yayi saboda yana son ƙasar su.

Tafiya yake yi cikin takun shi na ƙasaita, ba shiri masu take mishi baya suka taho.

AIDAH sai murmushi take wa dan uwanta, ji take yi kamar tayi gudu ta rungume shi dan ta ƙagara ta jita a ƙirjinshi, Amma JAHMEEL yanzu sai ya mata faɗa dan ya tsani yaga mace na gudu, gashi kuma kamar baya son tafiya.

Murmushi ya sakar mata, sannan ya buɗe hannunshi dai-dai lokacin da ya ƙaraso, faɗawa tayi jikinshi, zata yi magana yace "shhhhhhh, 'aerif 'iinak taftaqadni "(shhhhhh 🤫, nasan kinyi kewata) ya fada yana ƙara faɗaɗa murmushin shi.

Mota aka bude mishi ya shiga, MAHBOOB ma motar shi daban, AIDAH ma motar ta shiga.

NIKUWA NACE FATY KINGA HARKAR MANYA, BA IRIN NAIJA BA DA SAI AN CIKA MOTA 😂😂.

FAYROZ❤️❤️Where stories live. Discover now