Chapter 701-705

23 1 0
                                    

             💮💮💮💮💮
                     FAYROZ
           💮💮💮💮💮💮

Tsara labari da rubutuwa : Queen Nasmerh

https://www.wattpad.com/user/QUEENNASMERH08?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~

Chapter 701-705
**********************************
A daren ranar jirgin su ya sauka, inda jirgin ya sauka lafiya, a hankali mutanen da ke ciki su ke fitowa, can na hango Jahmeel da Fayroz, hannunshi cikin nata, motoci ne suka iso gabansu, buɗe Fayroz mota yayi ta shiga, kai tsaye wani haɗaɗɗen gida suka nufa, duk tunanina Gidan Jahmeel zasu, gidan ya haɗu fiye da ko ina, gate ɗin gidan ma abun kallo ne, ban ƙara rikicewa ba sai da aka buɗe gate ɗin gidan, wato masu karatu tsayawa faɗa muku haɗuwar da gidan yayi ɓata lokaci ne dan gidan ya haɗu.

  Buɗe mata mota yayi ya kamata suka shiga ciki, dan motocin da suka musu rakiya basu ma shiga ciki ba suka juya abun su.

Ɗakinta ta nufa, Jahmeel ma ɗakin ya shiga, wanka tayi ta fito daga ita sai towel, tashi yayi shi ma ya shiga toilet ɗin, kwance ya same ta cikin blanket da alama har ta shirya, shima shiryawa yayi sannan yace “Fayroz! ", bata juyo ba kuma bata amsa shi ba, duk da tana jin shi amma kuma har yanzu takaicin abunda ya faɗa ɗazu take yi, “ki tashi muyi sallah" ya faɗa, tashi tayi ta shiga toilet, arwala tayi sannan suka yi nafila raka'a biyu da niyya a zuciyar kowannen su akan Allah ya basu zaman lafiya, Addu'a su ka yi sannan ta tashi, hijab ɗin jikinta ta cire, ta nufi wardrobe, buɗewa tayi ta saka hijab ɗin ciki, juyowa tayi, bata yi auni ba ta ji ta jikin mutum, rufe idonta tayi tare da jan dogon numfashi, ƙamshin jikinshi kaɗai zai iya nesanta ta da numfashinta, hannunshi biyu duka a kan ƙugunta, yayin da ya matso da ita ta ƙarfe yadda jikinta zai iya gogar nashi, a hankali ya shiga matsa ƙugunta kamar yana massaging ɗinta, kallonta yake yi , yadda ta rufe idonta sai ya bashi damar ganin fuskarta da kyau, lips ɗinta sai ƙyalli suke yi, jin ko ina na jikinshi ya ɗauka yasa yayi saurin rufe idonshi, tare da goga hancinshi a nata hancin, in a sexy way ya shiga goga hancinshi, yadda yake yi yayi matuƙar rikita Fayroz, a yanayin nan zata iya ɗaukewa gaba ɗaya, hannunta ta ɗaura kan wuyan shi wanda yayi silar kusanta bakinta da nashi, cikin salon shauƙi ya haɗa bakinshi da nata ya fara tsutsa da iya ƙarfinshi, yayinda numfashinshi ke sauka a fuskarta, ƙoƙarin fita yake daga hankalinshi, duk ya rikice, sai wani abu yake yi kamar bashi ba, da sauri ta jaye jikinta daga nashi ta nufi kan gado, dafe mararshi yayi lokacin da yake ji bazai iya kwana ba tare da ya kusance Fayroz ba, “ahhhh! "ya faɗa da ƙarfi lokacin da yaji wani irin shauƙi da sha'awa ta taso mishi, da ƙyar yake takawa har ya isa kan gado, faɗawa yayi tare da kai hannun shi kanta, da ƙarfi ta jaye hannunshi a kanta, sai yanzu na lura da hawayen da suka wanke mata fuska, “kar ka sake taɓa ni "Fayroz ta faɗa tana juyar da fuskarta ta ɗayan gefen, juyowa da ita yayi gefen da yake sannan yace “miyasa kika faɗi haka?", FAYROZ tace “au tambaya na ma kake yi", rufe idonshi yayi yace “plsss ki faɗa min "ya faɗa yana ƙara jawo ta jikinshi, “ka manta abunda ka faɗa ma su Papa", shiru yayi, tace “ai bazaka samu abun faɗa ba" ta ƙarasa maganar tana ture hannun shi daga nata, murmushi yayi yace “da bana sonki bazan kusance ki ba, kawai dai ban shirya yin aure bane, kuma tunda aka aura min ke ya kamata ki gane akwai haƙƙi tsakanin mu da dole ɗaya ya sauke na wani, ko da ace bana sonki bazan ƙi sauke haƙƙinki da ya rataya a kaina ba, saboda Allah zai tambaye ni haka kema ko da baki sona dole ki bani haƙƙina, maganar rashin so bata taso ba, dan ke ƴar uwata ce kuma tun a yau na fara ji ke alkhairi na ce, kece kawai Haskena, ina sonki ba da wasa ba, da zuciya ɗaya "ya faɗa tare da haɗa bakinshi da nata, hankali ya shiga matsa boobs ɗinta, yana wasa da ɗayan, a very hard romamce suke yi, har yayi nasarar ansar budurcinta.

  FAYROZ tayi liƙis, dan bada kaɗan Jahmeel ya riƙa ta ba, sai da ya tabbatar ya cire duk wata ƙishirwa a jikinta, rufe idonshi yayi a hankali ya furta “alhamdulillah ala kulli hal, Allah ya albarkace ki da zuri'ar mu ta gaba ", bata iya furta komai ba dan ƙarfinta ya ƙare, a gurin Fayroz da Jahmeel first night ɗinsu yafi kowane dare, ɗaukar ta yayi tun a daren ya mata wanka shima yayi nashi, kwantar da ita yayi dan duk jikinta ciwo yake yi, rugumeta yayi tsam a jikinshi, sannan ya sake musu addu'a, lokacin agogo ya nuna ƙarfe 2:30 na dare, ko minti uku bata yi ba tayi barci, cikin natsuwa da kwanciyar hankali, shima ɗin barci yayi awon gaba da shi, jin ta a jikinshi yake ƙara tabbatar mata da ta tsira.

   Basu farka ba sai da aka kira sallar asuba, da sauri ta nufi toilet, arwala tayi, sannan ta fito, har yanzu Jahmeel kwance yake, a hankali ta shiga tashin shi tana hura mishi iska a fuska, da addu'a a bakin shi ya tashi, “ka tashi an kira sallah "ta faɗa, juyawa tayi zata wuce, kawai taji ya jawo ta ta faɗa jikinshi, kallon cikin idonshi take yi, lokacin da wata kunya ta rufe ta tace “plssss sallah zanyi", murmushi tayi yace “laifi ne idan ki sake yin wata arwalar? ", bata iya amsa shi ba, kallon jikinta yake yi, wanda yasa ta tsargu, a hankali ya kai hannunshi kan wuyanta ya shiga shafawa a hankali, rufe idonta tayi a lokacin da jikinta ke amsar ko wane saƙo da yake aika mata, haɗa bakinshi yayi da nata, ya fara wasa da boobs ɗinta, a hankali yana saukowa har wayanta in a romantic way yana wasa da harshen shi a jikinta, jin an tada sallah yasa ta ture shi, sake jawo ta yayi jikinshi “mata bata ƙin abunda mijinta ke so", ɓata fuska tayi tace “sallah fa zaka yi ", tare suka je toilet, sai da tayi wanka tsarki, sannan suka fito tare, sallah suka tada, shi ya ja su jam'in sallah, saboda koda suka fito daga toilet har an gama sallah.

Anan zan dasa aya.................... ✍️

Mu haɗu a last page ɗin littafin nan, insha Allah gobe zan kawo muku ƙarshen wannan littafin.

ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️⚔️♻️💕💕💕

FAYROZ❤️❤️Where stories live. Discover now