Chapter 04(Daular Saraham🏯)

110 12 0
                                    

(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)

💎💎💐💐WATA RAYUWA 💎💎💐💐

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

   written by ❤️SADI-SAKHNA♥️❤️(the legendary novelist)🌄🌄🖌️🖌️

🌄🌄(The legendary novelist)🌄🌄🖌️🖌️

Written by♥️♥️"sadi sakhna"?❤️♥️

?💎💎..... WATA RAYUWA....💎💎

phone number:09035784150

telegram :https://t.me/joinchat/-_Qs5O8XH6cwYjQ0

whatpad :@SAKHNA03

  ......Dedicated to proficient writer association........

(04)
Koda tazo kan fadamasa hukuncin da aryana ta yanke akanta sai yazamana muryarta yai rauni alamar abin ya taba zuciyarta sosai,hummm yaja ajiyar zuciya kafin yace"a yanayin da kika bani lbrin ina ganin akwai mafitar da za;a samu akan lamarin"kallonsa tayi da alamar mamaki kafin batare da tace komai ba shigaba yayi da magan ta hanyar cewa"ina ganin inada wata mafita amma inaso kije kiyi tunani akai idan kinga hakan yayimiki"shiru yayi domin jiran amsar abinda zatace,kallonsa kawai tayi kana tace cikin muryar tausayi,daga ni har ummina bamu da wata mafita a halin yanzu sannan,saidai abu daya nasani shine banason abinda zai rabani da ummina nabarta a wanna halin itakadai,duk da cewar yanayin kangin bautar dazan shiga agaba idan har kudurin baaba aryanan ya tabbata akaina sai ya ninka wanda na ke kai yanzu"tausayinta ne ya darsu azuciyarsa kafin yace cikin muryar rarrashi"hakane abinda kikace saidai ita umminnaki itama irin tunanain ki takeyi wato batason ki shiga yanayi marar kyau,sannan mafitar wannan lamarin shine  dolene ki cire burinki na farko wato kinisanta da umminki ta hanyar barin wannan gidan na tsawon lokaci kafin ki cikawa ukkinnaki burinta"abinda yafada ya bata mamaki matuka nacewa dole tayi nesa da mahaifiyarta idan tanason ta cika mata burinta na kaucewar yar ta daga kangin bauta,kafin takai ga maganr dake bakinta sai ya katseta ta hanyar cewa"karki bani amsar da baki gama tantancewaba,sannan kiyi tunani akan abu kafin ki zartar,kuma tun da farko dafada miki cewar nabaki lokacin dazaki zartar da abinda yake daidai na rayuwarki,domin kullum ki fuskanci girma kafin ya fuskanceki.Zaki iya tashi naraka ki kaman yanda nsaba a kullum"haka suka gama magananr batare daya sake bata damar yin wata maganrba,mamakin mutuminne yasake kamata dakuma yanayin maganarsa,har suka iso wajen da zasu rabu kana ya juya ya kalleta"idan makullin hannunki yakas bude kofar da kike hange,to kijaraba wata kofar harki samo kofar makullin,karkiji shakkar shiga duk kofar da makullin yabude koda kuwa abinda take cikin kofar bai mikiba,hakika rayuwarki abin tausayine amma kisani watarana sai labari"koda ya kawo nan da zancensa sai yamata kyakykyawan murmushinsa kafin ya zuya domin komawa da baya,duk da acikin kalamansa ba wanda tasamu mafitarsa amma hakan bai hana ta basu ma'ajiyi arayuwartaba hartakai ga ba kalma daya da da ta bace a cikin kwakwalwarta ba.Juyawa tayi ta nufi kofar gidan,sai a sannan kirjinta ya buga a ta tuno irin dadewar datayi a rafin,shiga tayi sandarta kanta tsaye tanufi inda randar aryanan take,sai bayan tajutene tajuyo ta kullah da aryanan akan wata kujerarta,jikinta ne yafara karkarwa domin amsar hukuncinta,saidai ga mamakinta babu kalma daya daya fito daga bakin  aryanan,saidai harara data ke aika mata kaman idont zai fito,ganin bata kulata bane yasata shigewa dakinsu da sauri,abinda yafaru da wasu lokuta kadan dasuka wuce tsakaninta da saheel ne yadawo mata cikin kanta,tambaya tayima kanta wanda bata da amsarta wato"shin yaaa saheel yanada hannu a rashin fadan baaba aryana?ta ya ya?"ohoooooo
            ************           ****************
A daular SARAHAM karkashin jagorancin sarki HURUDDEEN dan SHAMAM.Shekaru biyu da suka wuce a yankin.
Daular saraham,daulace data wuce hankalin duk wani mai tunani afuskar kyau da kayatuwa,a bangaren tsari dakuma dumbin mulki.Sannan duk wata masarauta da take wanzuwa a wannan zamanin tana karkashin ikon ta,wannan daukaka ba iya shikadai daular sharaham take dashiba harma da karfin dakaru wanda suke a jinsi daban,sannan kuma anmusu horo na musamman wajen watsa duk wani taaro daya aikata ba daidai ba,duk da daukakar da wannan babbar masarauta take dashi hakan baisakata aikata badaidai ba ga mabiyanta,tayi suna wajen adalci dakuma kaunar duk wani wanda yake karkashinta hakan ya taimaka wa wannan masauranta wajen daukar duk wani abu daya fito daga cikanta da muhimmanci sosai.
Wannan daula ta saraham tanada girman kasa kana dakuma mutane masuji da a fada a sassan duniya ,yawancin duk wanda mutum yagani a wannan nahiya to yakasance mai yawan matsayi idan har an gwadashi da halittun sauran nahiyoyi ,yanayin halittar su mai daukar haske daga idon ma'abocin kallo musamman wanda suka kasance jinin sarautar wannan nahiya ,shiya basu kashi mai tsoka wajen dagun kai ga sauran al'ummar dabasu kasance daya daga cikinsuba.
sarki HURUDDEEN dan SHAMAM shike rike da ragamar mulkin wannan masarauta yanada ya'ya'guda biyu SHAMAM wanda ake kiransa da yarima AMAM ,da ga sarauniya SAFEENAH wanda itace karama kuma amarya a wajen sarki huruddeen ,sai macen wanda itace gimbiya MEELAH,kuma babbar ya' a wajen sarki huruddeen kuma ya' ga gimbiya ZULAIKAH wanda itace uwar gida a masarautar saraham.
Duk da kwanciyar hankalin dayake wanzuwa a cikin masarautar ,hakan ya kebantane ga iya al'ummar dake nahiyar ,amma masifar da'ake shukawa a cikin masarautar dakuma irin muguntar ta take wanzuwa mutun zai sha mamaki idan yagani.

           ********  ********  *********
WAIWAYE ZUWA GA GIDAN SARAUTAR  SARAHAM.
next chapter please 😊😊😊🙌.

  

Wata RayuwaWhere stories live. Discover now