Chapter (15)wayyo mai na aikata haka ??

70 8 0
                                    

(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)

💎💎💐💐WATA RAYUWA 💎💎💐💐

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

(The legendary novelist),🌄🌄

(The legendary story)
📒💎↗↗🎿👿👽
written by💟 SADY-SAKHNA💟

💎💐 ..... WATA RAYUWA....💎💐

phone number:09035784150

telegram :https://t.me/joinchat/-_Qs5O8XH6cwYjQ0

whatpad :@SAKHNA03

......Dedicated to proficient writer association........

chp(15)

Dawowa tayi daga tunanin data tafi tareda rike rigar ta ,
"yahhhh saheel "
da fuskarta tayi alamar kaman zata cigaba da kukan saikuma yasake mata rigar a hannunta ,
"kar kiyi tunanin komai ,bakya ganin yanda kayanki ya baci ne ?zan taimaka mikine kiyi wanka ,amma kinga kinajin karfin jikinki ,to bari na hada miki ruwan kawai "
saida ya mike da nufin hada mata ruwanne ta kula da yanda ta bata masa kayansa ,bare kuma nata ,kunyace ta rufeta sosai inda ta saka hannunta ta boye fuskarta saboda kar su hada ido .
Saida yagyara jikinsa a bandakin kafin yafito yayi mata alamar itama ta shiga ,shikuma ya fita.
Al'amarinnasu ya fara tafiya dadai ,yakan zauna ya tambayeta ya jikinta ,sannan duk sanda yafita zai kawo mata dan kayan marmari ,da kuma magani ,da haka har jikinta yayi sauki ta koma kaman ko yaushe.
A tsaye take a kitchen tana dafa musu abinci da rana ,dan yanzu itake musu duk aikin gidan ,duk da yana hanata wani amma haka ta dauke ko wane aiki yazamana ita takeyi saboda yanayin kadaici da take tsintar kanta a ciki ,koyaushe ita kadai ce a gidan, ko fonee baya dawowa yanzu sai yayi kwana uku bayanan ,rabonta da taga saheel ya zauna a kusa da ita tun lokacin da rayi jinya ,tana warkewa magana ta daina shiga tsakaninsu kwata kwata ,zuciyarta cike da tunani ta gama abincin da takeyi ,saboda halin da take ciki ko abincin bata samu ikon cinsa dayawa ba ta ajiye shi tareda komawa daki bayam ta zuba masa nasa a kwanon da taga sawa a ciki .
Har yamma tayi lokacin daya saba dawowa gida yayi amma bai shigo ba ,hakalin ta ne yatashi sosai ganin lokaci yana kara wucewa ,rana ta fadi gari yayi duhu amma shiru ,ganin bataga alamar shigowarsa ne ba yasa ta komawa cikin dakin domin yin ibada.
Tana gamawa ko addu'a bata samu yiba ta kara fitowa tana lekawa ko zataga dawowarsa ,saida bacci yafara yadaukarta akan kujerar da take zaune, kafin ta ji alamar shigowar mutum ,zabura tayi ta tashi tana kallonsa ,magana ta fara yi masa ,
"yah saheel lafiya ? wani abunne yafaru "
amma ba tambayarta daya daya amsa ,saima wuceta da yayi ya wuce cikin dakin ,binsa tayi a baya cikin sanyin jiki ,fuskarta dauke da damuwa ,tsayawa tayi a bayan sa ,saboda yajuya mata baya yana kokarin rage kayan jikinsa.
Zubewa tayi akan gwiwoyinta tareda sakin kuka mai tsima zuciya ,juyowa yayi da sauri domin ganin mai yasameta ,saikuma abin yabashi mamaki ganinta akan gwiwoyinta ,tambayarta yafara yi,
"ke menene yasameki ?
dago jajayen idanunta tayi wanda daga ganinsu dama sun tara abu dayawa ,
"yah saheel inaso kayafewa ummah gameda hukuncinta akanka ,na aura maka ni batare da tunanin zaka takura ba ,sannan nima kayafemin saboda kasancewa ta acikin wanda suka shigo rayuwarka ,lokacin da nazo wajennan nayi tunanin zan samu farin ciki ..........
saidai bahaka bane ,domin bazai yiyu ka ka takurawa wani ba kai kasamu farinciki ........
nayi kokarin guduwa na koma wajen ummah ta ,saidai kuma natuna abinda ummah ta ,ta taba fadamin watarana cewar;
"fahreeyah bazai yiyu nabar wajennan ba ,domin kaman yanda haramunne matar aure ta fita daga gidan mijinta batare da izinin sa ba ,haka ma baiwa ko bawa haramunne ya gudu daga wajen uban gidansa "
narike wannan maganar a cikin raina ,wanda nasan a yanzu ina matsayin matar aurenne ,wannan maganar ce ta yimin katanga ga barin gidannan ,sannan ni shaidace akan cewa ba abinda ka rageni dashi tunsanda na kasance a karkashinka ,saidai abu daya da har yau tun tasowa ta a rayuwata na rasa shi ,shine farinciki ,ina kara baka hakuri akan shafa maka wannan mummunar kadarartawa a rayuwarka ,saboda nasan kaima karasa wani abu tunda na shigo gidannan wanda a da ba haka kke ba ,....😩😩😩......kayi hakuri yaya saheel "
numfashinta har sama sama yake saboda tsabar kukan datayi ,wanda yaci karfinta sosai ,rikota yayi tareda mannata a kirjinsa yana babbuga bayanta da hannunsa ,domin ko bakinsa ya gaza budewa bare ya rarrasheta ,ko kuma ya fahimtar da ita abinda yake zuciyarsa.
Jin ya riketa gam a jikinsa kuma ya yi shirune yasa ta dagowa kanta tana kallonsa ,shima kallonnata yake ,kafin yakai fuskarsa kusa da fuskarta ,jin harshensa tayi yana lashe hawayen dake zuba daga idonta kana ya sauka har wajen bakinta ,...........bakinsu ya hade waje daya tareda zura mata harshensa.....。。。。
gabobin jikinta da kuma tunaninta ne suka bijiremata a wannan lokacin ,ta hanyar amincewa da bakon yanayin dayake shigo musu ba tareda izinin ta ba ,duk abinda yake mata tana jinsa har takai ga ya zarce inda yakamata ya tsaya ,amma kuma zuciyarta taki bata daman tsayar dashi ................
jinta tayi a wata duniyar da bata taba jin labariba ,ko tsintar kanta a ciki ba ,saidai gashi yanzun yayannata yana aikata batareda saninta ba .............tunaninta ne ya tsaya cakkkk sanadiyyar wani irin bakon al'amari da ya ziyarci cikin jikinta ,wani irin kara ta saka ,kafin wani duhu ya rufe ganinta gabaki daya ................
A bangaren saheel kuwa,duk yanda yayi kokarin nisanta daga inda take saida hakan ya faru,lokacin dayaji dumin jikinta a nasa sai hankalinsa yatashi matuka ,har takai ga yakasa hana gangar jikinsa daga abinda take muradi ,cikin salo na musamman yake sarrafa dukkan gabban jikinta,lokacin da yakaiga shiga mashigar rayuwarta sai ya kasance yana yaki da zuciyarsa akan hana ta abinda take shirin aikata ,ganin bazai samu damar tsayar da ita ba ,saikuma kwakwalwarsa ta fara tsammanin rashin amincewa daga wajen fahreeyah ,amma babu wani tirjiya da kin amincewa daya fuskanta daga wajenta ,saima sakar masa jiki da tayi tareda bashi dukkan ragamar rayuwar ta ,lokacin da isa ga cikin rayuwartane yaji wata kara da ta keta cikin kansa ,saidai a halin dayake ciki bashida ikon karbar duk wani uzuri dazai iso gareshi ,barekuma har yayi tasiri a gareshi ..........
Bayan dawowarsa daga tafiyar dayayine ya kula da jikin fahreeyah da babu alamar motsi a taredashi ,zabura yayi ya mike tareda juyo da fuskarta izuwa gareshi ,
" wayyo me na aikata haka?"

SADI-SAKHNAce

Wata RayuwaWhere stories live. Discover now