Assalamu alaikum.
Those da suka dauki lokacinsu to send me message privately nagani kuma bazan manta ba. Banda bakin godiya a gareku sai dai fatan alkhairi.
Am going thru a lot..... In shaa Allah zakuji ni soon. Allah yabar zumunci.
#AnaTare
YOU ARE READING
RAYUWAR MU
RomanceBance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!