NOT AN UPDATE!

3.1K 369 84
                                    

Assalamu alaikum.

Lovelies.

Barkanku da warhaka. Ya gida? Ya yara? Ya oga? Ya su mama? Ya kowa da komai?

The singles Allah ya kawo maza nagari. The matan aure Allah ya karo soyayya ya shirya yara.

Ya hakuri dani??? 😂

Ku kara hakuri.... Ina busy sosai. Amman nasan #AnaTare ai ko? You'll know ina kaunar ku Fisabilillah.

In shaa Allah not just one chapter zaku samu this week. But duka last 3 chapters din. Ku fara shirin shan karatun 30k words or more.

And... Tsakanin Mon-Wed In shaa Allah zan updating dinsu. Excited?

Love you all 😍.

RAYUWAR MUKde žijí příběhy. Začni objevovat