Page 10

1.6K 74 0
                                    

👉🏽💍 *KYAKKYAWAR ALAK'A* 💍👈🏽

                                  ©
              *_ZULAYHEART RANO_*
*Wattpad user name Zulayheartrano89*

*Wannan page din Sadaukarwa ne ga yan  KUNDIN KADDARATA FAN'S, musamman DADA NASIR Ina jin dadin comment dinku, Allah ya barmu da kaunar juna.*

*STORY AYSHA WAZIRI*

*Team Ummuna Salmah*

                  *10*

"Hamma ka tashi ka yi wanka." A tausashe take masa magana cikin kunne, a hankali ya bude ido fes ya sauke su kan kyakkyawar fuskar Salmah, tashi ya yi ya zauna bayan ya karanta addu'ar tashi daga bacci, Salmah na kwance jikinsa "Wow Ummuna kin yi kyau wannan gayun naki zai bar  na yi moriya kuwa?" "Sosai ma Hamma." Salmah ta ba shi amsa tana kashe masa ido daya. Wani irin sha'awar ta ya tsirgawa Yarima ji ya yi kamar ba zai iya komai ba sai sun kasance tare "Hamma wanka Plea..." Bata kai karshe a maganarta ba Yarima ya yi saurin hada bakinsa da nata, kiss yake mata da zafi-zafi ya yi da hannunsa ke aikin kewaye jikinta, sosai ya kashe mata jiki da salonsa, gani ta yi ya fara fita hayyacinsa kuma tabbatas zai kara yi mata abin jiya shi yasa ta kwace jikinta tana share hawaye.
    "Me ya faru Ummuna?" Da kasalalliyar murya ya yi tambayar. "Kai ne." Ta bashi amsa tana kuka. "Me na yi maki? Haba kanwata?" Da zolaya ya ke maganar don yasan inda ta dosa "Ka je ka yi wanka Hamma." Salmah ta faɗa tana niyyar sauka daga gadon. Dagata sama Yarima ya yi bai direta ko ina ba sai cikin bathroom "oya yi sauri ki haɗa min ruwan." Babu musu ta fara haɗa masa, sai da ta gama sannan ta dube shi "Hamma na gama." "Thanks My Salmatyy." Da murmushi ya gama maganar, ta juya da nufin barin toilet din Yarima ya sureta, sai cikin kwamin yin wanka takaici da bakin ciki suka rufe Salmah, kuka ta fashe masa da shi na zallar sangarta, Yarima bai tanka mata ba sai da ya cire mata duk kayan dake jikinta sannan ya ce "Menene abin kuka Ummuna?"  "Ba kai ne ka jika min kaya ba? Kuma ni yanzu na fito wanka." Ta dire maganar tana ci gaba da kukan har tana dukansa a kirji, hakan da take ba karamin daɗi yake wa Yarima ba, domin zuba mata ido ya yi da rinannun idonsa, a hankali yake matso da fuskarsa har ya haɗe bakinsu, cikin salo mai kashe jikin duk wata mace mai lafiya yake kissing ɗinta.
     Sosai jikinta ya yi laushi saboda duk inda Yarima ya gadama nan yake kai hannu, haka ya ci gaba da lugwuigwuice mata jiki har sai da ya samu nutsuwa, sannan ya yi masu wanka da kansa ya dauketa zuwa bedroom, a gaban dressing mirror ya direta, ko alama ta ki ta yi masa dariya balle murmushi ita a dole haushi take ji ya jika mata kayanta, ko nuna mata ya damu bai ba domin yasan abu daya zai mata dole ta sauko, bai bi ta kanta ba ya shiga shiryata tsaf ya yi mata kwalliya har da barbaɗa kumatu, breziya da pant ya ɗauko zai sanya mata, aiko da sauri ta buge hannunsa ta ce "bana so ko na ce ban iya sanyawa bane?" Murmushi ya yi ya ce "to Ummuna ai naga Ni na bata maki kwalliyar shi ne nake gyara maki abinki fa." Da kallar muryarta ya yi magana.
    Harara ta aika masa cikin wasa, ta mike zata wuce bedroom ɗinta batai aune ba sai ji ta yi Yarima ya yi sama da ita, da sauri ta fara cilli da kafa wai ya sauketa, bai sauketa ba sai da ya gama zaga bedroom kafin ya sauketa sai dariya suke yi "wai da ni za a yi fushi da ni?" Yarima ya yi magana yana marairaice murya. "To Hamma ai dole na yi fushi fitowata daga wanka kenan ka kuma sanyani yin wani dole fa." "Ai dole ne na sanya ki domin daga rana irin ta yau tare zamu ke yin wanka matuk'ar a waje daya muke." Zaro ido ta yi cikin mamaki ta ce "tare Hamma?" "Yes!" Ya faɗa yana dage gira. Hmmm! Kawai Salmah ta faɗa tana gyara kwanciya, "kin ga tashi ki shirya yanzu zaki ga an fara shigowa bangaren nan." "Kai zaka shirya ni ai ba kai ka bata kwalliya na ba." A shagwaɓe ta yi maganar. "Ok jira na shirya sai na dauko maki kayan." "To kawai ta amsa.
   Bai wani dade ba ya kammala shiryawa, sannan ya shirya ta itama, basu fita ba sai da suka gabatar da sallar azahar, suna kammala cin abinci su Adda Hafsah da Adda Khadijah suka yi sallama, cike da farin ciki Salmah ta tarbesu, bayan sun gaisa suka shiga hira basu bar bangaren ba sai kusan magriba. Don Yarima ma fita ya yi ya bar su a bangaren, suna ganin Yarima ya fita suka fara bata shawarwari na yadda zata zauna da Yarima, sosai Salmah ta dauki shawarwarin. Haka dai su Yarima aka ci gaba da gudanar da rayuwa, tun dai first night da ya kusanci Salmah bata kuma yadda ba, domin da taga ya fito da maitarsa sai ta sakar masa kuka, shi kuma ba ya son ya yi mata ta karfi shi yasa yake barinta, amma fa a wahalshe yake kwana.

     *BAYAN SATI DAYA*

Ranar da Salmah ta cika sati daya a gidan Yarima, a ranar ne Hajja ta sauwaka ma Salmah yin girki, domin Hajja ta ce Salmah yar gata ce komai daga ɓangaren ta za a rika kai mata, hakan ba karamin yi wa Yarima da Salmah dadi ya yi ba, komai daga ciki ake kawo masu, sai sun ji sha'awar abin kwadayi Salmah ke dafawa.
      ****
BANGAREN su Hamma ɗan Waziri kuwa soyayya suke sha shi da Adda Ameena, amarci shansa suke babu kama hannun yaro, har wani kyau ɗan waziri ya yi akwanaki bakwai kacal! Kai da gani kaga ango, haka Adda Ameena hankalinta kwance tana samun kula wajen ɗan Waziri ko tari ta yi sai ya tambaya. Shi yasa suka yi kyau abinsu.
    Yarima ne kwance akan gadonsa, sai juye juye yake rike da mara domin yadda take mugun murɗa masa, Salmah tana gefe kwance sai sharan bacci take, kallo ɗaya zaka mata kasan ba baccin dadi take ba, musamman yadda take sauke ajiyar zuciya, ɗazun kusan minti arba'in kenan suka gama yi da Yarima saboda yau hakurinsa ya kare, don tun rana yake fama da muguwar sha'awa sai dai yana tunanin ta yadda Salmah zata tarbe shi, domin tun ranar ya lura ta mugun tsorata da shi, ta yadda duk abin da zai yi da ita ya yi amma banda shiga jikinta.
     Yau da dare bayan sun gama duk abin da suke ciki har da shafa'i da wuturi, sai Yarima ya jawo Salmah jikinsa cikin nutsuwa ya fara romance ɗinta, sake masa jiki ta yi suka lula duniyar daɗi mai cike nishaɗi, sai da tafiya ta yi nisa Yarima na daf da shiga jikinta ta sakar masa kuka, tana faɗin ya yi hakuri ita zafi kawai take ji, lallashinta ya rika yi amma fir Salmah ta ki yadda, duk yadda Yarima yaso Salmah ta yarda da shi abin ya gagara dole sai hakura ya yi da ita domin ya lura ta tsorata sosai, babu ma yadda jikinta ke rawa hawaye suna kwarara, duk da yadda yake jin mararsa tana ciwo haka ya kyale ta, sai ma ya koma lallashin ta har bacci ya dauke ta.
      Karfe ukun dare abin na Yarima ya tsananta, don a wannan lokacin ya rasa yadda zai yi controlling kansa, a haukace ya jawota ya haɗa bakinsu, cikin bacci Salmah ta ji mutum a jikinta a tsorace ta farka, jikinta take k'ok'arin kwace wa amma ta kasa, kukan da take son yi masa ta kasa, duk da Yarima a matse yake bai sa ya aikata irin na wancan ranar ba domin a hankali yake bi da ita, har ya samu ya isa inda yake muradi, amma fa duk da haka Salmah ta wahala ta yi kuka sai kuka take masa yana aikin lallashi, shi ya mata wanka sannan suka kwanta tana rungume a jikinsa, ko da safe lallaɓata ya yi ya kuma komawa garin dadi, daga wannan rana Salmah ta fara sakewa da Yarima, suna shan soyayya fiye da kima tana samun kula a wajen Yarima sosai, jin dadi na gidan duniya tana samu.

Vote me
Shere
& Comment on wattpad

Zulayheart Rano

KYAKKYAWAR ALAK'AWhere stories live. Discover now