Ban hakuri

634 41 18
                                    

Assalamu Alaikum warahamatullah!

Fan's barka da warhaka, fatar kun yini lafiya? Ya ruwa ya rana? Na san da yawa sun manta da labarin KYAKKYAWAR ALAƘA, saboda yadda aka daina updet nashi, sakamakon wani babban uzuri da ya sha min kai, amma Alhamdulillah komai ya daidaita, sai dai ban sani ba ko har yanzu akwai masu sha'awar ci gaba da karantawa? Ra'ayoyin ku nake bukata, sannan idan na yi updet a riƙa yin min comment, duk dai akwai da yawa wanda suke karantawa basa cewa komai, so Please and Please a riƙa kankaron mutunci, yin haka shi ke karawa marubuciya karsashi.

Bissalam! In sha Allah za ku ga updet anan da 24 hours.

KYAKKYAWAR ALAK'AWhere stories live. Discover now