'YA MACE

16.4K 995 32
                                    

BISMILLAHI RAHMANI RAHIM

💞🌞 WRITTEN BY
MEENARLEE 💞🌞

littafin Dana so na rubuta muku sunan sa Mugunta har Na fara update page daya hama duk typings Dana yi ya goge shiya sa na da katardashi😔😞 hama zai zo muku a nan gaba yanzu 'YA MACE shine sabon littafi na wannan labari zai zo da nishadantarwa da kuma darasi dafatan za'a amfana dashi Allah ya sa mu dace AMIN

DANDANO
**Wayyo Allah na sagir ka cuce ni ka tarwasta min rayuwata mutumin da aka Kira da sagir yace baby Dan Allah kiyi hakuri besides auren ki zanyi kuma I promise you bah wanda zai San abinda muka aikata cikin kuka tace haka zaka ce tunda ka rabani da mutunci na ka rabani da martaba ta a matsayina na 'YA MACE Allah ya isa wayyo ummata sagir kuwa sai lallaba ta yake a wurin shi gani yake dan ya kusance ta ba Wai ba ya santa bane a'a yayi hakan ne Dan ya karfafa soyayyar su yanzun zuciyar sa cike yake da tarin nadamar abinda ya mata shi kanshi yasan bai kyauta bah**

**Dafa kanshi dake Sara mai yayi ganin kirikiri hana son a lika mai karuwa zuciyar sa zafi yake mai duk jijiyoyin jikin shi sun mirmike fuskar nan tayi ja idon shi jajur dazu fuskar sa ba annuri koh kadan kana ganin sa zaka San Yana cikin bacin rai mara misalwa a zuciyar sa cewa yake Allah ya gan Ni ba mazinaci bana hana San a hada shi da mazinaciya impossible I must do something before it to late**

Kuyi voting Dan samun cikeken labarin a kuma yi comment dan karfafamin guyiwa
Remember your vote buys the book 💃so you just have to tap that little star⭐ thank you

Kuyi voting Dan samun update akai akai

Follow Meenarlee❤️

'Ya Mace (Completed)✅Όπου ζουν οι ιστορίες. Ανακάλυψε τώρα