6

3.3K 436 2
                                    

Masu voting da comments nagode Allah ya bar kauna comments din kuna karfafamin guyiwa sosai a cigaba da voting da comments

Gidan cike yake da yan uwa saboda yau ne iyayen yusuf suka kawo gaisuwa Kuma Alhamdulillah sun fahimce junan kuma han sa aure wata uku dan iyayen Yusuf sunce Basu son Auren ya dauki lokaci. Amira ce zaune a dakin ta da wasu cousin's dinta suna tsokanar ta zarah ce ta shigo dakin da dan gudunta tana rangada guda Amarsu ta ango nan da wata uku yanzun kina gidan ya yusuf, harara Amira ta aika mata tafara magana kaman wacce ke shirin kuka tace "wlhi Abba bai kyauta min bah sai kace an gaji dani wata uku aii ya min kadan" rike baki karima 'yar umma tayi tace "see you Abban ne bai kyauta miki ba kaman bake kike ta dokin aure last few months ba" dariya zarah ta kyakyale dashi tace "Anty karima barta dai" hmmmn kawai Amira tayi Dan jikin ta duk yayi sanyi, bakinta yamata nauyi.

Ganin yanda duk ta kame yasa Zarah tafara mata dariya tana "Allah sarki Anty jiki yayi sanyi tun bah kaiga aure bah" Amira dai shiru ta musu Dan ji take kaman ta fashe da kuka, bakinta duk ya mutu sai kace bah Amira mai surutu bah haka dai suka cigaba da hira an ci han sha sai karfe biyar kowa ya kama gaban sa

Tana zaune a falo suna kallo itada ummi msg din sagir ya shigo wayarta
Sagir: zaujat ina garden in gidan ku pls 🙏 we need to talk.

Toh ta masa reply sannan ta mike da niyar xuwa  daki dan tasa hijabi ummi tace "ina Zaki" tace "sagir ne yazo Yana garden yanzun bazan dade bah" "toh" kawai ummi tace.

Daki ta nufa ta chanza kaya tasa hijabi ta fesa jikintada Tulare ta nufi garden zaune ta iske shi a kujera yadan rame ya zuba tagumi   da alama tunani yake daya daga cikin kujeran itama ta zauna jin kamshin ta yasa ya dago da sauri suna hada ido ya sauko daga kujeran ya tsunguna agabanta ya fara bata haukuri "zaujat Dan Allah kiyi hakuri wlhi that wasn't what i was trying to say kinga you miss quote my words Kuma maganar taba ki Dana ke wlhi sharin shaitan ne yi hakuri kinji baby" hararata doka mai tace "ohh kulum cikin sharin shaitan kake well that's not an excuse in bara ka iya kama kanka bah then let's end this"

"haba zaujat me yayi zafi haka kiyi hakuri kinji sanyin idaniyata in maganar taba ki Dna ke toh nah daina duk randa na kara that will be the end we will break up kinji zarah mace kyakyawa acikin kyawawa mata daya rak a gida sagir Bello uwar 'yayana  burin zuciyata hasken rayuwata" haka ya cigaba da mata dadin baki har ta hakura tace "kamin alkawari baka karawa"

"wlhi I promise you  that won't be repeated so are we good now" Kai ta gyada mai alamar eh da sauri ya tashi daniyar hugging dinta ko mai ya tuna oho ya ja baya suka fara dariya daga nan ya mata sallama ta shiga ciki bata tarar da ummi a falo bah so dakin Amira ta shiga kwance take a kan gado tana waya da yusuf tana mai korafi time din da haka sa bikin yayi mata kadan taso ta kara koh da one year ne agida  ganin haka yasa taja mata kofa ta koma dakinta

Ina Masoyan 'YA MACE Ina mai baku hakuri dan baran samu posting akai akai bah hama zan dinga yin update zu biyu ko uku a sati nagode

Vote
Comment
Follow thank you

'Ya Mace (Completed)✅Where stories live. Discover now