28

2.2K 245 7
                                    

Asalamu Alaikum dear ones ❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️



























































"Ayya sorry ya Khalifa meyasa baka kaita asibiti ba"

"insha Allah zan kaita ban ma san ta ji ciwo bah she didn't inform me" yafada sannan ya matso kusa da  ita ya rungumeta ta gefe sannan ya fara shafa mata wurin tana hada da mugunta, yar kara zarah ta sake jin yanda dana wurin da karfi.

"sorry baby kinji ciwon sai wuce" yace yana kara rungumar ta hira suka dan taba sannan suka musu salama.

Suna fitowa daga falon Khalifa ya ture ta daga jikin sa yana karkade riga "mtsw sai ki fara shara da mopping Koh" daga aka ya wuce ciki.

zarah kuwa baki sake take kallonsa kaman ba shi ya gama man manna mata yanzun ba, dan ta bashi hadin kai suna pretending a idon mutane zai mata wulakanci..................   

 

Su Anty Fatima da umaira na isowa gida suka fara labarta wa Ammi duk abubuwan da suka faru, anma basu sanar mata komi akan ciwon da Zarah taji a goshi ba, Ammi kuwa dadi ta ringa ji dan fatan ta Kenan su rungume kaddara su zauna lafiya.

Kwance Amira take a gado, tana baccin wahala, fuskarta yayi ja, idon ta sun kumbura ga hawayen da suka bushe kwance a fuskarta,   bude idonta da sukayi nauyi tayi jin ana shafa mata kai.

Ganin Ya Yusuf ya sata yunkurin mikewa a tsorace aii da sauri ta koma tana "wayo Allah na zan mutu" da sauri ya Yusuf ya rungume ta Yana "haba cutie ki daina zancen mutuwa kinji yar albarka" kuka Amira ta fashe dashi tana ture shi daga jikin ta.

Murmushi yayi "keep calm honey ba abinda zan miki kinji" ya rada mata a kunne dakyar dai ta yarda ya kaita bayi yamata wanka sannan tayi na tsarki ta dauro alwala........

"Ina kwana" Aisha ta gaida ya nazir cikin sanyin muryar ta, "lfy" ya amsa mata yana latsa wayarsa dan yakasa dagowa ya kalle ta dan wani irin kunyarta yake ji, toh ko ya kalle ta me zai ce mata "me za'a dafa" ta tambaya,

"uhmm karki yi komai Ummi zata aiko"

"toh" tace sannan ta juya, Nazir Kuma dagowar da zai yi idon shi ya sauka akan mazaunin ta yanda yake juyawa kamar ita take yin shi, amma ba aka ba saboda Yanayin jikin da Allah ya mata kenan sai yasa kullum hijabi take sakawa in ma ta dauki mayafi toh gown tasa wanda bai matseta ba, gata Kuma irin coca cola shape din nan, jikin tane ya bata ana kalon ta, ganin tana son juyowa yasa ya kauda kansa gefe.......... .

VOTE.
COMMENT.
SHARE.

LOVE YOU ALL 💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟💟

'Ya Mace (Completed)✅Where stories live. Discover now