39

2.7K 245 4
                                    

8:00pm

Khalifa ya kasa samun sukuni tun da ya gan zarah aka a toilet, sai juyi juyi yake a gado dan wani irin ciwon Mara yake ji, zufa ne ya fara karyo Masa ta ko Ina, tun Yana daurewa har abin yaci karfin sa.

Da sauri ya mike ya nufi dakin ta Dan ji yake kaman zai mutu, ganin kofar a kule ya say ya fara knocking kaman zai bale kofar.

Atsorace zarah ta tashi daga bacci Dan buga kofar da ake "waye" tace cikin muryar bacci

Da sauri khalifa yace "Zarah ni ne Dan Allah ki bude min kofa plsss zan mutu"

Jin yanda muryar sa take a shake yasa kirjin ta ya fara bugu da sauri.

"Please zarahhh" ya Kara cewa cikin wata irin muryar da ya adasa ma zarah mutuwar jiki da tausayin sa har Bata San sanda ta tashi ta bude Masa kofa ba.

Da sauri ya rungume ta ya fara sauke ajiyar zuciya

Zarah Kuma atsorace take bin sa da kalo

Kara matseta a jikin shi yayi sannan ya kule kofar dakin, wuyar ta ya fara bi da kiss yana shafa bayarta

"Dan Allah sake ni zarah" tace Yana ture shi Hama karfin su bah daya ba.

"Zarah pls" yace Yana Kara matseta a jikin sa sannan ya nufi gado da ita a haka

Kwantar da ita yayi a gadon ya fara bin jikin ta da zafafan romance aii Zarah tun tana Hana shi har itama ta hau network 😜🤭🙈🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️

Washe gari da safe.

Ido ya kura Mata yanda take baccin ta so peacefully wani irin zafafan son ta ne ke rasta ruhi da gangar jikin sa, duk da ba a budurwa ya same ta ba Hama ji yake in zai iya maida hannun agogo baya he would have, wani irin guilty conscience din wahalar da yayi ta Bata a zaman su na farko yake ji,

A hankali yace Ina sonki my Zarah, Ina son ki sosai , zan nuna Miki son da duk wani namiji bai taba nuna wa matar sa ba, Baby ke din ta ban ce a cikin zuciya na, Kyakyawa acikin kyawawa, Kece burin zuciya ta hasken rayuwata sanyin idaniyata, Baran iya rayuwa babu ke ba, Ina son ki sosai rabin raina.

Zarah da tun dazun ta tashi tana jin shi taja tsaki wato Dan ya samu jikin ta shine zai Mata dadin baki.

Kin tashi kalbi khalifa yace yana son tayata ta zauna

Karka kuskura ka taba ni tace tana hararar shi

Am sorry princess zaki iya tafiya ya tambaya

Bata Amsa mishi ba illa kalon tsanar da ta aika Mai

Bai damu da kalon da take Masa ba yace jewel me kike so yanzu

ka fitar min a daki shi kadai in ke so

Ok princess if you need any help call me kinji ya fada ya fita a dakin

Yana fita a dakin ta fashe da kuka tace shege azzalumi mugu, duk da ba'a budurwa ya same ta ba hama saboda dinki da magungunan matsin da aka sa Mata zafin da take ji yanzun yafi Wanda sagir yayi disvirgining dinta.

Da kyar ta mike ta shiga toilet wanka tayi ta gasa jikin ta sannan tayi alwala ta fito ta zo tayi sallah tana gamawa khalifa ya shigo hannun sa dauke da tea Mai kauri sai toasted bread a gefen gado ya zauna kusa da ita sannan yace "Princess ga breakfast din ki"

Bana ci zarah tace tana kauda Kai duk da yunwar dake adabbar ta

Cikin shagwaba khalifa yace Haba heart drop yanzun baraki ci komai ba

Ok zan ci ka fita" zarah tace Dan Bata son tayi dogon magana yanzun

"Toh make sure you eat kin ji" yace sannan ya fita a dakin

Da sauri zarah ta dauki tea din ta fara Sha da toasted bread din sanda ta ci ta koshi sannan tabi lafiyar gado

💠💠💠💠💠

Wai hardest chapter but sha I try koh😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂😂😂😅💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓

VOTE, COMMENT, SHARE🙏

'Ya Mace (Completed)✅Where stories live. Discover now