7

3.3K 349 20
                                    

BISMILLAHI RAHMANI RAHIM
          **YA MACE**
             WRITTEN BY.             
                        MEENARLEE 😘.      

Tun daga ranan da abin ya faru sagir bai Kuma gigin kara taba ta kumaba.

Zarah ce ta shigo falon cikin shirinta lace brown mai ratsi milk tasa Dan karamin jaka brown sai takalmi da gyale duk milk, dagowa tayi ta kali Ummi tace "Ummi zan raka sagir gidan abokinsa da matarshi ta haihu, wai yau ake suna" wani kallo ummi tafara binta dashi, atake zarah ta sha jinin jikinta tana addua a'ranta kar Ummi ta hanata zuwa, wani nanauyan ajiyar zuciya ummi ta sauke tace "toh a dawo lfy, dan Allah zarah ki kiyaye kuma kar kiyi dare" cikin murna Zarah tace "insha Allah" sannan tafita a falon dasauri.

ummi Kuma haka kawai taji bata son wannan fitan da zarah zatayi da sagir, dan har wani faduwar gaba take ji, amma data tuna irin tarbiya da jan kunin da take ma 'ya'yanta sai hankalin ta yadan kwanta, ta watsar da tunanin ta cigaba da harkokin gaban ta.

Zarah na fitowa daga gate tayi ido hudu da motar sagir, aka kawai taji wani faduwar gaba yana ziyarcin ta, cijewa  tayi ta nufi motar tashiga da salama, yamutsa fuskar sagir yayi sannan ya amsa, ya fara driving a'hankali kamar wanda ke koyon tuka mota..

Dan karamin tsaki zarah taja, tace "heart drop kayi sauri mana ka gan yanzun karfe biyu saura, Kuma bana sonyin dare awajen sunan" wata shumin murmushi sagir ya saki sannan yace "ok" yana kara gudu, daga nan ba Wanda ya kara magana cikinsu, can zarah na ganin sun wuce anguwan da yace mata abokinsa yake.

Cikin shagwaba tana turo baki gaba tace "heart drop mun fah wuce" dariya Sagir yayi yace "eh nasani aii zan karba sako ne a wani wuri"

Numfashi zarah taja ta fesar sannan tace "toh ka dai yi sauri" kai sagir ya gyada maya alamar yaji, yana cigaba da tukinsa, sun danyi tafiya mai nisa sanan ya shiga wani anguwa daga gani sabo ne Dan gidaje da mutane da ke wucewa a gurin basu da yawa a wani makaken gida taga yayi horn maigadi yazo ya bude masu kofa.

Ya shigar da motar sannan yayi parking suka fito, yace mata Yana zuwa wurin maigadi ya koma suka Dan yi magana sannan ya dawo wurin ta yace "zaujat mu shiga ko" "toh" tace tabi shi a baya suna isowa wurin kofa taja tatsaya.

Har sagir yashiga falon yaji ba alamar mutum na binshi a Baya, dan aka yajuyo ganin bata shiga ba yasa ya girgiza kai, ya koma baya ya bude kofar yana "karaso mana" faduwar gaban zarah na dada karuwa tashiga falon, kallon ta sagir yayi  yace mata ta zauna,

A daya daga cikin kujerun falon ta zauna, tagan ya nufi wata kofa can sai ga shi ya fito da cup a hannu da alama juice ya kawo mata yace "zaujat ga wannan kisha kinji" Kai kawai ta girgiza Dan ita ba ma'abociyar shan juice bace.

Ganin bata karba ba yasa ransa ya dan sosu, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya yana cewa "zaujat excuse me, ina zuwa pls abu zan dauka baran dade ba" ba dan ta yarda ba tace "toh" saboda ikon Allah kawai take kallowa kasancewa gidan batayi kama da akwai mutane suna rayuwa acikin ba, tunane-tunane take tayi har bata ma San lokacin da ya dawo bah sai da ya kira sunanta sannan ta dago, gani shigar dake jikinsa yasa taji wani rasss, zuciyarta sai bugun tara-tara take tana binsa da wani irin kallo saboda daga shi sai gajeran wando baki narawa tace "sagir me ye haka" tana wani zaro idanunta kaman zasu fado  fuskar tausayi sagir yayi yace "zaujat ki Dan taimaka min pls ki rage min zafi trust me baran Miki komai ba, iyakaci na romancing dinki kawai zanyi kinji"

A'mugun fusace ta mike, takaici da bakin ciki duk ta gama rufeta, har ba San sanda kwala ya zubo mata ba tace "me ka maidani Sagir, karuwar ka koh for Goodness sake can't you just wait till our wedding night"

Kara langwabar da kai Sagir yayi yace "haba my heart zafi kawai zan rage fah" 

"i can't do this i just can't"  tafada kaman wata zarariya tana nufar kofa duk da wata bangare a zuciyar tana cewa ta amince da bukatar sa.

Cikin zafin nama Sagir ya karaso wurin ta ya rike hannunta, a masiface ta juyo ta mare shi tace "ban yi dole ne......"  bai bari ta karasa ba ya hada bakin su ganin tsayuwar na neman ga gare shine ya dauke ta cak ya nufi daki dake falon da ita itakuwa sai ihu take tana tujirewa tana neman ceto at the same time tana Kai mai duka ko Ina, daga nan bata San inda take Kuma bah

A hankali take bude idanun ta abubuwan da suka faru ne ya fara dawowa mata wata irin gigitacen kara ta saki sannan tafara kuka da karfi sagir da shigowar sa dakin kennan ya karasa gunta Yana cewa "zaujat lfy" wani irin mugun kallo ta watsa mai tafara magana cikin kuka Wayyo Allah na sagir ka cuce ni ka tarwasta min rayuwata sagir yace baby Dan Allah kiyi hakuri besides auren ki zanyi kuma I promise you bah wanda zai San abinda muka aikata cikin kuka tace haka zaka ce tunda ka rabani da mutunci na ka rabani da martaba ta a matsayina na 'YA MACE Allah ya isa wayyo ummata sagir kuwa sai lallaba ta yake a wurin shi gani yake dan ya kusance ta ba Wai ba ya santa bane a'a yayi hakan ne Dan ya karfafa soyayyar su yanzun zuciyar sa cike yake da tarin nadamar abinda ya mata
Haka ta cigaba da kuka jin an Kira sallar magrib yasa ta mike, aii dasauri ta koma gadon jin wani irin zugi da kasanta ke mata wata firgittacen kara tasake tana kara fashewa da kuka tana mai kara tabatar da lallai da gaskiya sagir ya rabata da budurcinta Allah ya isa ta fara jero mai tana guntsura mishi zagi ko ta ina.

Bangaran ummi kuma tana ganin magrib tawuce zarah bata dawo bah ta shiga damuwa dan tunda tafita take ta jin faduwar gaba gashi zarah bata taba wucewa magrib ta dawo gida in fita tayi, aka tayita tunani har Abba dasu ya Nazir suka dawo daga masalaci suna ganin yanayinta suka fara tambayar ta mai yafaru gaya musu tayi suma suka shiga nazarin maganarta Kuma tabas gaskiya ne Dan zarah bata wucewa magrib a waje da sauri Abba yace Ahmed dauko min makulin mota

TOH YA ZATA KASANCE KUBIYO NI DAN JIN YANDA ZATA KASANCE TSAKANIN SAGIR DA ZARAH A KUMA YI COMMENT DAN ALLAH

VOTE
COMMENT
FOLLOW MEENARLEE 😘

'Ya Mace (Completed)✅Where stories live. Discover now