17

2.4K 245 13
                                    

Asalamu alaikum Yan uwa kuyi hakuri da rashin update da ban samu kwana biyu ba, karku gan kaman Ina ja muku rai plss, ku min afuwa, labarin ne sai na kara nazari sosai, amma karku damu zan yita muku Update duk da i can't promise it will be frequent but it will be at least three times a week so thank you...........

Love you all❤️❤️❤️💓💓💓

Kuka take iya kacin karfin tana "Abba Dan Allah ban son shi pls ka taimk...... Sauran magana makale mata yayi sakamakon wani wawan Marin da Abba ya kifa mata, cikin takaici Abba yace "in ba kaddara ba kin aza shima son ki yake da kike cewa baki son shi, wa zai so ki a aka yanda kike"

"wlhi zarah ki kiyaye ni zan fa sasaba miki, maza bace min da gani kamin na miki banzan duka wawiya kawai wace bata san ciwon kanta ba" ummi ta daka mata tsawa

da sauri ta tashi, ta shiga daki wani kuka ta sake mai taba zuciya, aure kuma da ya Khalifa she just can't believe it, taya ma za'a hada su aure, tunda tataso basu taba zaman minti biyu da ya Khalifa ba tare da sunyi fada ba, ita tana mishi kallon mai girman kai shi Kuma kalon mai rashin kunya yake mata........

"Ammi pls kiyi magana da Abi ya janye maganar auren nan kin gan yanzun ina da wanda nike so kinji" Khalifa ya fada cikin muryar roko, harara Ammi ta masa tace "ba kai bane kace mana Jiya baka da matar aure"

"Wlhi Ammi ina dashi yanzun jiya abubuwan sun min yawa ne a'kai shiyasa na rude nace muku ban da shi"

Cikin tausayin yaron nata Ammi tace "I know how you feel Khalifa but you don't need to lie to me, but inshallah komai zai daidaita, ka dai daure ka mana biyaya kowai mu kuma zamu biku da fatan alheri"

uhmmn kawai yayi ya mike yana "Ammi bacci nike ji sai da safe"

"Allah ya tashe mu lfy" tace saboda tasan karya yayi mata, shi kuma mikewa yayi yafita, daki ya nufa ya fara cire kayan jikin sa sannan ya shiga bayi, bathtub ya shiga ya kuna wa kansa shower sai da yayi kaman minti Ashirin sannan ya fito daure da towel a kugu ya zauna a gefen gado ya **Dafa kanshi dake Sara mai, ganin kirikiri hana son a lika mai karuwa zuciyar sa zafi yake masa duk jijiyoyin jikin shi sun mirmike fuskar nan tayi ja idon shi jajur dazu fuskar sa ba annuri koh kadan kana ganin sa zaka San Yana cikin bacin rai mara misalwa a zuciyar sa cewa yake Allah ya gan Ni ba mazinaci bana hana San a hada shi da mazinaciya impossible I must do something before it to late**

Hope my apology🙏 is accepted....

Vote
Comment
Share

'Ya Mace (Completed)✅Where stories live. Discover now