8

3K 357 23
                                    

           YA MACE.        
             
                     WRITTEN BY.     

                           MEENARLEE 😘.  
BISMILLAH......

Kuka take har muryar ta ya dashe tana cigaba da ja masa Allah ya isa tana zagin sa da kyar ta mike tafara tafiya tana dingishi sagir ya zo zai taimaka mata wani irin kallon tsana ta wurga mishi tace "karka kuskura ka taba ni maci amana kawai wlhi Allah ya isa ban yafe bah" haka ta shiga bayi wanka tayi ta gasa jikin ta tana yi tana kuka dan zafin da zuciya da kasanta ke mata aka ta gama ta mayar da kayan ta tafito yanzun ta Dan ji dadin jikin ta gyalenta tasa ta dauko takalmi da jaka tayi hanyar waje sagir na ganin aka yafara bata hakuri tazo ya mayarda ita gida, bata bi takansa bah haka tafita a gidan tana tafiya a hankali tunani take inda zata samu a daidaita a wannan daren gashi anguwar shiru kake ji.

jin ana mata horn abaya yasa ta jiyo motar sagir data gani ne yasa taja wata doguwar tsaki, hawayen bakin ciki nadada zubowa mata, ta juya ta fara tafiyarta haka tayita tafiya sagir na ganin bata saurare sa bah ya kara gudun motar yazo ya tsaya a gabanta ya sauko ya fara bata hakuri tashigo ya mayarda ita gida, dak'yar yasamu ta yarda ta shiga motarsa shima ba dan taso bah tadai shiga ne Dan ganin bata da mafita, bazata samu adaidaita a gurin bah shi kuwa hakuri ya dinga bata.

zarah Kuma hakurin da yake bata bai wani yi tasiri a zuciyar ta bah illa a'dasa mata wani tsanar sa da yake, dan jin zuciyarta take kaman dutse wani irin bugawa zuciyar ta tayi data tuna da ummi wani kuka mai sauti ne ya kwace mata.

......

Su Abba sun zagaya gidan Yan uwa da inda suka san take zuwa kuma basu ganta ba, duk wanda suka tambaya cewa suke basu ma ganta yau bah zaune suke a falo suna tunanin Ina zata, fuskokin su duk cike take da damuwa mara misaltuwa.

ganin karfe tara ba alamun ta sun Kira wayarta bai shiga bah can ummi tatuna datace mata zata sunan abokin sagir da matarsa ta haihu ita da sagir din.

da sauri tace Alhaji baku da number sagir dan ce min fa tayi dashi zata fita da sauri ya Ahmed ya ciro wayarsa da niyar Kiran sagir suka ji salaman ta jikina rawa tafara takowa cikin falon, tana yatsine fuska saboda zafin da take ji ummi na ganin yanda take tafiya da yadda yanayinta yake ta doka salati duk juyo wa suka yi suna kallon ta dan basu San abinda takewa salati bah

UMMI TA GANE ABINDA YA FARU NE ??? YA KUMA KUKA GA YANAYI LABARI MU CIGABA?? A YI VOTING DA COMMENT DAN JIN RAYOYIN KU ???

FOLLOW MEENARLEE 😘😘 😘

'Ya Mace (Completed)✅Where stories live. Discover now