Chapter 4

262 36 11
                                    

♥️♥️♥️MY MISSING RIB♥️♥️♥️
CHAPTER 4......
♥️♥️♥️AYSHASAMIRA♥️♥️♥️♥️

Yarima ranka ya dade,So you are alone? Mubarak Waziri ka bari kawai ina kwance ne nace bari na zagayo lambu.....

Na shiga ake ce mun kana chamber dinka ai,Mubarak  yakamata muje ko Lagos ne mu shakata na gaji da zaman garin nan......

Ran Yarima ya dade naga duka bamu fi sati biyu da dawowa ba kuma akwai things that needs to be taken care of a nan Fada da kuma office before we report back to Lagos....

No Mubarak mu je ko zuwa Thursday mun dawo sunday atleast,To Yarima kodai akwai wata spinster da ta dauke maka hankali ne bamu sani ba....

He smiled tuba nake ranka ya dade ya nade hannu ya duka,Yarima na smiling dama ba cika dariya yayi ba,Mubarak Yarima cleared his throat kasan Ashantie dinnan ta matsa man da waya itafa sonka take da aure ma wai.....

Dan Allah ka bari mana Almusty ina zan kaita wannan katuwar they both laughed Yarima  Almustapha irin dariyan kasaitar nan...

Nan second son din  Sa'i  that is also their age ya shigo ya same su Yarima da Waziri junior yau nishadi ake haka bada ni ba.....

Yarima gyara kishingidarsa,Yauwa gwanda da ka zo Salman Sa'i wai kazo ka rabani da Mubarak wata ce ke sonsa wai shi ta masa katuwa.....

Nan Salman ya gyara zama yace kasan kuwa Yarima bata san shi jinin Sarauta  bane da ta kara makale masa suka saka dariya.....

Zan biya mata kudin jirgi tazo ta kawo Ziyara Yarima ya fada yana taba wayarsa,Mubarak ya zuba juice a cup dan Allah Almuzty rufa man asiri ni ku barni yar gida zanyi karshen ta ma......

Salman yayi dariya au wayo zaka mana bayan kai da Yarima kun gama gwala Yammata kuzo kuce yar gida zakuyi....

Yarima yace Nifa Salman ina kama masa ne kawai ai kasan ni matar da zan aura tana United Kingdom fa,au Salman ya yi dariya yace wacce bamu taba gani ba ko?Zamu fa sha rigima da Mai Martaba ace ba zakayi auren gida ba.....

Mubarak yace muje United Kingdom kawai mu nemo ta saboda ni yanzu dole nayi ladabi da Biyayya gurin Yarima da Kai Sa'i na 2 suka saka dariya......

It was a Saturday afternoon i was on my bed and i heard Ameerah talking to Batoola,Ke yau fa akwai party na Ex Boys dinnan....

Batoola shouted kice yau akwai harka kenan,suka tafa hannu,Batoola i called aro mun wayanki na duba abu....

She stood up and gave me the phone,ke Xuhairah ki shirya yau dai mu tafi kiga party dinnan ke kenan kullum karatu sai kace Alhuda huda....

Ameerah was laughing i have her outfit ma dole sai ta tafi fa ki daina ma rokonta Batoola dan yau kawai?I smiled ke ni bazanje ba ku barni kawai class ma zan tafi.....

Ameerah held my chin dan Allah kizo mu tafi yau ne kawai kema be social mana kaman wata yar kauye ke da kika tashi UK kike wannan abun...

Hmmm!Nidai Batoola ki barni kawai,i pouted,Suka kyaleni ina nan kwance har lokacin party yayi,Ameerah ta cire kaya wai ga nawa dole sai na tafi.....

Can ta dawo tana bani hakuri dole na shirya wani Ex boy ne yazo yayi picking namu da wata Jeep dinsa nidai daga um sai um um,Yace ai wai itace roommate dinkun nan.....

Ameerah smiled in law dita ce fa,He laughed um duka dai Batool wai da gaske,i smiled eh da gaske to za'a bani ke Xuhairah?

Rufa mana asiri Soja kada Xuhairah ta mana kuka,Said Ameerah,au bata sona shine zatai kuka?He asked....

A'ah not at all i dont want to be in relationship till i graduate,he smiled iyyeh the Journalist in the house kenan....

We got to the venue it was a place surrounded by trees sai hasken wutar motoci,and a bonfire Mata da Maza ana ta raye raye some where hugging some were seated taking Shisha.....

MY MISSING RIBWhere stories live. Discover now