Chapter 5

212 28 4
                                    

♥️♥️♥️MY MISSING RIB♥️♥️♥️
CHAPTER 5.....
♥️♥️♥️AYSHASAMIRA♥️♥️♥️

Dedicated to Ayshajadaj@msssecretlegend

Princess Asma'u kenan wai yanzu dai da gaske aure zakiyi?To Humaira ya aka iya an gama karatun nan ni kaina nafi so nayi auren na huta da surutun mutanen fadar nan....

She laughed ai kuwa dai to ba ma nisa zakiyi ba ai,Princess Asma'u ta gyara zama tace ke Humaira ina labarin Yarima ne dazu nayi ta kiransa wayansa a kashe.....

Hmm!Yarima ai babba ne ina gaya miki tunda ya dawo ban saka shi a idona ba,nadai ga Mubarak Waziri dazu na fito daga waje nasan to dukansu suna tare......

Oh ikon Allah bari na kirashi yanzu naji,She dialed his number and he picked up,Haba Brother sai haduwa yayi wuya me yayi zafi.....

Can dai ta kashe wayan sai gashi ya shigo ya nemi guri ya zauna bayan kuyangi sun mika gaisuwa,ya dauka Apple ya saka a bakinsa....

He smiled so Sorry Sister i came when i came back you were sleeping then and i will be traveling on Thursday insha Allah.....

Yarima ka dinga zumunci he smiled to Sister an gama he looked at Humaira,Yar gidan Her Majesty ba magana,Humaira looked at him and smiled....

Yaya Yarima nasan halinka you can shun me in front of all,He smiled irin na kasaita baiwar Allah,kin huta ai ba koda yaushe ne nake son magana ba he raised and eye brow....

She laughed,Asma'u ta gyara zama kai dai Brother baka rabo da zolayar Humaira ka mayar da ita Cousin dinka they both laughed except him he smiled......

His phone rang he picked up,Dan gidan Sa'i ina tare da Sisterna ah haba to mu hadu wurin Dawakai gani nan zuwa,Oh Sister in law tun yanzu tana jinka ai....

He gave the phone to  Princess Asma'u ta karba wayar cikin kasaita take magana suka gaisa da Salman Sa'i,Yarima ya mike yace to My sister let me go and meet them zamu dan fita kilisa ne....

Humaira tace uhm Yaya Yarima zanso na ganka akan farin dokinka dinnan he smiled zo muje ki gani yanzu kuwa she followed him out Princess Asma'u ta girgiza kai...

Xuhaira kuwa abu gaba gaba yake yi da kyar take karatu always cikin Ray ban dark glasses take saboda idanta suna yin red(Ja)magana ma wuya take ma Xuhaira....

Ranar Zainab ta sameta tace ke Xuhaira dama ina nemaki kinsan session dinnan we must be in the same room even Farhan ma abunda yace kenan....

I dont know why you are head over heels for wadannan yaran su Batoola ko course daya kuke i am shure bakwa karatun dare dai.....

I smiled and removed the shades sorry mana My Zainab kinsan suna ma Dean magana ne yake ta bamu room of 3 kuma kinga sunana yana ciki kiyi hakuri tohm insha Allah 400lvl tare zamu zauna...

She smiled shikenan but dan Allah kada ki biyewa yaran nan ku dinga shaye shaye marasa kai dan naga codeine ranar a room dinku ranar kuma naga Batoola nashan Shisha a cikin Motar wasu Ex boys.....

Haba Zainab ni da kaina mudai samu mu karasa karatun nan namu Dad dina zai kai ni United Kingdom nayi masters.....

Zainab tace ke ni kinyi kokari fa bazan zauna a London ba na dawo makaranta a Nigeria suka kwashe da dariya dukansu Xuhairah tace makarantar ma bako irin private Varsity ba fa dan ma Allah ya taimakemu tunda muka shigo basu je strike ba.......

Zainab tace dan Allah Xuhairah ki dawo old Xuhairah dinki yanzu fa duk kin rikice ni banma yarda bakya shan komai ba,I smiled Zee tawa ta kaina.......

We wrote exams and went home for Vacation thesame thing that Zainab hate was what happened our room,Ameerah got a room for us with Batoola my name was just there....

Zainab was furious she refused to talk to me for almost a week,Haba Zainaba i am sorry mana wallahi i just found my name in that room....

But i promise I will be in your room all the time and zan daina duk abunda bakya so,Shikenan she smiled uhm wai dama Zee da gaske zaki aura Yaya Farhan?

She smiled eh mana ni ai dama soyayyar aure nake masa kindai san yana da kyau ko,I smiled oh ni Xuhairah to Allah ya nuna mun naji dadi sosai.....

The beginning of the semester i almost stopped doing and taking anything i faced my studies and ina koyawa coursemates nawa karatu like when i was in 100 and 200level everything was going smoothly......

I literally live in Zainabas room,and it made her happy but Batoola will not stop bothering me sai da tasan yanda tayi na ci gaba da sipping kadan kadan yanda Zainab ba zata gane ba.....

Dan tunda naga love yayi nisa ita da Brother na sai na fara kama kaina amma na riga na zama addicted so i try my best na rage.....

Yarima yana kwance a Parlour dinsa shi kadai yana kallo yana taba wayansa,can tunanin Xuhairah ya fado masa a rai yana ta visualizing ko ta girma yanzu ya face dinta zai koma.....

He was thinking of her and smiling alone sai ga Sarkin Fada ya shigo ana take masa baya,Ya gaishe da Yarima,Yarima ya tashi zaune yace Sarkin fada kai da kanka?

Yace eh Yarima ai lallai mai Martaba yace dole sai na zo na isar da sakon da kaina,Yarima yayi murmushi yace to ina jinka Sarkin Fada....

Yace to akwai yarinya a nan gidan Sa'i kanwar Salmanu shine yace tunda baka da tsayaya sai  kaje ku daidaita amma kuma ma ai Sa'i duk Yayansa kyakkyawa ne wallahi ko kuma ka je gidan Kawunka Ajiya....

Yarima ya numfasa yace Sarkin Fada ban katse maka hanzari ba amma ayi mun iso wurin mai Martaba ina so na zanta dashi....

Sarkin Fada ya fadada murmushinsa yace to Ranka ya dade bari naje na maka Iso amma zaifi ma idan kazo muka tafi dan ba kowa a wurinsa yanzu yana cikin private parlour dinsa.....

Yace to ya mike suka tako tare ana ta mika gaisuwa daga mutanen dake hidimar gida hatimai da dogarawa.....

Suka karasa sashen hutawa na Mai Martaba,Sai ga Jakadiya ta fito tare da kuyangi suna dauke da kayan abinci suka zube suka mika gaisuwa wurin Yarima suka tafi.....

Jakadiya tace da Yarima ai ya shiga ba kowa sai Sarki shi kadai,He salamed and went in he met his Father The Emir Umar Faruk Hamman....

He smiled at him Crown prince an shigo he smiled ran sarki ya dade,ya zube ya mika gaisuwa ya zauna,sarki yana shan kayan marmari yace Prince ka sha grapes ga Apple kuma.....

Ya dauka Apple ya fara ci,Sarki ya gyara kishingida yace ina fatar kaji sakona ko?Yarima ya noke kai yace naji sakonka Mai Martaba amma a taimaka mun a kara mun lokaci zan gabatar da matar da zan aura da kaina.....

Mai Martaba yayi murmushi yace bazan maka auren dole ba amma dai zan kara maka lokaci kaman yanda ka bukata ba amma ni so ma nayi a aurar dakai  tare da Asma'u amma bakomai zan bari ka gabatar da matar da kake ra'ayi duk da akanka za'a fita a yo aure a waje....

Amma dai kasan Yar mutunci zaka nemo kuma yar Babban gida ina nifin gidan mai daraja shine nake nifi da Babban gida kuma wanda ba jinin Sarauta ba dole sai an kebe ta for a month  ana koya mata zama palace so you must be cautious....

Yarima nodded to Ranka ya dade zan kiyaye insha Allah,godiya nake ranka ya dade Sarki smiled Yarima ina yaba hankalinka a koda yaushe Allah ya maka albarka......

Ameen Mai Martaba......

♥️♥️♥️MY MISSING RIB♥️♥️♥️
♥️♥️♥️AYSHASAMIRA♥️♥️♥️
Read,Vote and comment....

MY MISSING RIBWhere stories live. Discover now