Chapter 11

178 26 14
                                    

♥️♥️♥️MY MISSING RIB♥️♥️♥️
CHAPTER 11....
♥️♥️♥️AYSHASAMIRA♥️♥️♥️

Hajiya Bilkisu tana zaune ana ta shirye shiryen auren Princess,da Yamma zasu kawo lefe she looked at Humairah,wai me kike jira baki saka ma Yarima soyayyar ki a ransa ba....

Mummy wallahi i am trying my best his attention ne baya kaina you know Yarima da Kasaita,Amma kada ki damu komai zai yi daidai ne na fara shawo kanshi ai.....

Ta fadada murmushinta ta tashi taje ta tabbatar komai is in place,ta dawo ta kira Mahaifiyar Humairah suna magana akan Yarima da Humairah......

Xuhairah my Mum yelled wai wannan baccin da yawa yake mana ji yanda kike ajiye robobin ruwa da Coke bana so kina shan coke is too much and not good for your health.....

I opened my eyes sorry Mummy i rubbed my temple,i sat up drank a glass of water then started cleaning my bedroom.....

Brother Farhan came in,Sleeping Beauty an tashi?I continued cleaning My Bedroom,He sat down you sleep too much this days,I pouted i am just relaxing Brother you know the sleepless nights during exams..

Oh yes well you get ready let's do your NYSC registration today,i hugged him thank you Brother i love you,i finished cleaning the bedroom and Freshened up.....

I met Brother and Dad in the living room,I hugged my Dad and wished him good Afternoon,We were gisting my stomach started rumbling i make my way to the dining area,i ate my brunch and sat down...

We went out with Brother in the evening i did my registration and all,I came back and called Ameerah asking for something she said zan kawo miki Coke anjima idan na fita.....

Batoola called me ke wasu basu kiraki ba,na hadu da wasu yan gayu a school ai kuwa suka ce suna neman number dinki na basu but i know you daka ganinsh akwai kudi da vibes....

I hissed kin shiga 3 Batoola na baki su ni bani da lokacin wannan abun,she hissed kyaji dashi nidai ina sonsu idan sun kira ki bani number dinsu i will be glad....

Aw baki karba ba ma i laughed ke kika sani she dropped the call,Su Batoola da son samari ni kam wannan abun baya gabana.....

My Brother that was next to me started laughing sai ke ko saurayi daya baki da shi,I laughed Bros me zanyi da wani saurayi abunda ya dameni shi ya dameni fa.....

To ai you are done with your studies so open your heart My Dear Sister ko auren dole kike so na maki ne,I laughed no way my Dad will never do that to me....

Mai Martaba a kishingide suna hira da Sa'i,kaga harkar matan nan nace kada ayi lefe amma da yake iyayen Mata sun shirya abunsu kaga sai da aka yi....

Sa'i yayi murmushi yace ranka ya dade ai bakomai an wuce wurin,Mai Martaba ya zauna ina fatar Sa'i duka an kai invitation inda yakamata,Su Magatakarda da Katuka duka an aika musu kuwa?

Sa'i cikin girmamawa yace eh Ranka ya dade duk inda yakamata akai shi an kai gaskia,Katukan ma kamar gobe zai shigo Emirate din,Magatakarda ne yace sai Thursday idan aka daura aure friday Sunday sai ya koma Abuja....

Shi ma Danmasani ya dawo zai shigo anjima ya kawo gaisuwa,Mai Martaba yayi murmushi to shikenan godia nake Sa'ina amma wai Ina Waziri ya shige ne yau ko mun fara sarakuta tun yanzu.....

Sa'i yayi murmushi yace yana gidansa naga su Yarima acan bansan dai me suke shiryawa ba,da yake shi Salmanu na aikeshi Kaduna ya kaiwa Governor IV....

Mai Martaba yace yauwa kaga ma ina ta so na kara jaddada ma Almustapha da su Salman idan ba auren dole suke so ba su gabatar da matan aure ina so naga zuri'a.......

MY MISSING RIBWhere stories live. Discover now