Rayuwar Jiddah

204 12 18
                                    

Assalamualaikum

Ina fatan kuna lafiya my fans... It's been a while tunda nagama Wacece Ni? Ban sake waiwayen ku ba, but hakan ya faru ne saboda studies dina dana agaba......dukdama ayanzu haka ban karasa karatuna ba Amma I decided to show up, so that to keep you guys busy with my new story 😉 mai suna Rayuwar Jiddah

Last update dina nayi niyan rubuta labarin Bakar mace...Amma na canja ayanzu saboda wani dan issue dana samu a labarin....for now Rayuwar Jiddah shine labarin danake tafe dashi to which am very sure zai kayatar daku inshallah......
*******************
Friends abunda nake bukata awajan ku is just your support, dakuma hakuri da yanda zakuji labarin, I need comment alongside with Votings sune abinda zai karamin kwarin gwiwa da kuma kara son rubuta labarin.

Rayuwar Jiddah
Rayuwar Jiddah labari ne wanda shidai ba kirkirarran labari bane, sai dai kaman yadda kuka sani bakomai na cikin labarin zai kasance ya faru da gaske ba.
Ina fatan zaku bani hadin kai har Allah yasa na fara lafiya kuma na gama lafiya.

Bissalam👏

WACECE NI ✔Where stories live. Discover now