Chapter 18

248 30 2
                                    

Wacece Ni?
Part 2/18

The next morning
At Maitama,Abuja______________
10:49am

Zaune muke gaba dayanmu a falon Hayatee....Ni, Ummie, Hayatee,da kuma Mama

Muna ta hira  bayan sun dawo daga falon Baffah suna min jaje don Nabil ya Fadi masu cewa kidnapping dinmu akayi ahanyar mu tazuwa Abuja.......suna ta min sannu, sallama mukaji daga sama muryar Adda
Da murna na tashi na tarbo ta Ina mata sannu da zuwa.......ta rungume ni tana cewa tayi missing dina yau dasafe Ummie ta kirata take sanar da ita na dawo, na gyada Kai Ina mai Kara shigewa jikinta yadda kukasan naga uwa ta haka nakeji awannan lokacin.

............(let go straight to the point dearies , I think it will be more better)

Bayan an gama gaishe gaishe ne.....Mama ta tashi ta fita, Jim kadan ta shigo dauke da towel ahannunta........banma kula da ita ba Ina ta danne danne hotuna awayar Ummie mai kirar
iPhone8.

Sai ji nayi Mama nacewa Boddo wannan towel din waya baki?

Nakai dubana ga inda Mama take
Tashi nayi na amshi towel din.......na kara shi ahanci na...nan take na tuna da Baba wasu zafafan hawayene suka digo a fuska ta..........Ummie tace
Kinsan me towel dinne Boddo?

Girgiza Kai nayi sai na tsinci kaina da kin boye masu,atake na budi baki nace....wannan towel dina ne Baba na yabani nawane tun ina karama........Adda hankalinta ya Kuma tashi tace ina dangin mahaifiyar ki Boddo?
Hakika muna so kibamu asalin labarin rayuwarki dana tushenki!!!!!!!

Ji nayi gaba na ya yanke ya fadi
Na tuna da maganan Goggo datace kar na fadi ma kowa tarihin rayuwata.
Kallon su nayi Daya Bayan daya
Nayi shuru na tsahon dakika biyar kafin na ce kuyi hakuri Hayatee bazan iya Baku asalin labarin rayuwata ba..........Nabar wa Allah komai dake cikin zuciya ta.....idan Kuma kun matsa Ina so kuje kaduna ku tuntubi Goggo ko Inna Daya daga cikinsu nasan zasu baku labarina...........Ina kaiwa nan nayi waje da gudu ina kuka direct part din Ummie na nufa dakina na wuce na kwanta Ina ta kuka saboda towel dinnan ya tuna min da rashin Baba danayi Allah sarki Baba Allah kyautata makwancinka............

Tohhh fah su Adda fah Boddo tasasu cikin tunani kala kala.......Duk sunyi jugum babu mai magana acikin su,

Hayatee tace Mama ki shirya gobe za'a tafi dake kaduna gidan su Boddo zaku taho da Goggo da Inna  idan har sun amince...........aganina gwanda akawo su nan saboda muji komai anan ba agidan su Bodddo ba don muji takamaimai tushen towel dinnan. Ke Kuma Adda ki Kara hakuri kinji,ki koma gidan mijinki don Allah kada ki tada hankalinki akan wannan maganar zan kira Othman din na Kara jaddada Masa ya kula dake......Ummie rakata kisa driver ya tuka ta....ban yadda tayi driving da wannan condition din ba.

Adda tace tare da driver na nake Hayatee inshallah zan kula sosai na gode....Ni na tafi sai naji daga gareku.

Sukayi sallama Adda ta tafi.

**************
Nabil ne kwance saman katafaren gadonsa zallan fari mai kyau sosai....... yana tuna maganganun dasukayi da Baffah

Hamid na gefen sa yana game da wayarsa,.

Nabil ya kalle shi yace friend kabani shawara.....Baffah da Ummie suna so nayi aure and Ni kuma banda ra'ayin aure yanzu, bama wannan ba wai sun zaba min wacce zan aura yar aminin Baffah.......gaskiya Ni bana ra'ayin ta dukda ban santa ba.

Hamid ya aje wayar sosai shima maganan tabashi mamaki don't tell me that dalilin Daya sa suka bukaci ganinka kenan.......

Absolutely Hamid!

Huhhh toh Kai Kuma me kace dasu?........Hamid kasan bazan iya  sabawa umarnin Baffah da Ummie ba....na amsa masu kawai .saboda bani da solution tunda haryanzu nakasa nemo ainihin yarinyar dànake so.

WACECE NI ✔Where stories live. Discover now