chapter 21

235 34 2
                                    

(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)
🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤
👩🏻KAMA DA WANE......
BATA WANE👩🏻‍🦱
💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

*Na*
*UMMU NAJMA*
marubuciyar *HAR ABADA*

*DEDICATED TO*
*AMMYN KHAIRAT(golden girl)*
*AND RUKAYYA IKRA(ummu sultan)*

Special gift to *Muhammad Karim*
*And Fenarh matar Soja*

21👯
"What? Did I hear you right? Sarwa fa kace? How comes Sarwa ta zama prostitute and now Kuma matarka? How did all these happened without my knowledge, Ina 'yar uwarta take? Daman ya Idris da ya Sa'ood gaskiya suke fada kasan inda Sarwa take na tsawon lokaci ka boye Mana?"

Gwada ta da yatsa yayi cikin qaraji yace " kada ki sake Kiran uwar 'ya'ya na da karuwa, ta tashi a cikin su Amman ta riqe mutuncin kanta, bansan da wanne zanji ba fitinar ki ne ko kuma barazanar Sa'ood, dazun Nan ya turo min message Akan saura 3 weeks burin shi ya cika ya dawo gareni dolen dolena in fito mishi da Sarwa, gashi Haleesa ta gudu Saleeha kuma tana dauke da ciki na Yaya kuke so inyi da rayuwa ta ne???"

Ya qarasa cikin tsawa, Ransa a bace ya jawo flower vast dinta ya wurgar a qasa a take ya tawarwatse, ya fara wurge_wurge da gaba Daya kayan cikin dakin, iya maquran tsorata Zarah ta Kai da yanayin Sa'eed, ta matsa jikin shi ta riqo hannun shi,
"Calm down please miel, dare yayi sosai kada yaran mu su jimu please calm down"

Riqo kafadun Zarah yayi Yana kallon cikin idon ta lokaci daya duk ya zama abin tausayi,
"Please Alma tell me Yaya za'ayi na samo Haleesa in three weeks? Na auri Saleeha badon Ina son ta ba sai dan na zamo Mata kariya daga gidan karuwai Bayan 'yar uwarta ta tafi ta barta, Kuma don na jawo attention dinta ta dawo gare mu gabaki daya,

ban fada Miki bane dan nasan a wannan lokacin idon ki a rufe yake ba fahimta ta zakiyi ba, nasan tabbas da na fada Miki cewa Saleeha Sarwa ce da kin Dade da tona min asiri shiyasa kawai na yanke hukunci a ra'ayin kaina ba tare da sanin mamanmu ko Idris ko baba alhaji ba, babu Wanda yasan cewa Sarwa nake aure Bayan ke, ko ita kanta Bata sani ba"

Fashewa da kuka zarah tayi ta koma baya ta jingina da garu tasa hannun ta rufe bakin ta tana girgiza Kai, quna zuciyar ta yake Mata ta Ina zata fara kishi da Sarwa a Mailafiya family Bayan tasan matsayin su ya zarce nata sun fita gata gaba da baya, yanzu Kuma wani Hali mijinta zai Shiga? Tana ji ma Sa'eed tsoron uqubar Sa'ood Akan Sarwa baze taba raga mishi ba,

"Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Mun Shiga uku miel, wallahi Sa'ood yasan ka auri Saleeha sai ya kashe ka babu ruwan shi da dangartakan ku, me yasa ka yanke wannan danyen hukuncin ba tare da tunani ba Yaya akayi ka Bari wani Abu ya Shiga tsakanin ku bayan kasan ita mallakin sa ne?"

" Babu Yanda na iya ne asiri na Yana gab da tonuwa a lokacin bani da wani zabin da ya wuce na goge duk wani shakku da ya 'darsu a zuciyar ta domin na samu ta ci gaba da zama tare dani har na samo Haleesa Amman hakan Bai faru ba"

Share hawayen ta tayi tace " A shawarce zubar da cikin Nan zakayi ba tare da sanin kowa ba idan yazo ka danqa mishi ita ko babu komai fushin shi zai ragu ya dan sarara maka"

Numfashi Mai zafi Sa'eed ya furzar ya koma bakin gadon ta ya zauna kanshi na kallon floor, yafi 1 minute a Haka kafin ya dago yace
"Zarah inason Salee Kuma Ina son abinda ke cikin ta sosai Dan ko yaushe burina Naga gidana ya cika da yara Amman kin kasa min hakan, yanzu na samu Allah ya bani Wanda ta sadaukar da kyanta da lafiyar ta, ta amince zata aifa Mun ko nawa nake so Yaya za'ayi nayi ma Allah butulci?

KAMA DA WANE....(Completed)Where stories live. Discover now