chapter 40

263 37 10
                                    

(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)
🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤
👩🏻KAMA DA WANE......
BATA WANE👩🏻‍🦱
💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

*Na*
*UMMU NAJMA*
marubuciyar *HAR ABADA*

*DEDICATED TO*
*AMMYN KHAIRAT(golden girl)*
*AND RUKAYYA IKRA(ummu sultan)*

Special gift to *Muhammad Karim*
*And Fenarh matar Soja*

40👯
7:23am

Haleesa ne zaune a dining sanye da uniform maroon and Ash sai rigan ta long sleeve shirt fari suna breakfast tare da mamanmu Sa'ood ya fito, qarasowa kusa dasu yayi Yana binta da wani mayen kallo gashi kanta Babu dankwali tayi parking gashin kanta da ribbon maroon color,

Durqusawa a Kan guiwowin shi yayi ya gaidata da fara'a ta amsa mishi tana shafa gashin kanshi hade da jero mishi addu'a,

"Ina kwana ya Sa'ood" Leesa ta fada hankalin ta Yana Kan plate din abincin ta, Bai amsa ba yace
"Ina dankwalin ki?"

Turo baki tayi yanda ko yaushe take qara ingiza zuciyar shi ba tare da sanin ta ba, idan tayi hakan yakan ji kaman yaje yayi ta kissing dinta non stop Amman bayi da wannan Daman a yanzu, muryan ta ne ya katse mishi tunani,

"Yana daki sai Zan tafi nake so na daura"

" Oya tashi kije ki rufe kanki kin fara daukan halin banza ko? Da baki iya zama Babu hijabi Amman yanzu kin fara bude tsaraicin ki ma kowa da kowa"

" Ayyah Yaya Sa'ood ba Haka bane na wanke Kan ne fa Kuma idan nace zanyi drying zanyi latti shine na barshi yasha iska"

Qara hade rai yayi yace " Ki tashi nace"

"Amman dai kana ganin cin abinci nakeyi ko?"

" Kai Mani kike fadawa wannan Maganar Baki da kunya ko?" Ya fada Yana nufar ta gadan_gadan da azama ta miqe tayi hanyar bedroom dinta tana qunquni da dire_dirn qafa, mamanmu tana kallon su Bata ce komai ba tasan Sa'ood ya ishi Haleesa Riga da wando,

Jan kujera yayi ya zauna aka fara serving dinshi,

"Sai haquri fa Chéri, an hada ka da aiki zaka Sha fama da Haleesa ba kadan ba"

Murmushi yayi yayi shiru na wani lokaci Yana kallon abincin da maid take zuba mishi, Saida ta Gama hada mishi komai ta bar wurin sannan yace
"Cariño jiya tazo tayi Miki godiya?"

"Yeah Kuma naji Dadi sosai da Naga farin ciki shinfide a kan fuskar ta, na gode Chéri"

Da sauri yace " nooo dan Allah kada ki sake gode Mun kema kamar mahaifiyata ce wa'innan nauyi ne a kaina nake sauqewa Kuma insha Allah sai na saka Haleesa ta sauqa Akan guiwowin ta ta nemi yafiyar ki nayi Miki alqawari, and please don't say no"

Murmushi tayi tace "Allah ya baka iko Chéri bansan da me Zan biya ka ba kayi min abubuwa da dama, sau dayawa ka sadaukar da farin cikin ka domin nawa farin cikin Allah ya bani abinda Zan biya ka dashi"

" Kin riga kin biyani tun Ina qarami cariño, da barin jikin ki cikin jikin na nake rayuwa Kuma dashi Zan qare rayuwata"

Suna cikin magana Haleesa ta fito Tasha farin powder yayi Mata kyau lips enta sai qyallin lipgloss sukeyi, ta saka maroon hijab tsayin shi baikai guiwa ba da ash scarf daure a jiki ta lanqaya ash backpack dinta da farin Snickers a qafarta,

KAMA DA WANE....(Completed)Where stories live. Discover now