chapter 32

227 43 17
                                    


(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
  🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤
👩🏻KAMA DA WANE......
                          BATA WANE👩🏻‍🦱
   💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

Blog : prowritersnovels.blogspot.com

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

         *Na*
        *UMMU NAJMA*
marubuciyar *HAR ABADA*

*DEDICATED TO*
*AMMYN KHAIRAT(golden girl)*
*AND RUKAYYA IKRA(ummu sultan)*

Special gift to *Muhammad Karim*
       *And Fenarh matar Soja*

32👯
Tsaye yake Yana qarewa front view na mansion din kallo yafi 10 minutes a Haka Yana saqe_saqe cikin zuciyar shi Sa'eed yazo ta bayan shi, dafa kafadar shi yayi tare da 'dan jinginuwa a jikin shi da sauri Sa'ood ya juyo Yana kallon shi yaga shima kallon gabanshi yake yi,

"Brother, Yaya kaga hukunci na ubangiji? Allah Mai Yanda yaso ka gani fa lokacin da abubuwa suka dagule kaman bazai dawo dai_dai ba ni har na cire tsammani da wani Jin dadin rayuwa Amma cikin ikon Rabbi everything have fallen into place"

Sauqe numfashi Sa'ood yayi yace " haka ne, Nima na sare da abubuwan da suka faru a wancan lokacin ban taba tunanin Yanda muka bar gidan Nan in tears kowa ya Kama gaban shi zamu sake dawowa cikin ta ba, but alhamdulillah komai ya dawo dai_dai"

" Komai zai dawo dai_dai de"

Sake Juyowa Sa'ood yayi Yana mishi kallon tambaya yace "what do you mean?"

" I mean har yanzu tsakanin mu da saura, we are not the same Sa'ood and Sa'eed khalifa Mailafiya abubuwa da yawa sun sauya a tsakanin mu Mun rasa soyayya da kuma yarda shiyasa har kusanci da jituwa sukayi mana qaranci Kuma duk saboda mace!! Ban taba tunanin mace zata raba tsakanin mu ba"

"Hmm" kawai Sa'ood yace ya maida duban sa gefe,

" What is hmm? Magana zakayi min ba hmm zaka ce min ba, inaso mu gano menene matsalar mu tun yanzu kafin mu dawo da zama cikin gidan nan, wallahi nasha wahala sosai brother har yanzu fa matsayi na Bai dawo ba, ga talauci ga rashin aiki da matsalar Zarah ga Kuma babban su Wanda shine rashin kwanciyar hankali, I lived those 17 years with guilt I always feel bad and regret my actions"

" Ina Jin dadi sosai duk lokacin da ka aminta cewa duk abubuwan da suka faru laifin ka ne, Kuma kazo ka qara laifin auren Saleeha Akan Wanda ke kanka, me yasa kayi min haka?"

" Naji dadin tambayar Nan da kayi min dan ko wani lokaci saidai a tambaye ni me yasa na aureta Babu Wanda ya taba tambaya ta dalilin da yasa na aureta,

To be sincere brother I married her out of fear, saboda tsoron ka da nake ji yasa lokacin da na Gane cewa Saleeha Sarwa ce na kasa kawo maka ita saboda a ranar Haleesa ta gudu daga gida Bayan ta fahimci nasan komai a kansu dukda lokacin Bata San ni 'dan uwanta bane,

Tsoro ya Kama ni sosai Ina tunanin idan nazo maka da wannan labarin zaka iya illata ni Kuma ni mutum ne Mai iyali bani so yara na suyi maraici cikin talauci Dan dukda munyi namu cikin daula bayi da dadi, inaso na zamo ma Saleeha katangar kariya shiyasa na aureta da niyyar idan Haleesa ta gama gudun ta tadawo sai na sake ta na dawo maka da ita Amman inaa! I can't resist her, 'yar yarinya ce qarama amman tana da qualities din da Babu namijin da zai same ta ya qyale"

KAMA DA WANE....(Completed)Where stories live. Discover now