FINAL

333 35 0
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
  🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤
👩🏻KAMA DA WANE......
                          BATA WANE👩🏻‍🦱
   💙🖤💙🖤💙🖤💙🖤💙

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

         *Na*
        *UMMU NAJMA*
marubuciyar *HAR ABADA*

*DEDICATED TO*
*AMMYN KHAIRAT(golden girl)*
*AND RUKAYYA IKRA(ummu sultan)*

Special gift to *Muhammad Karim*
       *And Fenarh matar Soja*

50👯 *(FINALE)*
"Wayyo Allah habiby ka qona min wallahi, shiyasa nace ka barni nayi abuna Amman ka takura sai ka taya ni yanzu Yaya za'ayi naci wannan abun?" Leesa ta fada tana sauqe frying pan din omelette da Sa'ood ya babbaka,

"Sorry novio ki tsaya mu sake soya wani zaki ga Yanda zaiyi kyau Kuma yayi dadi, ki zauna ki jirani yanzu zan gama"

Qwace frying pan din tayi tana turo Baki ta nufi sink ta kunna ruwa tana wankewa tace "bani so ka bari zanyi da kaina"

"To shikkenan idan kin gama Ina jiran ki a parlo a dan sanmin kinsan kayan qwalaman Mai ciki akwai dadi"

" Ka dai iya kwadayi, gaba daya rainon cikin nan tare da fitinar ka nayi habiby dan haka Allah ya kawo lokacin da zan aihu sai ka taya ni labour"

Dariya Sa'ood yayi ya dauko igniter ya kunna Mata gas sannan ya karbi frying pan ya saka a wuta harda qoqarin zuba Mata mai a ciki Sannan ya koma gefe" Shikkenan an gama ranki shi dade Allah ya kaimu lokacin ki gani da kaina zan karba Miki saidai ki kwanta kiyi barcin ki kina tashi ace Miki kin aihu"

Bai qarasa magana ba wayar shi dake aljihun wandon shi ya fara ringing, dauko yayi Yana mamakin ganin sunan Sa'eed a jiki, suna cikin gida daya me yasa Kuma yake Kiran shi a waya?

Picking yayi ya dan dame ya fara tambayar shi abinda ya faru sai kuma yayi shiruu, kafin yayi kabbara Yana gode ma Allah hakan ya jawo hankalin Leesa,

"Habiby Mai ya faru? Salee ta aihu ko?"

Gyada mata Kai yayi Yana murmushi yace " yes sweetheart, ta samu da namiji yanzu haka suna asibiti"

Da mugun gudu Leesa ta fita, sai Kuma ta dawo da gudu ta kashe gas har ya Kama qauri itama ta sake babbaka omelette dinta, tana tari ta sauqe sai faman Toshe toshen hanci takeyi,

"Daman nasan na fiki iya girki kinzo kina min wani iyayi, da kin barni na soya Miki da yanzu kinci bai qone ba"

" Ni nama qoshi dan Allah ka shirya muje muga baby dukda Basu kyauta min ba da aka tafi da ita asibiti ba tare da sani na ba"

Binta yayi a baya har bedroom dinsu ya saka Riga sannan ya dauki key din mota ya fita, Bata dauki lokaci ba ta fito itama suka dauki hanyar asibiti, da shigar su dakin da aka kwantar da Salee suka hango ta zaune ga baby ana ta passing passing dashi,

Qarasawa jikin gadon Leesa tayi cikin rada tace ma Salee
"Sister da zafi kuwa?"

"Hmm kedai Bari kawai na rantse da Allah sai Nan da shekaru 5 kafin na sake aihuwa, Wai dan ma ba twins na aifa ba ance zafin daban yake, Kinga momyn al'amin ma naquda biyu tayi da zata aifi Hasna da Husna gaskiya dole mu sake niman gafaran mama dan wallahi aihuwa da baqin azaba"

KAMA DA WANE....(Completed)Dove le storie prendono vita. Scoprilo ora