Attention

174 20 5
                                    

ATTENTION❗❗❗❗❤
ATTENTION. ❗❗❗❤
ATTENTION❗❗❗❗❤

Kunji  najawo hankalinku ko am sorry bukatar hakan ce ta taso😊😊😊😊.

Labarin danake rubutawa mai suna KAICO NAH,akwai wani abu a tareda shi danake son kowa yaji akansa.
A shekarun baya kaman shekara shida da suka wuce,na taba karanta wani tsohon littafi da ayanzu na manta ma inda na samoshi.
Littafin yagyaygygyene sosai,dan iyah tsakiyane littafine bashi da farko bare karshe,baifi shafi 80 ba😌😌😌 dukkkansa,bansan shin na ɗaya ne ko kuma na 2,3 koh 4.🙄🙄🙄
Babu sunan marubuciyar a jiki saidai daga ganin yanayin takardar bakaramin tsufah littafin yayi ba.👵🏽👵🏽👵🏽
Tun lokacin dana karanta labarin cikin na ƙagu dason jin ya labarin yafara ya kuma zai kare,gashi ban san sunan marubuciyar ba bare na tambayeta.

Littafin yana dauke da abubuwan daya kamata matan yanzu su lura dashi sosai,har ma da masu kwadayin auren kyakykyawa da bijirewa wanda yake sonsu.

Ganin bansamu complete din littafin bane yasani zama na kirkiri farkon littafin dakuma karshensa da kaina,duk da bansaka ainihin yanda nata littafin yake ba saidai nayi kokarin wajen saka abubuwan da suka ja hankalina a littafin a cikin nawa littafin .

Da fari nafara littafin a matsayin ma kudi,saidai yanzu na sanja ra'ayi,masu kudi zan mayar musu da kayansu,inshaallah daga yau littafin KAICO NAH ya koma free ga kowa,sannan ina so dan Allah ki bani hadin wajen bin littafin domin kuji mai naji a cikin littafin yadau hankalina.
Ga wanda ya karanta littafin yanason farawa daga farko zai iya tambaya na bashi daga baya sai ya cigaba da bina a littafi.

Duk da yana da tsayi amma zanyi kokarin yin chapter daya a kowanne rana har yakare.
Amma idan nayi post a group masu nuna suna so ba to zan gaskiya,wannan shine maganar gaskiya.
Daga nan zuwa gobe ina jiran amsarku idan zaku bani hadin kai wajen yin comment da kuma bada interesting akan littafin.

Sai na jiku ,ina jiran decision dinku dumbin al'ummar musulmi.
❤❤❤*sadi-sakhna*❤❤❤

KAICO NAHWhere stories live. Discover now