am sorry

181 8 4
                                    


Dan Allah daukakin masoyan wannan littafin na kaico nah,zakuga ya katse a anan saboda wasu dalilai.
An Bude mana sabon app na marubutan hausa novel mai suna  AREWABOOKS,to dukka littafin mu muna kokarin mai da su can.

App din is similar to wattpad,dan haka kawai app din zaku saukar saiku yi search din littafin,zai fito muku dodar ku cigaba daga inda kuka tsayah.
Karku damu har yanzu littafin free ne kaman yanda nayi alkwari har karshe inshaallah.

Sannan dan allah a taimaka min da fellowing,muna tareda ku ko a can yan uwa,ina yinki over over.

Karku manta Arewabooks   kuyi search din kaico Nah.
Littafin zai fito muku dodar,kuyi hakuri muna so mu tayashi kishine kaman yanda yayi mana kokarin bude app din,inkana kishi da namu yaren to dan Allah mu zone a can.

Zanyi farinciki idan na ga hadin kanku a can nagode sosai da sosai.

https://arewabooks.com/book?id=623068a40829cae27fcd3cdc

SADY-SAKHNAceh.

Taku mai kokarin faranta muku har kullum.

Chapter 45 in arewabooks..............muje zuwa.

muje zuwa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
KAICO NAHWhere stories live. Discover now