*(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)*🏵
🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵
..............*KAICO NAH*.............
Rubutawa.......sadi-sakhna.......
DEDICATED TO MY MOTHER & UNKNOWN OLD WRITER
Wattpad:SAKHNA03
🏵🏵🏵
...47....
Tashin hankali goma da ishirin ya damu abbah,ga hajiya mama ta tafi tace bazata dawo ba,sannan kuma ga abinda ya aikatawa yar tasa wanda hakan yayi sannaddiyar batanta.
Babu kowa daga masu aiki shishi kadai a gidan,su ma su yah mu'azzam suna fama da fushin hajiyah maman da kuma dora musu da akayi akan sai sun nemo sumayyah a duk inda take.
Ana cikin wannan chakwakiyar yah Isma'il ya duro kasar shida matarsa anty hafsa,lokacin daya ji abinda ya faru bakaramin bacin rai yayi bs,dan dama shi suna shiri da sumayyah sosai.
Fada ya dungayi akan abinda su yah naseer sukayi,basuda tacews dole sukayi shuru.
Kokarin nemanta ake ba dare ba rana,ta jarida radio television amma shiru babu alamar bayyanar sumayyah,zance har ya tafi sati biyu.
Yanzu baffah Usman ya lallaba hajiya mama dakyar ta koma gidanta,amms duk da haka bawani sakkowa tayi ba sosai,kullum zancenta ina yar ta.
Anty nafi lokacin da taji abinda yake faruwa,dakinta ta shiga ta rishe da kuka,dan bata tashi jin abinda ake cikiba har zancen ya dan dade,lokacin dataji ba karamin kaduwa tayi ba,wayarta ta dauka ta kira anty hajara tareda fsda mata halin da ake.
"Anty hajara kinji koh ashe ba sumayyah bace ta ture maryam ta fadi,anty hajara munyi kuskure da muka kasa fahimtatmr ta,gashi yanxu ta bace ba mu ganta ba,lokacin da ta fito daga cell din take Gidana amma naki fitowa,nace ace mata bananan,daga nanne taje gida abbah ya koreta"
"What dama haddake kenan a batannta,yanzu dan mutum yayi laifi shikenna saiku daina kulashi,har yanzu baku san mai ake nufi da dan uwa ba kenan,wanda zayyi daidai shine kawai dan uwa a wajenku koh,hmmmm to meyasa kika kirani ki fadamin to,abin ya dameki koh"
"Wlh Gandu nake nadamar hakan anty hajara,duk da halin datake ciki guna ta fara tunkara da niyyar kozata samu sauki,amma na nunamata ba haka bane,kaico nah anty hajara da abinda nayi"
"Hmm kinga ni yanzu batake nake ba,saida kikayi zaki dameni da kaicon ki,meye bakuyiwa yarijyar nan dan kunga abbah yana mata koh,ai gashinnan sai kuyi party bata nan"
Daga haka anty hajara takashe wayarta kitt.
Yah mu'azzam ne a zaune a kan gado ya gagara bacci,ga kukan yaronsu da humaira take ta jijjigawa ga kuma tunanin yanda ya dunga daukan hukunci cikin rashin sani yana dawo masa,abubuwan daya dunga aibata yar uwarsa dashi ashe duk bahaka bane,sharrine su humairah suke kullawa wani suce tayi.
Kallon humairan yayi wacce ko hada ido bayayi da itah tun safe daya rutsata ta fayyacemasa abinda sukayu itada anty Maimuna.
"Ke dagaskene dama zuwanku gidan Ahmad munafurci kuke hadawa koh,naji ance kuna kaimata magani ita maryam din,maganin mai kuke bata?"
"Maganin ma tane kawai nagyara saboda ta mallake Ahmad banda sumayyah,amma ai nace kayi hakuri bazan sakeba na daina"
Sunkuyar dakai tayi alamar marar gaskiya,takaici ma yarasa mai zayyi,shiba abin ya saketa ba yakara jika wani aikin,wai yar uwarsa suka hadi suna cuta,kuma suzo su fadamusu tayi wani abin su hau su zauna.

YOU ARE READING
KAICO NAH
ActionShin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓 Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe...