39

6.2K 624 88
                                    

*YAR GIDAN YADDIKO*

*HAZAƘA WRITER'S ASSO*
Mai_Dambu....
*Wattpad:Mai_Dambu*

    *_Wallahi ni kaina nasan zaiyi wuya ba'a sake yar gidan Yaddiko ba, yo na kuɗin da bai tsira ba sai free book toh mi zance a yanzun mun wucce ajin cece kuce, domin nasan akewaye dani akwaisu Auntys da Mommys, ga sisters ina magana zasu fara cewa. dota ba girmanki bane, ko Kanwata kiyi hakuri karki ce komi, ga sisters zasu fara cewa Adda Ramla don Allah karkiyi magana ko iyasu na duba toh dole nayi shiru, Yo ko gabana kazo ka tsinka min mari a halin yanzun ai na bika da Allah ya isa na share idan Allah ya kaimu wani lokacin na ɗauki fansa😂 idan na Manta kuma toh ma haɗu A madakata😹 dan haka ku kwantar da hankalinku Taskar Mai_Dambu ga book ɗin nan ku karanta abinku, kunce dan bansan irin Son da kuke min ba shiyasa nake ja muku kilas ko😹🙆 Yo tsabar kaunarku ku faɗa min wanda kuke ganin zan tsinkawa mari koma waye😹 indai zaisaku whiter bele👌 nima ina muku sonsoriya._*

Page.39
        "Yarinya sai naga abinda ake boye min."
         Kare kirjina nayi ina zare idanuna, tare da tura mishi bakina nace.
   "Nikam ka kyale ni, don Allah zanyi wankan da kaina."
    "Wasa kike, yau fa sai naga kwal uwar daka."
              Rungume ni yayi yana dariya ni kuwa sai tura mishi bakina nake, ina niman yin kuka haɗe bakinmu yayi yana bani wani spider kiss, wanda yasani ɗauke fireee😂
             A hankali ya zare net pant ɗin jikina, d'agani yayi ya zare pant ɗin sannan ya buɗe mana shower.
             Sakala hannuna biyu nayi ina kara cinye bakinshi shi kuwa hannunshi na rike dani, a haka mukayi wanka, wanda zan kira da wasan ruwa. Bath gel ya ɗauko ya shiga shafe min a jikina a hankali cikin romanting,  d'ago hannuna yayi ya ɗiga min yayi nima na shiga goga mishi a hankali,  shima yana goga min. Har ya iso boons ɗina nan naji numfashina na niman tsayawa cak. Dakyar na iya fisgo shi, murza min boons ɗina yake......
           ****
   Tunda Dadda ya koma yasa aka mishi bincike akan ko ya Maheer yazo aka tabbatar mishi yazo amma ba'asan fitar shi ba, da ya zurfafa bincike sai ya sami labarin abinda Mamie tayi shiru yayi ya zuba mata ido, dan yasan yanzun yana mata magana za'a iya samun matsala.
                  ***
    "Safiya Ni har yanzun baki da labarin Mahar da Shatuwata? Nifa shirun nan ya dame ni hankalina baya kwance, wallahi."
Inji Yadikko kenan,
    Murmushi Mamah tayi tace.
"Yaddiko ki kwantar da hankalinki duk ina tunanin suna lafiya, ni yanzun damuwata jikin Sadik'a yaki sauki yanzun wasu kuraje ne ya feso mata ga baki d'aya a jiki, sai ruwa suke suna fashewa"
      Taɓe baki Yadikko tayi sannan ta gyara zamanta a d'an rumfar Sani Same dake cikin TH na bauchi, tace.
   "Sharrinsu ne ya koma mata, da tayi me kyau zata ga dakyau yo keda kike zaune zuciyarki d'aya kinga wani abun asha ya same ki, da baki rike Allah da gaskiya ba, ai da baki kai labari ba, ko Salmatu da kika ga tana wasu alamuranta hakkin Najibu ke bibiyarta,  da tayi mishi addu'a na gari da ko mutuwar ce bazai sha wuya da soyayyar shatu ba amma ta nunawa duniya cewa ita d'anta bazai auri shatu ba gashi tun ba'a je ko ina ba tana kukan rashinsa. "
    Furza da goron bakinta tayi, cikin niman rigima tacigaba da cewa.
     "Ki faɗawa wancan d'an kwal uban, Ammaru. Idan ya yarda ya kuma zuwa min gida da batun bazai auri Binta ba toh zanci kwal ubanshi la'ada waje, dan banza me kiran ramammun mutane, yo bai godewa Allah ba yana kyamushashe dashi yana cewa mace kamar binta za'a bashi yayi sa'a ranar gwiwata na ciwo da na masa shegen duka, kuma zan sami Imrana  tunda jibi juma'a a ɗaura auren naga karyan baya sonta shu'umin banza wai shin ko kece kike zuga shine."
            Zaro ido mamah tayi a tsorace, tana kallonta ana haka kuwa sai ga Abban Ya najib da Abba Ya maheer, sunzo asibitin nan Yadikko ta haɗa su taci mutuncinsu, karku manta akwai mutane a gurin, fa dakyar suka lallabata dan sun fahimci tsoface ta sanyo kai.

                  Da dare da Mamah zata koma gida taje ta amshi Yaron hannun Sailuba, dan baida rikici  ta dawo dashi gida, gari na wayewa sai a shirya shi Hafsat ta mai da mata yaron, Humairan Binta ma ba laifi yarinyar tayi wayo, Umman Ya Najib kamar ta cinyeta sabida son da take mata,

                Bayan dawowar Mamah daga asibiti ta haɗu da Ammar wanda yayi zuru zuru, da shi tunda aka ce ya auri Binta hankalinshi yake tashe, ko gidan bai cika shiga ba sai yaga ba kowa, shi tsakaninshi da Allah bawai baya son binta bane, kawai auren bazawara at age irin nashi abin kunya ne, taya zai faɗawa Abokanshi.
            "Ka same ni a sama." Mamah tace mishi sannan ta wucce.
        Abincin da yake ci ya ture sannan ya mike yabi bayanta, ya sameta tana cirewa Najib kayanshi, sannan ta shiga da yaron bayi tayi mishi wanka tare da gyara mishi jiki tasanya mishi pampers, sannan ta ɗauko abincinsa na gwangwani ta shiga bashi, a hankali ta fara magana.
   "Ai da nasan cewa ban isa kai ba toh tabbas da ban fara nima maka auren binta ba, bazawara mai y'a ko? Kana son ka auri wacce kaine ka fara koyar da ita kome ba wacce wani ya koyar da ita ba, wallahi badan auren Binta bai hallata wa Maheer ba tabbas da shi zan nimawa ita, kaje nagode Allah zai bata wanda ya fika, sai dai ka tuna da cewa itama tana son mijinta Allah ya ɗauke mata shi nayi maka kwaɗayin halayarta na garine, ashe ba haka ba, idan kayi haka don kana son budurwa toh bari na faɗa maka Y'an matan yanzun ba dukkansu bane, zasu kawo maka abinda kake tunani dan zamanin da muke ciki yarinya tasan yanda zata saukewa kants desire, ai kai kana jami'a kana ganin yanda suke barin gaban iyayensu da sunan karatu amma suke abinda bai dace ba. Bance dukka yan matane haka ba amma ina son kasani, zaɓinmu shine alkhairi zaka iya auro budurwa kar aleda kamar yanda kake so amma ba lallai kasami kwanciyar hankali da binta zata iya baka ba kaje Allah ya zaɓa mata mafi alkhairi."

              Kanshi na sunkuye ya ce.
   "Mamah na amince Allah yasa haka shine mafi alkhairi." mikewa yayi zai bar d'akin tace.
  "Allah yayi maka albarka, idan kasami wacce kake so, ka mana magana a nima maka ita,."
      Murmushi yayi ya gyaɗa kanshi sannan ya fita.
           ***
    Bakina cikin nashi kamar mayu haka mukewa juna Frence kiss, ni kaina bansan zan iya wasu abubuwan ba, a haka muka gama wankar. Ya naɗe ni muka fito dire ni yayi a bakin gado, yana ɗaure da towel ya ɗauko wani dark red towel ɗan karami ya shiga goge min jiki, sannan ya ɗauko wani oil ya zare towel d'in jikina rufe idanuna nayi na faɗa jikinshi, dariya yayi ya gyara min gashina ya kwantar dani ya ɗiga min oil ɗin a kirjina zuwa cikina a hankali yake bin jikina yana shafe man, har zuwa cinyoyina juya ni yayi ya cigaba da shafa min ta bayana, sannan ya juyo ni. Nan ya cigaba da murzani ni kuwa na biye mishi, muna dirzan juya sai da ya Maheer ya kaini duniyar majidaɗi, sannan ya shiga aikin zungura(Inna wuronmu😂 kuna tunawa da ita kuwa)

          Ai kuwa bansan lokacin da lokacin da na haɗa karfina na ture shi ba, a gigice amma ina zille mishi nayi muka rikito kasa zan mike ya damke ni, cikin sanyi murya yace.
     "Ki nutsu bazan ji miki ciwo ba, idan kuma kika k'i zaki ji ciwo sosai."
      "Wallahi bana so ka kyale ni don Allah." nace mishi.
      Ina ya saurare ni, dan ya lura zan iya kawo mishi yawa cigaba yayi da sarafani son ranshi kafin ya min rumfa a karo na biyu, ya zabga addu'a malaminku ya shiga nima nutsuwa.
     "Wayyo Allah yadikkona, Wayyo Dadda kuzo zai kashe ni, don Allah Ya Maheer bazan kuma ba, Wallahi da ciwo na shiga uku na lalace nikan na fasa auren."
     "Wallahi ni ban fasa ba Aisha, ki barni naji irin ni'iman da Allah yayi miki, Wayyo Shatuna."

       Tunda na fahimci Ya Maheer ba fahimtata yake ba sai na daina rokonshi tunda ya kudiri Aniyar sai yayi yanda yake so dani.
              😂😂😂😂
     
Da bamu gwara ba daɗi.......

YAR GIDAN YADDIKO🧕Onde histórias criam vida. Descubra agora