41

5.7K 487 56
                                    

*YAR GIDAN YADDIKO*

*HAZAK'A WRITER'S ASSO*

Mai_Dambu
   *Watpad:Mai_Dambu*

_Kyauta ga Masoyan Asali_😘💃🏼

     *Godiya gareki Ummu Khadija ga shafinki nan sadaukarwa gareki amma don Allah ki sauko daga dokin nak'i ta tarairayi Oga, 🤭 ayi adabin bariki da yaren novel cikin sauk'ak'ak'iyar harshe da fahimtar Yanda zaki d'auki hadd'ar ba kakkautawa🤭💃🏼*

Page.41

Cikin sakaltacciyar murya, nace.
”Ya Mayyerna!”
    "Na'am Yar Aljanata"
     Sake rungume ni yayi, yace.
“Daga Allah sai manzonsa, sai iyayena bayansu Ummu Aisha! Ina mahaukacin mahaukaci sonki, rayuwata da gangar jikina sadaukarwa Ce agareki soyayyarki wata halittace na daban ajikina da jinina, don Allah karki juya min baya a duk halin da muka tsinci kanmu, Aeesha nayi miki alkawarin adalci tsakanina dake babu ha'inci don Allah karki juya min bata”

          Ajiyar zuciya na sauke INA kara cusa kaina kirjinshi Dan wani mugun sonshi nake ji da kaunarshi lokaci guda.
              "Ina sonka Ya Mayyerna, bazan iya rabuwa da kai ba."
       Damke ni yayi a jikinshi yana sake murmushi wanda nima ina jin sautin shi.
          ****
Al'amarin Mamie kuwa ga baki ɗ'aya ta d'aukewa Dadda wuta shima biris yayi mata tunda ya fahimci so take taƴita juya shi son ranta ya tarata a gefe.
           Hakkinta da yake kanshi yana ƙoƙarin saukewa. Yau kam da ya gaji da horon da take mishi ne ya bita har ɗakinta a bakin gado ya zauna, tare da bin fuskarta da kallo, tausayi ta bashi ko ba a faɗa  mishi ba yasan kishine ke nukurkusata tunda ga fuskarta gyaran murya yayi sannan yace.
   "Fulani kiyi haƙuri da abinda ya faru,,,"
      numfashinsa ya sauƙe tare da haurawa gadon ya zauna a kusa da ita janyota yayi ya saka bakinshi a kunnenta yace.
"ki hakuri da abinda ya faru sam babu niyyar NA b'ata miki."
   A madadin yaga b'acin rai sai yaga murmushi, wanda yayi imanin tana pretending ne kawai gudun kar shima yayi mata wani fassara NA daban.
     "Haba Bamai! Ina gani ba wani abin damuwa bane kawai alfarma d'aya zaka min asa baikon Hajja a wannan lokacin."
    Cikin nutsuwa yake son fahimtar da ita amma sam sai tasan ya mishi kukan da batayi ba, girgiza kai yayi ya kyaleta tunda abinda taga yayi mata kenan mikewa yayi yabar d'akinta dan zamanshi a ciki babu wani alfanu.

                         Yana fita ta fashe da Kuka, me cin rai tana ji tana gani zasu raba Bamai da wasu matan bayan rabuwa da yayi da tsofin matanshi yau itace za'a kawowa wasu matan, godiyar Allah da ansa bikin nan da wata hud'u.
         ****
   Jikin hajiya Sadika ba'a cewa kome dan kullum da gulewa take, yanzun haka kullum sai an mata alluran barci take samun sauki.
       A b'angare Ammar kuwa wani soyayya suke zubawa a gidansu, kafin ya tafi makaranta sai Binta ta kora shi, ko kuma ta gudu gidan mamah Dan yanzun jinshi yake cikakken namiji mai kuzari shi yasa da zaran ya rutsata sai ya fanshe gudunshi da take yi, alhamdulillah zamansu ba laifi Dan Binta tana da hankali sosai gashi bata d'auki Mamah a Uwar mijinta ba dan itama taji wannan sunan tace ita Uwa Ce...

          ****
   Annur yayi sintirin zuwa Nina NA a makaranta, amma Buhaina taki Ce mishi kome. Sai ma karyan da suka mishi NA cewa an tura Mu, wani Jaha a nan Sudan danyi wani lecture, haka ya hakuri.
          .......
    Sallah nake amma kofar d'akin a rude INA jinshi yana bugawa naki bud'ewa sai da NA idar hat NA shafa addu'a kafin NA bud'e ina washe mishi baki, sumbatar goshina yayi sannan ya kai bakinshi kunnena yace.
      “Awaye kazar birni in zakiwa wayo, yaushe aka fara sallah."
       Dukar wasa NA kai mishi sannan NA shiga buga kafana a masa alamar zanyi kuka, dariya yayi sannan ya d'auke ni cak yayi cikin d'akin dani.
                    Tunda muka dire gado, muka bud'e shafin luv. Yau ma dai ba sauki dan Ya Maheer sai da ya gurjeni son ranshi, duk yanda nake kukan gajiya Bai kyale ni ba, sai da yaji dan kanshi sannan ya rungume ni yana sauke ajiyar zuciya.
          ..... A hankali yafito ina goye a bayanshi, NA sakalo hannuna ta kafad'arshi ina sauke numfashi, saka mishi harshe NA nayi a kunnenshi ina lasarshi, cikin nutsuwa birkitoni yayi towel d'ina ya fad'i kasa. Kafa min ido yayi, yana kallon fuskana yayi wanda idanuna a rufe , sumbatar bakina yayi a hankalina NA sakala hannuna  a kafad'arshi nace.
       "Yaushe zan koma makaranta ne? Anata karatu fa."
               Gyara min riko yayi sannan ya kwanta a gefena yace.
  "Insha Allah gobe zaki fara zuwa, kinji My hot milk."
                "Toh my lollipop, Nagode."
                Washi gari da wuri NA tashi NA shirya cikin Arabia gown red me dauke da stone red.
      Takalmina ma haka, banyi wani makeup ba, lokacin yana kitchen. Ina gamawa yana shigowa, zaro ido yayi cike da mamaki yace.
       "Kutt wallahi bazaki fita haka ba, kalleki fa kiga kome nawa a bayyane Allah baki fita ko ina" Lamar NA fasa ihu haka NA shiga niman wani kayan riga da skirt NA atamfa NA saka, NA yafa babban gyale yace.
   "wallahi bazaki fita da gyale ba."
   Kuka nasanya mishi nace.
   "Toh ya zanyi?"
     "Ya zaki yi? Kike tambaya hijab zaki saka my hotmilk."
             "Hijab?" Na tambaye shi.
   A dakile yace.
"A'a d'an kwali zaki saka."
     Yana fadan haka ya ajiye min abincin yafita Hijab d'in na nima nasaka sannan na d'auki abinci na fito falo, yana tsaye a bakin kofa. Ajiye abincin nayi naje na rungume shi ta baya na sake kuka me gigita wanda zai saurara.
         A kid'ime ya juyo ni, "Masha Allah" Ya furta sannan ya rike hannuna ya kaini kujera ya zaunar dani, ya shiga bani abinci yana  share min kwallar da suke zuba.
     "kiyi hakuri, ina matukar kishinki ne, shi yasa nayi fushi amma gashi NA hucce, don Allah karki na min musu dan idan kinayi zanga kamar dan."
     Rufe mishi baki nayi da nawa, dukda akwai dankalin turawa a cikin bakina haka bai hanashi kwashe su tass ba ya cinye, sannan ya cigaba da bani abinci. Mikewa nayi nace.
   "Am sorry Yayana, munyi lati muje kar asami matsala."

               Jakar makarantar ya dauka min muka fito tare, ya kaini har bakin departmen d'inmu. Janyo ni yayi jikinshi ya sumbace ni sannan yace.
   "Yaushe zan zo d'aukarki?"
   Juya idanu nayi  kafin nace.
   "2:30."
      "Ok ayi karatu my Brrst."
    Murmushi nayi wanda yasa dimple point d'ina suka lotsa nace.
      "Sai kar dawo yayana."
    Fita nayi a cikin motar na nufi cikin hall d'inmu.
   Ina shiga nasami Sajida Kadir da Buhaina, suna gani na suka kwashe da dariya, har da tafawa suna cewa.
     "Tab ana zabga amarci anya kinso dawowa kuwa."
    Inji Buhaina banza nayi da ita. Dariya Sajida tayi cikin niman tsokana tace.
       "Ashe haka Auren so yake gaya min sirrin."
  Duka NA kai mata na bar gurinsu......

          ****
Kimanin sati guda kenan da komawa makaranta, shi zai kaini kuma ya d'auko ni wata juma'a, sai ga Annur ba karamin tsorata nayi ba, ba kome yasani haka ba sai gudun kar ya fad'awa mamie, ya dagula min lissafi.
              Dakyar na lallabe shi ya tafi.
             A haka yake zuwa basu tab'a haduwa da Ya Maheer ba. Har muka kwashi wata kusan uku, kafin muka fara exam, wanda shi zai kaimu hutun dogon zango.
                ****
     Dake ba kullum muke exam d'in, ranar laraba mun fito kenan duk na gaji gashi kafafuwana har wani kunburi yayi, a hankali nake takawa. Ina isa inda motar shi yake ya fito da sauri ya bud'e min hannu yayi na fad'a cikin jikinshi, ina sauke ajiyar zuciya can kasar makoshi nace.
   "Ya Maheer na gaji kafana suna ciwo."
            A hankali ya bud'e min kofar motar zan shiga naji an finciko ni, da mugun karfi har nayi luuuu zan fad'i ya maheer ya riko ni cike da mamaki, yace.
    "Lafiya?"
    Kafin ya gama tambayarshi ya kifawa Ya Maheer mari, jikinshi har rawa yake, aikuwa shi ma ya kifa mishi mari, dambe ya kacame tsakaninsu.
             Dakyar mutane suka rabasu, nikan ina cikin motar na kifa kaina dake barazanar fashewa, ko magana bana son yi.
    "Kee Hajja Khadi kifito ko nayi kulilin kubra dake."Inji Annur.
    "Idan kar isa kar fidda ita."
   Yana gama fadar haka ya zagayo Indi yake tuki ya shiga jan motar yayi yabar cikin makarantar, nikam ban iya kallon shi ba dan nasan dakyar idan Mamie bata shigo sudan a yau ba, dama ya lafiyar kura balle tayi hauka, ita da take niman dalili. Gashi kuwa tasamu. D'ago kai nayi zanyi mishi magana naga bakinshi a fashe.
     Tissue na dauka na shiga goge mishi ina zubda kwalla......

*_Nagode da masu min fatan alkhairi da samun karuwar da nayi Allah yabar zumunci Allah ya biya Ku Nagode sosai kuyi hakuri da rashin masa sakonku da banyi ba wallahi kuna dayawa amma I heart you oll_*

  *Oum-Muwaddat*
            

YAR GIDAN YADDIKO🧕Where stories live. Discover now