GODIYA TA A GARE KU

5.6K 434 78
                                    

*YAR GIDAN YADDIKO*

*HAZAƘA WRITER'S ASSO*
Mai_Dambu....
*Wattpad:Mai_Dambu*

   *_ASSALAMUN ALAIKUMU_*

_Ina Muku gaisuwa irinta Addinin musulunci, Toh me zance bayan abinda idanuna suka gane min, iya zallar madarar soyayya na gani daga gareku, tundaga ranar da nace zaku rakani D'akin b'arnan maza😹 Addu'arku take bini har ranar da nafi, hmmm a cikin kwana uku na yarda da maganar da wasu suke cewa na Munayinki😊 dagske kalmar ba karya bace tunda sakonku yana ajiye ta Inbox more than 500 mssg, ganin haka sai da yasani zubda kwalla dan ni nafi tunanin Book kuke bibiya sai naga ashe ba haka bane, ba zan taɓa kira da haka d'aukaka ba sabida baya cikin maudu'ina zan ambaci Haka da Sakamakon Nasarar da nasamu daga gareku kowani rayuwa yana da janibi amma nawa rayuwa ta zama tankar had'akar Nasara da nasamu a gareku ko a iya nan na tsaya nasan Masoyana sun fahimci sakon da karamar mashirmaciya irina konace damammiya irina zata ce, ga dai rubutun a dame ni kaina bana tunanin zan iya sake tisa abinda nace....Amma zanyi amfani da wannan gabb'ar nace Allah ya saka muku da alkhairi ya biya muku bukatarku ta alkhairi ya jagoranci alamuranku duniya da Lahira, Masu kirana da masu sako ta Mtn ɗina da Airtel, wato accunts ɗina na Whatsp, da Mutane kwarai Wattpad, nagode sosai😂 Kafin nan Mutane da Yawwa suna Tambayana Wai meye Sunanki 😇 Toh Sunan dai ba wani na yayi Ba Ramlat AbdulRahman Manga.... Maman Baby girl😂 Mai_Dambu suna ne da yake jin shirmen da nake burutawa, shi ya ɓoye Na Asalin Nagode ƙwarai sakon godiyata kenan a gareku Allah yabar zumunci Allah ya fidda Yan baya haka gaskiya nagode na kara godiya da Addu'arku nagode Nasarar da nasamu a gareku tafi harufar da zan ambaceta da d'aukaka nagode ainun Ubangiji ya bar zumunci da grps ɗina da wanda ba nawa ba da inda ake tura Y'ar gidan Yaddiko da sauran masu mana addu'ar nida Baby mun gode sosai, Members ɗin grp ɗina da na Association ɗinmu da wasu daga cikin marubuta na wasu grp, ina godiya sosai_

    Sakon
    *😯Mai_Dambu Ce😇*

YAR GIDAN YADDIKO🧕Where stories live. Discover now