chapter 3

566 57 4
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

    🌹 HAR ABADA 🌹
           (Forever)

     LOVE & FRIENDSHIP

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA

WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd

     BY
       UMMU NAJMA
   
DEDICATED TO
MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA

My first novel
03🍎

"Amman baki da kunya Fannah,
Ki kalli tsaban idona ki fada mun wannan maganan"

"Au ke kunyan gare ki kike shouting ma momy ko Kinga tayi kama da sa'arki?
Ke ba uwata ba, ba uwar mijina ba, ba ƙanwar uwar shi ba, u are just his COUSIN,
Just a cousin!!!"

Hannu aunty Zali ta daga zata kifawa Fannah mari taja baya da sauri momy Kam tuni ta zama yar kallo don ba xata iya da jarabar su ba,

"Kan uban chan,
Wallahi da kin kuskura dirty hand din ki ya taba fuska ta dasai yau na gwada Miki iyakar ki"

"Haƙiƙa yau na tabbatar Ibraheem ya kwaso fetsararriya.....

"fetsara ke kika saya da kudin ki har gida ki kazo kika neme shi Kinga samun sa ba laifi bane, Dan haka ki tsaya iya iyakan ki hajiya"

"zan gwada Miki ƙarfin iyaka na
I will show you the power of COUSIN,
Sai na tabbatar kin fita daga gidan nan ,
Saina zamo sanadin datsewar igiyan auren ki da khaleel."

"to fah🙄
Su cousin manya!
Idan kin fasa kin Raina Baban ki,
Rainin sense kawai.

Ta juya tayi shigewar ta ciki tana fadin
"momy na gode insha Allah xan gyara, ki gaida gida Allah ya kiyaye hanya ya kai ki gida lfy,
ke kuma 'madam cousin' kiyi da garu" ta datse qofar dakin ta

Nan aunty Zali tahau kumfar baki ta inda take shiga bata nan take fita ba da ƙyar momy ta jata suka bar gidan don cewa tayi zata zauna har sai Ibraheem ya dawo yaxo ya saki khadeejah a gaban idon ta,

Fannah najin su tayi bris saboda ma kwana biyu tana fama da zazzabi da baƙin kasala ɗan hayaniyan da tayi sai taji kaman tayi wasan tseren Olympic, ga wata uwar rama da tayi kwata_kwata ta kasa ganewa kanta,

Saida ta sake barci ma a dakin, 1:05pm ta tashi jikin ta duk yayi tsami
Khaleel ta gani zaune akan couch Yana Shan tea da laptop din sa Yana dannawa
Har ga Allah bata san ya shigo ba Kuma Tasha mamakin baccin da tayi Mai tsayi don ita ba gwanar bacci bace,

Motsin tane ya jawo hankalin shi daga abin da yake yi,
Ya sake mata murmushi
"sugarlump kin tashi?"

"Cherrie Ashe ka dawo ban sani ba,
Sorry bacci ne yadauke ni,
Sannu da dawowa"

Fuska a sake ya amsada"yauwa"

Ta miqe tayi hanyan toilet tare da faɗin "let me freshen up"
Wanka tayi da ruwa Mai ɗan zafi hade da alwala sai Kuma tana fitowa ta nemi zazzabi da kasalan ta rasa,
ta shirya cikin wata mini gown iya guiwa Mai zanen flowers a jiki ta daura zani ta tada sallah

Tana idarwa suka dunguma dining khaleel yace
"su mom Hala sai 4 dasu xo"

Ta yamutsa fuska kafin tace
"Ai sunxo har sun tafi"

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now