chapter 52

375 39 1
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

      *🌹HAR ABADA🌹*
          *(bazamu rabeba)*

       *LOVE &* *FRIENDSHIP*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd
  
         *RUBUTAWA*

        *UMMU NAJMA*
   
*DEDICATED TO*
*MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA*

           *AYSHA ALIYU GARKUWA*

        *ASSALAMU ALAIKUM*  AL'BISHIRINKU.  Masoya makaranta littatafan hausa Novels.
Bayan Nasarar kawo muku littatafan *YAR FULANIN HAMMA HASSAN*
*MI WASMITI/NAYI NADAMAN HAMMA YUSUF*  *NAMIJI BAYA KAD'AN HAMMA MAHMUD*  *A TAUSAYAWA JUNAN HAMMA BASHIR*
*BANDIRAWON HAMMA ALIYU GENERAL DA KAMSHI*  *RUBUTACCEN AL'AMARIN HAMMA UMAR YA USMAN*
*RIGAR KOWAN HAMMA SADIQ*  KANA NAN KUSA,
*HUKUMCIN ALLAHN HAMMA YUSUF D'IN ZAHRA* yauma gani gareku da sabon littafina MAI SUNA *NAKASA BA KASAWA BACE*  Yau za'a fara biyan kud'in karanta, Nakasa ba kasawa bace akan naira 300 kacal littafin dake k'unshe da ababe masu tarin yawa. FAD'ARKAWA, ILIMANTARWA, TUNASARWA, NISHAD'ANTARWA, ANKARARWA  SHAUK'I TASAYI, BAN DARIYA, ZUBDA HAWAYE GA ZAZZAFAR K'IYAYYA DA DIDDIGENTA SASSANYAR SOYAYYA CE MAI RATSA ZUCIYA DA JIMI DA JIJIYAR bani adam, , RAYUWA MAI INK'ANCI, TABBATARWA DUNIYA CEWA BABU NAKASASSHE FA SAI KASHASSHE, Zakusha mmki domin wannan salone na musamman salonda ya zarta sauran books na, littafin yana tafe da ababe masu tarin yawa, salon soyayyarshi ta banbanta da dukkan jaruman littatafaina, Hamma Saifuddeen zai shayar daku mamaki, daga kanshi nakasassu zasu kasance ababen shawa'a da bege da burgewa.
Kekyawa ne irin kyan dake fizgar idanu da tunanin duk wanda ya gibta ta gabanshi, yanada wani sinadari na musamman a cikin kwayar kyawawan idanunshi, wanda shi ke sanya dukkan cikekkiyar mace fatan ya zamo miji a gareta mai yawan tsabta ne da ado  tamkar d'awisu... KANA NAKASA BA KASAWA BACE. Yana tafe da shashi daban-daban yanada salo mai armashi. ABIN BURGEWA DA SO DAGA FAGEN MASU LARURA nakasa. KARANTA LITTAFIN NAKASA BA KASAWA BACE AKAN NAIRA D'ARI UKU 300 KACAL,  GA MASU DAMAR TURA KUD'I TA ASUSUN SU NA BANKI GA NUMBER DA ZASU TURAWA, 0005388578 jaiz bank. Aysha Aliyu Garkuwa, sai ka/kiyi screenshot na shaidar biyanki ki turo min ta wannan number 09097853276. Gareku marasa asusun banki, zaku turo katin MTN! na 300 kacal ta wannan number 09097853276. Katin MTN nace bana etisalat, kada kiyi gagganciin turo min katin da bana MTN ba domin in kika turo ma sadaga kika bada😘😊,GAREKU MOYANA MUTANEN Niger idan da masu buk'atan saya zaku tuntub'i wannan number  +22790899076 zaku bada 500CF  domin samun damar karanta littafin, Nakasa ba kasawa bace. WANDA ZAN FARA SAKESHI  RANAR 03/08 2020. Monday 3 August 2020,  ki biya in saki a d'aya daga cikin groups d'in da zankeyin posting. Ina kuma da mai muku Al'bishirin yi muku posting d'in pages masu yawa a ranar forkon! Sai kunzo, sayan na gari maida kud'i gida, 300 din kudin karanta ne bawai kudin mallakarsa bane, fatan al'khairi garemu baki d'aya🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻 sai kunzo.

                           By
          *GARKUWAR FULANI*

52🍎

Cikin tsananin firgici Ahmad ya dafe qirjin shi yace
"Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un, mom na auri Amrah fa Kika ce???"

" Eh haka na fada, Kuma Nan da sati biyu nakeson ta shiga gidan ka a matsayin matarka, sai kaje ku daidaita ni Kuma zan shirya komai da kaina tunda gashi biki ya gabato"

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now