chapter 50

331 34 2
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

      *🌹HAR ABADA🌹*
          *(bazamu rabeba)*

       *LOVE &* *FRIENDSHIP*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd
  
         *RUBUTAWA*

        *UMMU NAJMA*
   
*DEDICATED TO*
*MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA*

50🍎

Cike da mamaki Eesher tace
"Ke me kike nufi? Kin aihu ne?.

Dariya Feenah tayi tace "eh na aifa ma baby Meenal qani jiya da daddare"

Tsalle Eesher ta daka har tana qoqarin yarda Minal a hannun ta, Imran da ya shigo yayi saurin karban ta yace
"Darling Mai kikeyi ne haka? Baki ganine kike qoqarin yarmun da yarinya"

Cikin tsananin farin ciki tace
" Hubby Feenah ce ta aihu jiya, yanzu take fadamun ta aifi da namiji"

" Masha Allah, Allah ya Raya, bani ita mu gaisa"

Saka wayan tayi a speaker, ta miqa mishi.

"Mai jego Ashe an haifa mana yaro, gaskiya kina qoqari wajen fitar da abokina kunya, mun gode sosai Allah ya biyaki"

Ahmad dake jinsu da sauri yace
" Ameen magulmaci, yanzu dai Nima na taka matsayi irin naka, sai a daina Mana kallon qasqanci"

" Wa ya Isa yayi ma boss angon Feenah kallon qasqanci ba'a ratayeshi ba? Yanzu dai alqawarin da ya dauka ranar auren shi ne gaba daya sun karye, kuma rantsuwan shi ya tafi a banza sai ya shirya azumin rafkanwa"

" Wani alqawari Kenan ya Imran?" Cewar Feenah.

Da sauri Ahmad yayi disconnecting call din Yana fadin "babu komai fa hearty shirmen Imran ne kawai"

Ya qara matsowa kusa da gadon da take Yana kallon babyn dake kwance a kan qirjin ta, yayi Musu peck a goshi sannan ya shafa fuskar ta Yana sakar Mata murmushi yace
" I love you Feenah, bazan taba iya misalta girman da kike dashi cikin zuciya ta ba, ke daban ce a cikin Mata kin saka ni farin ciki mara iyaka, tun da kika shigo rayuwa ta nake ganin haske qofofin alkhairi suka bude min, kece sanyin idanu na gashi yanzu kinyi min babban kyautar da babu Wanda ya taba min irin shi, na gode sosai Allah ya saka Miki da alkharin rayuwa ya tallafa Miki cikin ko wani hali, ya Allah ya tsaremin ke da 'dana gudan jini na, thank you so much"

Murmushi tayi ta lumshe idan ta dake cike da mayen qaunar shi sannan ta waresu a kanshi tanajin wani dadi na ratsa ta har cikin qashin ta a hankali ta furta
"Ameeen hayaty, we love you too...." Kafin ta qara wani magana wayar shi ta fara ringing.

Ya duba yaga mom ce sannan tayi picking ya saka a speaker, dama ya riga ya Mata text lokacin da suka kawo Feenah asibiti bayan ta aihu.

"Congratulations son"
Shine abin da ta fara fada, yayi dariya yace
"Thanks Mom"

Taci gaba da cewa
"Yanzu kaima ka zama babban mutum, ka tashi daga qarqashin kulawa ta, saidai ka kula da naka familyn Allah ya Raya abun da aka haifa"

" Ameen mom Amman ni HAR ABADA a qarqashin kulawar ki nake, ni yaron ki ne sweetheart kiyi Yanda Kika ga dama dani"

" Allah yasa ka Gama da duniya lafiya I'm so proud of you, bani 'yata in Mata sannu da jiki "

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now