chapter 20

270 34 1
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

      🌹HAR ABADA🌹
          (bazamu rabeba)

       LOVE & FRIENDSHIP

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

      RUBUTAWA

      UMMU NAJMA
   
DEDICATED TO
MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA

20🍎

Zama yayi  Yana danasanin sace ta da yayi, yayi danasanin kula ta da yayi tun daga farko, shi ba yaro ba Amman Mai yasa ya biyewa yarinya qarama har hakan ta faru?, gashi ai yanxu an raunata ta a sanadin shi Ina dai Kai alhakin ta?.

Tsaki yayi ta tashi dai fita imran ya bankado qofar ya shigo
" Wallahi ka bani mamaki Ahmad kana da hankali kuwa? Ina yarinyan take? Imran Ya tambaya Yana duba dakunan gidan.

"Stop wasting your time imran na saka an kaita gida"

" Qarya kake yi, ka fadamun inda yarinyan Nan take na dauke ta na maidata ma iyayen ta kafin ran ka ya baci".

" Wallahi Imran na maida ta gida trust me".

" Do you think akwai wani sauran trust a tsakanin mu? Ai babu shi kwata_kwata tunda ka riga ka sauya hali ka koma baqin maqaryaci, jiya Saida na Kira ka na tambaye ka game da yarinyan Nan kace baka santa ba".

"I'm sorry Imran pls kada dad yaji wannan maganan"

A tsawace imran yace
" Damn your sorry! Ni lokacin da na maka  magana ka saurare ni ne? So listen to me carefully wallahi wani Abu ya Sami yarinyan Nan sai ranka yayi mummunan baci, stupid fool! Ya juya ya fita daga gidan.

Kama kanshi da yaji Yana Masa juyi yayi ya zauna na Yan mintuna Amman maimakon ciwon ya ragu sai qaruwa yake yi, ya duba agogon hannun shi yaga 9:32 yasan yanxu Haka su mom suna jiran shi ya fito suyi breakfast saboda basu san ya fita ba.

Daukan keys din shi yayi ya nufi mota a gefen wurin yaga Roxy a qame tsoron hada Ido dashi yake.

Ya gwada shi da yatsa
"Kai ka jawo duk abin da yake faruwa kayi tsumayen punishment dinka, ya wurga masa keys din ya shiga back seat ya make".

Ajiyan zuciya Roxy yayi ya shiga motan ya jasu Dan shi a tunanin shi harda shi Ahmad dai hada ya daka.

Yana shiga parlorn as expected yaga suna zaune a dining suna jiran shi.

Dad ne ya fara cewa "son Ina kaje ne haka da sanyin safiya"

Ya qarasa kusa da dad Yana fadin "wani emergency ne ya taso a office shine na tafi, good morning dad" ya fada tare da kissing hannun shi.

Qarasawa yayi ya gaida mom kafin Sahar ta gaida shi ciki_ciki ba tare da ta kalli wurin da yake tsaye ba,
Amsawa yayi Yana Shirin hugging dinta tayi saurin matsawa baya.

Sakake yayi Yana kallon ta wato itama tana nufin data juya Masa Baya kenan? La haula wala quwwata illa billah.

**********

Tunda suka Yar da Ita a qasa Bata qara motsi ba Haka taci gaba da kwanciya a wurin ta kasa motsa Koda Dan yatsan ta ne.

Yaya Saleem da Yaya Muhammad da suka fito dasu tafi neman ta suka ga mutum kife a qasa a bakin gate,
Da sauri suka qarasa kusa da ita suka juya ta yanayin ta yayi matuqar tsorata su ga idanuwan ta a bude Amman numfashin ta na fita sama_sama.

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now