chapter 11

290 32 2
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

      🌹HAR ABADA🌹
          (bazamu rabeba)

       LOVE & FRIENDSHIP

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
  
         RUBUTAWA

        UMMU NAJMA
   
DEDICATED TO
MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA

11🍎

Cike da takaichi tace "Amrah"
Saboda ko sau dari Ahmad dai hadu da ita a rana Sai ya tambayi sunan ta Dan wulaqanci.
"Ok me kike yi har yanzu Baki tafi ba?"
"Sir L ina jiran ka duba documents din ne ka bani"

"Akan me Dan baki? Papers ne da suka shafi managing companyn Nan fa."

"But sir L I'm your legal assistant"

"Dan kina legal assistant Dina sai akayi Yaya?
I'm the CEO here aiki na ne nida managing director babu abin da ya shafe ki anan, so get lost."

Ran ta a bace ta fita daga office din ta rasa me yasa wulaqancin da Ahmad yake Mata na musamman ne, kodan yaga tana son shi ne.

Muryar qawar ta ne ya katse Mata tunani, itama taci ado har ta gaji tana sanye da straight gown rainbow Mai tsagu tun daga saman guiwar ta har qasa.

Ta qaraso kusa da ita tana fadin "diva ina Kika shiga ne nake ta neman ki tun dazu?"
Sai kuma ta kalli qofar office din Ahmad kafin ta maida duban ta wurin ta tana dariya tace
" now I get it Ashe kin shiga wurin prince charming ne."

Tabe baki Amrah tayi tace
"Prince charming ko Dan wulaqanci Kinga muje akwai aikin da zan Baki."

Tirjewa ta fara yi tana qoqarin kwace hannun ta daga riqon Amrah
"But diva I'm here to meet sir Imran."

"Stella shima da kike ganin shi wani Dan wulaqancin ne, a wannan lokachin ko Kan ki da qaho sir Imran bazai saurare ki ba,
kawai kizo muje na Baki aiki nice boss din ki ba imran ba"

**********

Yau su Feenah suka yi candy sun fito gate din school suna ta daukan pictures wasu daga cikin su Kuma suna rubutu da marker a jikin uniform din su.

Majeed ne ya qaraso wurin da Feenah ke tsaye tana pic tare da qawayen ta ya mata magana suka Dan matsa gefe kadan.

Fuskar shi cike da damuwa yace
"Feenah naga text din ki jiya me kike nufi ne?"

"Kayi haquri majeed nasan ban kyauta maka ba Amman seriously bazan iya jiran ka ba."

"Haba Feenah shekaru shida kawai I promise you na kammala komai kiyi haquri ki tallafi rayuwa ta pls"

" shekaru shida fah ba wasa ba, by then ina da shekaru 24 gaskiya bazan iyaba baba na ma bazai yarda ba kawai ka rabu Dani, Allah ya hada kowa da rabon shi."

Ta juya tayi tafiyar ta saboda taga yaya Saleem yazo daukan su har qannen ta sun shiga mota.

Jan qafar sa yayi yabar qofan school din dukda Kiran shi da mates dinshi sukeyi yazo suyi wasan machine Amman hankalin shi bayi wurin su ballantana yasan Mai suke fada.

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now