chapter 23

252 36 1
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

      🌹HAR ABADA🌹
          (bazamu rabeba)

       LOVE & FRIENDSHIP

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

Vote me on Wattpad @ayeeshatmuhd

      RUBUTAWA

      UMMU NAJMA
   
DEDICATED TO
MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA

Alhamdulillah yanzu na samu sauqi sosai, fans na gode kwarai da addu'ar ku❤️

23🍎

Taku uku yayi ya cafko ta, a take jikin ta ya fara kyarma ta fara addu'oi da itama bata san kansu ba.

"La...subhana....hasbuna... innalillahi... wayyo na shiga uku Ammi na" sai ga hawaye zirrr a idanun ta.

Girgiza kanta yayi da qarfi
"Come back to your senses babu abin da zan Miki"

Fisgewa tayi daga riqon da yayi mata cikin kuka tace
"Haba bawan Allah me nayi maka? Dan Allah me na tsare maka ne ka hanani Shan iska kana ta bibiyar rayuwa ta why?? Abin Bai tsaya a can ba har cikin gidan ubana? Me kakeso Dani ne?"

Sassauta murya Ahmad yayi yace
"Calm down Feenah magana kawai nake so muyi please listen to me, ni ba bibiyar ki nake ba qaddara ce ta sake hada mu"

"wani irin mummunar qaddara ce wannan? Qaddarar ce Bata hada ni da kowa sai Kai? Wallahi ka fita harqana idan ba Haka ba ko me na maka Kai ka jawo, get out of my way".

Ta fara kutsawa ta gefen shi tana qoqarin wuce wa, Yasa hannu ya jawota ta dawo , cike da tsiwa tace
"Malam kada ka kuskura hannun ka ya sake taba ni"

"Naji badan sake taba ki ba but ki saurare ni".

Bata yi magana ba ta zuba Masa Ido tana sauraron shi, yaci gaba da cewa
" Ina so kimin wani taimako ne pls"

"Babu abin da ya hadani da kai bare na taimake ka just get out of this room Ina da baqo".

" Nine baqon Feenah Ina son ki taimake ni ki amince da aure na"

Zaro ido tayi a mugun firgice  "what ??? Kana hauka ne? Do you think I'm stupid bansan abinda kake shiryawa ba? To Bari kaji tunda kace mun Kaine visitor na  nagane Kaine Dan uncle Abdulmaleek Kuma kana son aurena ne sbd kada asirin ka ya tonu right?

Gyada kanshi yayi Yana Fadin
"Yess Haka ne"

"Very nice, gaskiya kana da qwazo sosai qwarin guiwan ka ya birgeni,
But listen to me very carefully whatever happened between us sai na bayyana shi ma kowa da kowa,  Kuma wallahi baka Isa ka Hana ni ba,
ka gama naka game din yanzu turn Dina ne I also want to see you SUFFER!!!

"Feenah listen ko nawa kike so Dan iya Baki daga Kan 100 millions yayi sama just say the amount and it will be yours, kawai ki yi shiru da maganan Na....."

Hannu ta daga mishi cike da haushin maganar shi

"Dakata Ahmad! Mai ka dauke ni ne? An fada maka komai ne kudi yake siya? Ni babu abinda zanyi da kudin ka, duk arziqin da ka Tara a duniyar Nan Bai Isa ya siya martaba da daraja ta ba, kaga tafiya ta" Ta juya zata bar dakin.

Da sauri yace
" Wait miss Feenah"

Juyowa tayi ta riqe qugu tana kallon shi, yaci gaba da cewa.

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now