part 43

28 2 0
                                    

salama alaikum hajjajuna afuwan a fuwan yar tsohuwa mairan karfe bakya tsufa kinfini karfi da kyan jiki

kyaci godanku yarnan humaira kina raye yanzu kika barni nadayna ganinki dakuma jikana mijin nakima sai yazo gidannan babu a dadi amma saiyaga dama zai shigo bangarene idanma yashigo a tsaye a bakin kofa zai tsaya saikace sojan tsaye bacin nasan shi yana tsoran soja kamar me

haba hajjaju muna lfy amma ai tunda idan yazo yakuma gadama yana leko maki ai yafi baya lekomaki ko

nikinga kirabu dani zoki zauna kusa dani naganki kamar bakeba zomaza

gani kalau nake kuma niceday humairanki hajjajuta

sannu sannu kinji Allah yabiyaki

amin hajjaju

nadayna ganinki tunda kuka koma saban gidanku rabona da ganinki idan natambayi mijin naki saiyace kina lfy amma dukda hakan banyardaba domin nafison naganki da idona dan natabbatar da maganarsa gaskiyace amma hakan yagagara baywar Allah

yanzu meke damunki to

ina lfy udan wuyace ai nakusa samin sauki kuma wuyar gidan mijina batakai tagidanmuba nadashataa ganina karki damu shima yaya hisha yakusa dawowa hankalinsa insha Allah kinji tsohuwarmu

shikenan kinkusa hayhuwane ko tukunna

nakusa bana zuwa asibiti amma ina irga watannin cikina wata na takwas zamu shiga kuma dana yana motsi banda damuwar komai

saiday kikalli cikina yayi girma sosai

kicigaba da addu'a Allah yasaukeki lfy in Allah yayarda danki yana lfy

amin yanzu badadewa zanyiba hajjaju kinji kinji abinda ketafe dani

Dan haka Bari naje bangaran nawa dana azizah sannan nadawo naje gurin ummi inda dama zanje harna daddy  bari nayi sauri zandauki mahimman takardu karda surugamu

hakane yarnan kiyi a hankali kinji

zankula hajjaju yauwa tunda natafi gurin bawanda keciki ko baki saniba

gaskiya babu a iya sanina

Allah yasa dukda naboye balallay wani idan yana gurinba yaganiba

inazuwa ko

saikin dawo

sannu yasunanki

sunana talatu

mekikeyi anan

hajiya nashiryawa zata fita

baki sanniba ko

kiyi hakuri bansankiba saiday kijira hajiya tafito sannan idan tayi maki izinin ganinta saiki shiga dan Allah

naji amma bakomai nadawo gobe

hajjaju ga wasu ajiya domin kwanakin baya na ajiye wasu takardu amma baki saniba kuma suna dakinnan naki go gawasuma zan hadasu tare kinji hajjaju

lallay yarinyar nan dawoyo kike wlh

yanzu nahango wata bakin bangaran ummi way tana wankane karwani yashiga

ai bayan dauke laure dakikayi tagudu shine tazonan way laure tayi mata sata tagudu taje kauyansu kuma way sunbar kauyan itada iyalanta

shine tadauko wannan kuma bansan daga ina tasamotaba ita kuma

hakane yanzu zantafi gida kinsan da azizah nanan bazan samu damar zuwaba nasan sunkoma gurin bokansu kuma sati biyu zasuyi ko sumafi haka dan haka insha Allah kafin sudawo mungama komai da yardar Allah

GIDANMU KOH GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now