part 39

24 3 0
                                    

nayi makaranta a niger amatakin secondary natsaya iyayena talakawane makarantar gwamnati nayi nagama sannan harna gama makarantata babu saurayin dayake zuwa guna abin nadamun iyayena gashi subamasu kudiba balle ace asirine akamasu karda yarsu tasamu mujin aure haka suka ringai mani addu'ar samun mujin aure

nikuwa abin nadamuna kuma inada kyauna iya gwargwado gashi nasan komai akan aure gashi lokaci lokaci sha'awa nadamuna narasa yanda zanyi a kway wata kawata rabi yar duniyace domin itace shugabarmu

bansan suna iskanciba sai randa rabi tacemini nazo gidansu gobe nakarbi saban darasin malam yakubu nace to

malam yakubu malamun islamiyyarmune domin duk iskancin rabi tana zuwa islamiyya kullum

himm naga darasi domin abunda yafaru danaje gidansu rabi nayi sallama mahayfiyarta tacemini na shiga ciki tananan tanuna mini dakinta nayi sallama shiru inata sallama shuru kay harzan juya saikuma aka bude kofar rabincema tabude tace shigo  saude nace too

nashiga naga kawarta maimuna tacemini sannu nace yauwa nazauna

sannan.rabin tace jirani inazuwa bari naje nayi wanka nace to tafita anjima tadawo dakin muna zaune nida kawarta ai nann tacire zanin jikinta tace kawarta ta shafa mata mai tace to

tana shafawa tana karairaya nikuma ina zaune kamar gunki a gurin nan jikina yafara kyarma nandanan naji ina bukatar asadu dani kuma shegiya rabi tagane tana sane Domin tasan takuna

banbar gidannanba saida muka gama shuka tsiyarmu sannan natafi gida inajin dadi kuma ina zuwa gida natarar da ummata da babana basuma san nashigiba zanyi sallama kenan naji baba yana gayawa umma cewa..

yarinyarnan gaskiya muncuceta gashinan narasa ganewa yarinyatace kokuma yargidan bokace munbar garinmu mundawo garin wasu dan kaway mungaji da talauci abin da muka taho dashi a hannunmu yakare a wajan boka gashi bamuyi kudinba sannan nabari boka yasadu dake munhayfar masa ita munkoma gurinsa yamutu domin yayi wani aiki bayyiba ya koma kansa saiya mutu...

gashi badamar mukoma gida domin bamu da gaskiya sannanma yanzu shekara nawa kinrabu da iyayanki narabu danawa saiday muroki allah yayafe mana laifikan da muka aikata

budar bakina saicewa nayi nikuma wlh bazan yafe makuba sannan kuna nufun bokane ubana to wacece uwata kenan wlh saina kasheku bani da tausayi umma kuncuceni kuncuci kanku kugayamini garin da kuke naje nanemi dangina dan Allah nan nakama kuka mai taba zuciya

washegari naje nasiyo maganin bera nasaka masu sukaci abinci suka mutu

nagudu yawona naje gurin rabi nagayamata iyayena sun mutu kuma gidan hayane damu nan tahadani da wani malam iro shima a garin yake

tunda nabar unguwarmu bandawoba domin naji labari a gurin rabi way iyayena sunyi kokarin kasheni sunsamini maganin bera banciba su sukaci suka mutu nikuma nagudu bandamu da mutiwarsuba domin a tunanina suba iyayenabane bokane mahayfina kuma mahayfiyata himm

malam iro yarone a lokacin shekararsa ashirin da hudu nikuma lokacin shekarata goma ashirin nan yakaini gidansa saidanayi kwna biyar sannan yabani kudina dubu biyar domin alokacin kwana daya duba dayane ga wanda yake da kudi idan baka da kudi dari biyarne to shikuma malam iro da kudinsa amma bayda mata

nagama shiryawa zantafi bansan inda zaniba nan malam iro yace sai ina kenan nace inda Allah yakaini yace kamarya nan nabashi labarin mutuwar iyayena amma bangaya masa ni yar bokabace bankuma gaya masa nina kashe iyayen nawaba

nan yaji tausayina yace nazauna har saiyayi aure shima bayda kowa nace to

haka muka koma nida malam iro kamar mata da miji yana mini komai bay cemini zai aureniba nima bangaya masa ya aureniba haka mukaci gaba dazama ana haka naji mutuwar rabi ko gaisuwa banjeba bankuma san menene silar mutuwartaba bankuma tambayaba naci gaba da rayuwata baruwana....

GIDANMU KOH GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now