Umma yanzu zanfito direba yakawoni
baki da hankaline zakice yakawoki kina haukane kihawo adaydayta kizo
haba umma kamarni matar hisham usaini,guda gaskiya bazan hauba
shikenan kinwa kanki nabaki rabin awa idan kinzo shikenan idan baki zoba shikenan zan hucewata konafasa
.shikenan ganinan niday gaskiya kina wahalar dani umma gaki dabakin cikin tsiya ina yarki amma kinayimini
bikinciki karna huta haba dan Allahumma gani kinbi kindameni da waya nayi sauri gashi nazo dan Allah
nice nadameki aziza ba akanki nakeyin komaiba amma bakya gani
amatsayina na mahayfiyarki azizashikenan kiyi hakuri kinji yanzu kizo mutafi dan muyi sauri
nawa yabaki dakika fito
nadauka adurowane dayacemini tunjiya dan yau yakoma aiki da asuba yafita amma duk nadauka wlh miliyon uku umma
Kai azizah lallay kincika yarinyata jinina gara dakika debe dukkan domin yanada fin haka sau miliyon dan kudi bakomai bane agunsu
kingama umma yana kirana
toh kidauka kozai kara turo maki wani kudinne yisauri mana a a
hello yaya
kuntafi
zamu tafi yanzu day
kindauka kudin
nadauka karamini zakayine
nawa kika dauka
nawane acikin dirowar
miliyon ukune da rabi
kenan ban lissafa daydayba dukka nadauka meyafaru
ubankine yafaru kidawomini da kudina mezakiyi da wannan makudan kudin haka azizah
haba yaya dan Allah kudinday nakane kuma nawa tunda iyalinkaceni amma shine zakayimini haka gaskiya bazan dawo dasuba domin wannan kudin bakomai bane agurinka yauwa
kekike nemomini kudin dazakice haka tokijini dakyau wlh kinji narantse idan kudinnan baydawoba toh abakacin auranki kuma saki uku
dubu dari biyar zaki dauka kidawomini da gabadaya nagaya maki mahaukaciya marar tunani mtsssss
nashiga ukuna umma kinji yaya gaskiya bazan iya rabuwa dashiba wlh ina sonshi ina kaunarsa bazaiyuwuba nawane shi nikuma tasaceni wlh zan'iyayin komai dannasameshi bazai yuwu yarabu daniba dukda baya sona amma yake biyamini bukatata yake gamsar dani gaskiya dole namaida masa da kudinsa akan haka aurena bazai mutuba
hankalinki daya kuwa kinutsu kidawo cikin hankalinki kisan a'ina kike
barazana yayi maki babu abinda zai iyayimaki kinmanta uwarsa atafin hannunmu take kuma shima zaizama namu nanda yan kwanaki azizahumma kiyimini alkawari yaya hisham bazai rabu daniba dan Allah
kikwantar da hankalinki nadau alkawari humairanma saitabar gidan
kina lfy humaira
lfy nake hajjaju
shikenan ai karki kagayamini
mtss bazaki ganeba hajjaju yaya hisham bayzoba gashi har karfe biyu narana nasan yau zai koma aiki anma ai saiyazo dasafe yadubani mtssss meyasa nadamu bacin bay damuba wayasanima koyaje aiki ko bayjeba
Allah sarki humairata koyaya take bandubataba da asuba dukda nasan idanta biyu alokacin amma ina saurine nasan kinyi fishi amma karki damu kinjiko domin zandawo gunki muyi kwanaki da juna tunda aziza batanan takuma barmaki kwananta
YOU ARE READING
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA
General FictionPure hatred of a father to his beloved daughter