part 28

23 2 0
                                    

humaira nagode nagode bazaki rungumeniba kokuma kina

basai kakarasaba nagayama komai yahuce

shikenan kidaynaka damuwa aranki kinjiko keyarinyace zaimiki illah

him kana cikin farin ciki tayaya zan iya gayamaka abin danaji nakumayi mamaki toh kaiyakenan idan kaji bari gobe idan kakoma gurin antiy aziza naje gurin hajjaju inyi mata tambayoyi kafin nasan abinyi gaskiya

Allah sarki humaira ina mutukar kaunarki sosai kuma kema haka amma bayanda zanyi gashi gobene zan cika maki alkawarin dana daukar maki zakiyi nesa dani yazan kasance idan kika barni zanshi wani hali

kamar kinsani cewa aziza bansameta a budurwaba amma asannu zangano komai har banason gobe tayi gaskiya

yayana barci nakeji tunyanzu zakiyi barci karfe 11gaskiya nagaji kanata aiki kaki kazo mukwanta gashi dagayau zakabar wajena kakoma gurin anty aziza katashi mukwanta

shikenan kiyi hakuri muje mukwanta

natambayeki

inajinka yaya

bakyaso natafine goban kokuma kishi
kikeyi zankoma gurin daya matata

ai kishi halakne toh koshinema ba harambane a musulinci barema bashi bane sai da safe

lallayma yarinyarnan bata kishina dama bata sona nikaday nake haukana shikenan

Kai yaya yayi fishine yajuyamini baya yabarni hakane zaiji babu dadi amma bari nagyara barnar danayi

wash wash kafata nashiga ukuna yaya

naganoki karya kikeyi kin lura nayi fishine shine kike neman hanyar sulhu

karday yagane bari nadawo gabanka naga yanda zakayi

menene haka zaki karyanine kuma

guda nawa nake dazan karyaka yaya

kakalleni mana kobakason ganina

tunda kaki bari nayi maganinka

haka nafara rikitashi tun baya maidawa har yadawo yana maidamin daganan wasa yacanja salo muka nushadantar da junanmu kafin muje muyi wanka mudawo mukwanta sannan nace

yayana kayi hakuri dawasa nakeyi ina mutukar kishinka bazan sake fadar hakanba nadau alkawari

tunda nalura bakaso bazan kumaba kayi hakuri dan Allah kaji

wata harara daya gallomini nasunkuyar dakaina kasa nace

yaya dagaske nake bazan kumaba kaji

sannan yace yaji kuma yagane saiyayi shiru bai kumayimini maganaba yarufe idonsa kamar maiyin barci

nima nakwanta narife idona amma barci yaki zuwarmini

bansan ransa zai baciba daban fadi hakanba nayi danasani gaskiya

can nakama minsharin karya dan nasan beyi barciba domin beyimini addu'ar barciba nasan kuma saiyayi

can naji yanamini addu'a bayan yagama naji yace

humaira bakisan yanda maganar nan tabata mini raibane amma nakasa fishi dake tunda bakya kishina kenan bakya sona humaira kiyi hakuri sannan yarungumeni haryayi barci nima bansan lokacin dabarcin yazoba

da asuba muka tashi mukayi sallah yacemini

humaira zani kano yanzu jirgin karfe shida zanbi nahawo na shadaya nadawo kinjiko

nace yaya zanbika

banason rigimarki da asubar nan kinjiko

Bari naje nashirya karki hadamini komai bazanci komaibakinsan yayi wuri yanzu naci wani abu koda marar nauyine kinjiko

GIDANMU KOH GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now