wow duniyar aljanna kenan wannan gida baby ai ko a turai al barka wlh
gaskiya zan keta raini nayi abinda nakeso kawayena sugane nayi gaba a komai na keresu kotawanna sigah
hakane baby zanyi komai dominki ai
nasani baby na kayi komai danni badan wasuba muna fukaiba
ke mekika tsaya kallah haka saikace kina karatu miji da matarsa amma kintsaya kina kallonmu
nikuma wacece a gidan antiy azizah
kina tambayane sabida raini bacin kinsan matsayinki na yar aiki to kitambayi maigidan ai gashinan a tsaye a gabanki ko
antiy kenan nasan matsayina nakuma amsa cewa ni yar aikice amma nima matar gidace baway dan ina aikin gidaba shine yazama banda matsayiba ina aikin gidannanne sabida mijina dakuma ladan hakan domin da izininsa kika sani naringayin aikin madam antiy azizah
baby bakajin yarinyarnanne a gabanka take gaya mini wacece ita to wlh saika gaya mini nida ita wakafi son zamanta a gidannan bazan yardaba
haba ai kinsan kece babyna kinji
naji saime saime kayi abinda nasaka yanzunnan nagayamaka
ke kuma baki da kunya ko baki da tarbiya iyayanki basu baki tarbiyaba bansan meyasa daddy yayi abota da babankiba gidan rashin tarbiyyaba
huce kikoma abakin get zaki ringa kwana wlh nanne dakinki dakin megadi tunda baby batason nakawo mai gadi da masu aiki wlh kece zaki ringayi nagaya maki marar kunya
zanyi yaya wlh zanyi tunda kaine kasani zan ringa kwana nagodema hakan da kacemini baka da laifi
mtssss saiki huce kafin na ballaki yanzunnan shashasha mararkunya
ke humaira dafatan kingane matsayinki yanzu ko karki kara kuskuran hada kanki dani domin hada kanki dani tamkar zaki rasa dan cikinkine gaba daya da rayuwarki
Himm anty kenan a tunaniki idan narasa yarona narasa komai kenan himm lallay kinmanta dawa kike magana ko nace baki sannibako
to wlh kinji na rantse Allah dayane ko mutukar wani abu yasamu yarona ko
wlh wlh wlh kinjini sau uku nakira Allah saina kasheki saina hallakaki saikun tafi lahira tare keda wanda kika kashe wato dana khalifa kokuma yarinyata ummita narantse saina kasheki nakaiki lahira daga lokacin
angoge shafinki a dorankasa anmata dake bazaki samu masuyi maki addu'aba sabida zunuban da kika aikata azizah kikiyaye harshanki akan dana komai kimini zan dauka amma banda gudan jinina domin nariga nayiwa babansa alkawarin zan kareshi ko wanna irin hali nashiga
kuma ki gwada kigani ki gwada yiwa dana abu kigani kinyiwa mijini abu banyi komaiba amma karkiyi zaton bazanyi wani abubane aziza ki gwada ido kigani randa zan illataki azizah koni kaina ina tsoran kaina da kaina dan haka shawara kikiyaye shawara nake baki ki guji fushina akan abinda nakeso nakuma damu dashi antinaaa.
kije ciki yayana yayi gaba amma ina tausaya maki bake kaday bama daduk wanda yake da hannu a cikin cutar da yayana randa Allah yadawo dashi hankalinsa wlh bazaku ganuba ke kinsan waye yaya a ranar daran auranki kingane wayeshi ai
bari naje dakina dakin megadi sannan nazo nafara gyara maki gidanki mai gidan miji 😎😎😎😎😎
Kai yarinyarnan haka take nashiga uku duk rashin kunyata yaudinnan gaskiya naga wacca tafini Allah yasama baby ya huce ciki ai danaji kunya sosai a gabansa bari nakira umma asan yaza'ayi da yarinyarnan
Dan gaskiya bazan iyaba ace yarinyarnan bazata kasuba saikace wata aljana menene a tare da ita boka yacemini addu'a tarike badare barana
mtssss gaskiya dole ummi da umma musan abunyi idanba hakaba bazamu samu abinda muke bukataba kodaya
YOU ARE READING
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA
General FictionPure hatred of a father to his beloved daughter