part46

28 5 0
                                    

shiga ciki muje kin dameni da kuka a mota kamar karamar yarinya ko wani abu nayi maki dazaki ringai mini kuka idan wani abu yafaru da yaran cikinki saikin raina kanki huce muje

kizauna anan kijieani

to yaya

nashiga uku meyabatawa yayana rai haka harya huce akaina kuma yadamu danu dakuma jaririna hakan na nufun yana samun sauki sosai

Allah ubangiji yabaka sauki gaba daya yayana

tunanin mekikeyi harna zauna baki saniba

bakomai yaya

wato zancan da'aka gaya mini kina fita yawo banyardaba amma yanzu nayarda daga ina kike idan kuma kikayi mini karya dagani saike a gidannan

nashiga uku Allah kaday yasan maizai faru idan nayi masa karya to meyasama zanmasa karya bacin inada gaskiyata kuma

badake nakeba

yi hakuri yayana wlh banje ko'inaba ina gidan malam gurinsu baba uwa domin naje malam bayanan nace zan tafi sai sukace malam yace idan nazo najirashi zantafi da maganinka nakawowa hajjaju tabaka dan bangaya masu ni matarka bace cewa nayi niday agidan nake kaway ..

yaya wlh gaskiyar nagaya maka dan Allah kayi hakuri dan Allah yaya

shikenan amma idan nagano kinmini karya zaki hadu dani kuma bake bakara fita kinjiniko

yaya wlh bakarya naimakaba amma yaya maganar fita kayi hakuri kaji

rufa mini baki dolene fitar mezakiyo idan kinfita dazakice saikin fita

bakomai naga nibana zuwa asibiti banma saniba ko dannawa yana raye ko yamutu dan ko mitsinsa banaji shine nagayawa hajjaju shine tacemini naje gurin malam kusan kullum saiya ringa bani rubutu anayi mini addu'a to sabida hakafa nake fita

naji yakamata na kaiki asibiti kokuma nabaki kudi na hadaki da direba ya kaiki amma duk banyiba kiyi hakuri ummice tahanani kinji banason tayi fishi dani kinsan matsayin uwa a gun yaranta ko

hakane yayana amma ai aikin dazakayi lada zaka samu tunda cetan rai zakayi koda cikina banakabane amma ai nidin dawayniyarkace tunda a karkashinka nake da zama koka saba dokarta tsinuwarta. bazaiyi aiki akankaba domin aikin alkairi kayi

amma karda kadamu bakomai Allah yakusa saukata lafiya insha Allah

amma meyasa ummi tadamu akanki way kinzo jiya mai aiki bata sanar mataba tana tafaman fada kinsanta abin fada baya mata wuya a gunta bansan menene nafadanba

ayya Allah sarki ummi kaga gashi yauma ban shigaba kadaukoni kartaji babu dadi yaya

rashin zuwanki bazai sakata tadamu hakaba bakiga inda ta shigaba ni kaina korata tayi idan ummi tana fadannan nata koni bana ganeta wani lokacin saina zauna nayi shiru ina tunanin ummi wanna irin hali gareta

natambayi daddy da hajjaju duk amsa daya suke bani kafin iyayanta surasu to dangin ummi masu hakurine kuma itama ummi nada hakuri wani lokacinma way batasan yawan magana gata dason mutane musamman marassa karfi talakawa
kamar yanda nake kenan injisu

amma meya chanja ummi meyasa tadawo haka ko mutuwar iyayanta ai hakuri zai kara mata amma ita bom,yazamar da ita bata hakuri wlh

bahaka bane yaya muci gaba da hakuri wataran sai labari mai labarinma wataran babushi ya gushe

hakane yunwa nakeji zana samu wani abu kuwa kona dafa da kaina

hhhhhh haba yayana kasan bana rasa abinci kasan mai cikifa

kiyi hakuri namaki mummunar fahimta kaway nadamu dakene shiyasa raina ya baci amma kiyi hakuri kinji

wlh bakomai banji haushiba bankumayi fishiba kawayday nadanyi kukanefa kadan

GIDANMU KOH GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now