part 50

89 4 0
                                    

yayana ina sauraranka

yauwa humairata bansan ta'ina zana faraba amma farko zanmaki godiya

sannan nabaki hakuri akan abinda yafaru bada saninaba amma yanzu nadawo hisham dinki my dear kinji

ranar danaji ummi nacewa niba danta bane bayan nakawoki asibiti nakoma domin natambayeta sabida alokacin bazan iya jurewaba domin inason nagaya mata nafaji maganar datakeyi cewa niba dantabane dan haka inason tabbata da cewa bagaskiya bane domin kome nayi mata bay kamata tagaya mini hakaba

nakoma kenan nabar motata a waje dan haka kaway shiga bangaranta nayi amma meya faru ina shiga kafin nashiga parlour sainaji tanaday kara waya cewa datasan hakane tuntini takasheni nahuta gaba daya saiday data kasheni datuni bata tara dukiyarnanba dan haka inaga yanzu zata kasheni tahuta tunda nafara rashin jin maganarta karda gaskiya tabayyana bata gama aikintaba

naji tace Allah yasama uwarsa ta mutu saratu dataji dadi sosai

kuma tace da sundawo su azizah to basu dawoba dasunanan dasun rage mata aiki ai amma basanan gashinann asirin da sukayi mini yakusa barin jikina

sannan tace kuma mahayfiyar azizah tagaya mata cewa mutukar hisham yaji shirinnan nasu tofa alokacin zaidawo day day gaba daya dan haka saita gama hada dukiyarta ranar dazatabar gari ranar zata fadamin dannaji asirin ya karye idan yaso ita taci ribar komai tasamu dukiyarta sannna dangina suzasuyi kukan batan datayi ita kuma ko ajikinta

kuma dama nafara dawowa hankalina humaira alokacin duk abinda naimaki suka ringa dawomini akaina daya bayan daya humaira

nayi kuka nayi kuka sosai adaran saida dactor kalit yadubani yaga har jinina yahau sannna ciwan zuciya yana dab da kamani mutukar bankiyayeba haka nazo nasameki kina barci nanfa tausayinki yakamani nasan ban kyauta makiba humara

ko asibiti bankaikiba sannna bansa ankaikiba aikomai talauacin mutum zaikai matarsa asibiti koda sau dayane amma niko gwadawa bantaba yiba bansan meyasaba alokacin hatta dana saida nakirashi da dan shege da bakina naji kunyar kaina wanda bare ni duk arzikina nakasakai matata asibiti aduba lafiyar dana data matata

yayana dan Allah kamanta komai domin ninasan yayana mutukar yana raye wlh bazai barni nayi kukaba nida yaranshi domin yana kula da wayanda ba iyalansabama inaga iyalansa kuma ai bazai musaltiba

Dan haka kamanta komai dukda nasan ba abune mai saukiba amma ka gwada mugoda Allah da umma naraye dabata raye mukaji labarinnan ai dabamusan yazaka kasanceba amma sai Allah yadubemu da idan rahama yabar mana umma araye dan musamu saukin karbar jarabawar dayayi mana kuma mucinyeta cikin sauki

Dan haka yayana dan Allah kabar maganar komai yahuce komai yadawo day day a family dinmu saiday muyi addu'ar Allah yakara kare iyalanmu yasa masu albarka daga masu sanshi da sharri yayana

toshikenan dear yanzu komai yadawo sabo duniyarmu nida matata da yarana

hakane yayana gaskiya ina cikin farinciki sosai gashi muna farinciki

shikenann mukwanta dan gaskiya ango nake yau dinnan andade ba'a haduba

haba yayana bawanifa bazan bakaba

haka kikace

eh haka nace

tobari kigani hhhhwayyo umma hhh

hajiya jiya kuma  saiga kiranki awaya
nima haka Allah yasa lfy

ainagaya maku zan nemeku wata rana dan haka ranar tazo ai

wannan shine mijina barrister hisham hussaini guda shi lauyane

yallabay barka da yamma ya jama'a

Vous avez atteint le dernier des chapitres publiés.

⏰ Dernière mise à jour : Jan 12, 2021 ⏰

Ajoutez cette histoire à votre Bibliothèque pour être informé des nouveaux chapitres !

GIDANMU KOH GIDAN MIJINAOù les histoires vivent. Découvrez maintenant