part 25

26 3 1
                                    

salim yaya kake kazo anjima kayi shigar mata karwani yaganeka

karki damu beby ganinan zuwa yanzu

kayi sauri salim amatse nake wlh

aziza kefa harijace da auran naki
gamijin naki karfaffe ga kudi
koday bayda lfy kike matse

lfy kalau yake garau yake dan yafika lfy jariccaccene mijina namijine

Dan haka kayi sauri kazo yanzu

yarinyarnan bata da hankali duk rashin mutumcina bana zuwa ga matan aure amma aziza ke babbar shedaniyace da auran naki kina neman wani gaski saiday aimaki adda'a daku gyaran allah ta'alah

salama alaikum ummi afuwan dan Allah kiyi hakuri ummina dama

karka shigomini palour hisham karka soma nagayamaka idan kuma kashigo
Allah,ya'isa banyafe makaba har'abada wanda bayayiwa iyayensa biyayya bazaka kuma gama da duniya lafiyaba wlh duniyace kaje kakari tsiyarka kaida matarka

wannan kalma tabata masa rai mutuka tabigi zuciyarsa kamar ba jinintaba amma dayake mebiyayyane saiya danne baynuna damuwaba yace

ummina meyafaru nabata maki raine kigafartamini idan kuma wanine kisanardani kowaye zanyi maganinsa ummina dan Allah kisanarmini,,,,

Kai harkana tunani akway wanda ke batamini rai aduniyarnan bayan mutane biyu kuma kaima kasansu sannan kake tambaya sabida ga sa'arka marainiyar wayonka ko

ummina bahaka bane amma inada bukatar nasani kozan iyayin wani abu

duk duniyarnan babu wanda baya son farin cikina sai kakarka da mahayfinka amma yanzu kunzama
ku uku dakai hisham tunda nahayfeka kafara wayo dade darana daya baka tafa gudunaba amatsayina na uwarka sai yanzu dama nasan haka zata faru domin aurannan basonsa nakeba ubanka da hajjaju suka nace bada yardataba kaima kanace ashe kanaso kana kaiwa kasuwa munafikin Allah ta alah

toh kaje sujuyamini kai sonransu
tunda kake kobakanan kokana gari kabaka gari baka taba fashin ganinaba sai yau hisham kwananka daya amma harta jika tabaka toh Allah yabaka sa'a karka kara zuwa wajena wlh nagaya maka

dakuma inada wasu yaran dana huce takaici hisham amma gani da aziza yar albarka dukda ba yarinyatabace amma tafika amfani sau dubu aguna

hello daddy yakake ya aiki yaushe zaka dawo gobe insha Allah hisham kana lfy kuwa yanaji muryarka haka meyafaru akway matsalane hisham

daddy ummice meya sameta batajin dadine ko kafarce ta motsa

kaji abinda yafaru yanzu danaje tahowa nayi nakasa magana menai mata daddy meyasa bata sona idanma tana sona kadanne amma nikuma yanda nakejin son ummi a zuciyata gaskiya bana tunani zan'iya rabuwa da ita' idan tarasu bansan yanda zanyiba ina addu'a narigata mutuwa

karkayi sabo mana hisham dan kana cikin damuwa babu kyau kuma kasan hakan kajiko kasan halin mahayfiyarka sarai kasan wacece ita dan haka kadayna sakawa ranka damuwa kasan matsalarka dan Allah karinga kiyayewa kaikadayne dana kwalli daya hisham karinga kiyayewa

idan dasabo yaci ace kasaba da halin mahayfiyarka nikaina hakuri nake da ita hisham banson naringa fadin aibinta agunka sabida mahayfiyarkace banson karinga shiga damuwa shiyasa wani lokutan sainayi shiru kayi hakuri gobe zandawo zanmata magana karka damu
karkuma kakoma gunta kajiko tunda tana cikin fishine har sainadawo

OK daddy. bye saimunyi waya

ok my son kakula kakarayin hakuri wataran sai labari

yaya dan Allah kayi hakuri bazan sakeyimaka rashin kunyaba wlh natuba katausayamini badan niba

GIDANMU KOH GIDAN MIJINAWhere stories live. Discover now