ya'isa haka humairata menene nakuka ko murnar ganinane yasaki kuka ko kinaso nima nayi kuka
nadayna mommy bari nazubo mana abinci ko
yanzu muka gama cin abincin nidasu jamila da hajjaju
kamar mahayfiyar hisham hajiya hadiza kenan kamar tanutsu bata girman kai yanzu
gaskiyane mommy ummi nada kirki
meyasaka bakizo bikinaba mommy
mezai hanani zuwa humaira komai naga komai sabida sonda nake maki bazai barni nayi nesa da yarinyataba
inakike tsawan watanninnan mommy
inanan a abuja anan nakama haya nazauna sabidake banaso nayi nesa dake shine yasaka nazauna kusa dake datemakon iyanmu komai nake jinshi na dangane dake humaira banmantakiba nifa uwace mai rauni tayaya zan mantaki idan kuwa namantaki to namanta cina da shana kenan himaira
toh meyasa baki zoba guna kinganni
kinmanta da sharidan mahayfinki akaina yafi karfina bakaramin aikinsabane yaci zarafina yaketamini haji agaban kowa
kinga yafini mulki kudi gadara sannan unguwar kanta mallakinsace dan haka bazan iya zuwaba naganki
harda bikin daya matso nayi kuka domin nasan lokacinne kike bukatata akusa dake duk da nasan bani da damuwa tunda gasu iyanmu dasu hajara akusa dake amma naso nakasance dake awannan lokacin amma Allah bay kaddaraba
bayan bikinki washe gari nakoma kano gurin yayana ko hajjaju bangayawaba domin nasan idan nagaya mata nabar abuja nakomo kano to tabbas watarana zata fasa kway musamman idan kece kika fiya tambayarta akaina
shiyasa ban sanar mataba burina dayane naga kinbar gidannan kinbar wahalar gidannan kuma yacika domin kinyi aure komijinki ya wulakantaki to alhaji ussaini bazai wulakantakiba mutukar yana gidannan kuma yana raye shida hajjaju bazakiyi kukaba humaira
tunda nakoma kano nake tunani bakyason hisham shima kuma baya sonki wacca irin rayuwa zaki kara shiga kuma nace Allah yasa ta farincikin rayuwar kice har abada
sainaga hisham halin mahayfinshi yayi bana mahayfiyarsaba kuma bazai barki kiyi kukaba humaira kiringa kyautatamasa kiguji bacinransa kinjiko dan kinsami mijn kirki wanda zakiyi alfahari dashi
karki damu dakina da kishiya kiringa dauka kekadayce agun mijinki nasan halinki amma kiringa kiyayewa kishiyarki idan taso kuyi zaman lfy kuyi idan bata soba kibarta kidayna shiga harkarta tsakaninki da'ita gaisuwa tunda kowa wajansa daban baruwan kowa da kowa kirike mijinki dakinyo halina dakin zama sarauniya agurin mijinki dannaga bayda matsala hisham
amma ina kinyo halin mahayfinki mugun hali mtsssss nibari nazo nakoma jirgin biyar zanbi nakoma
ga kayayyakinan nakawo maki saura kikiyin anfani dashi kinjiko kisa nayi asarar kudina marar kunya
mommy tundazu kinata magana baki gajiba kenayo asurutu kenan
yanzu mommy bayan kayan dasu anti rakiya suke cusamini shine kema kikayo naki buhu guda gaskiya nagaji
buhun ubanki ledar shine buhu guda kashe yarinyata zanyi dakaina
toni gaskiya mommy
yimini shiru kuma karki bari hisham yagani kiringashansu bazan maki bayaniba kowanne akway suna ajikn maganin kiduba saiki duba awaya kiga yanda ake anfani dasu kinjiko
naji mommy
idan yakare kiringa nema akasuwa kinjiko kuma nasu jamilama idan sunbaki kikarba kiringa sha bazasuyi maki illaba masu anfanine ajiki kinji
YOU ARE READING
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA
General FictionPure hatred of a father to his beloved daughter