CHAPTER 12: ONE FAMILY

3.1K 224 5
                                    

Modibbo House

Ammi ce zaune a palor dinta tareda gaba dayan yaranta daga mazan har matan suna tattaunawa gameda maganar lefen da zaa kawo gobe. Jalal yace ammi kin kira amma kinyi shiru anti Mimi tace dama maganar lefen nafisa ne da zaa kawo gobe.

Khaleel yace ok yace umma dame dame yarage  wanda baayi ba anti Mimi tace anyi komai kawai dai kayan snacks ne suka rage suma gobe zaa karbo su sai decorations dinda aka biya rabi saura rabi yace rabin da ake bukata nawane tace zasuyi 120 dubu dari da ashirin ne yace zanyi miki transfer yanxun.

Tace ok ammi sun fadi karfe nawa zaasu karaso ne tace eh karfe daya da minti hamsin zasuyi landing tace ok. Jalal yace Mimi gobe kada kuyi expecting ummi zata zo Mimi tace mea yasa Yaya yace kawai dai bazato ba sabida tana gidansu.

Ammi tace mai yafaru yace ammi wlh ummi batada mutunci ta chanja ba wadda na aura shekara bakwai da suka wuce bace har ita zata kalla idona tagaya min magana. Maganar ma wai sabida na dauka kudi na bada na lalurar lefen nan ammi tace ba jinayi kamar abbanku yace a account dinsa zaku dauka ba.

Khaleel yace sabida Allah umma gamu za'ace Abba saiya bada kudin tarban lefen nafisa. Mimi tace dama ni ba santa nake ba tana wani dage dage ammi tace koma metayi matar yayan ki ce jalal yace aa umma ni ba abinda ya hadani da ita.

Sallamar Abba sukaji  duk suka tashi suka suka gaidashi ya amsa yace jalal naji kamar kana wata magana wacce ban san da ita ba yace eh Abba dama maganar ummi ce nace bazata zo gobe ba sabida tana gida  Abba yace miyasa yace Abba ba wani babban abu bane yace tambayarka nayi.

Yace abba gameda auran nafisa ne sabida kudin Dana bada na tarban lefen shinefa taita masifa da dare hadda zagin iyayena kuma bayau tafara tada min da hankali ba jiya tayimun abinda yakaini bango nikuma nace tatafi gida.

A zafafe Abba yace mea tace maka daxai saka kace tatafi gida ya soke Kai Abba yace ba magana nake maka ba yace cemin tayi sainadau mataki sannan zatasan ina san yan uwana danace tatafi gida saina nemeta tace ai wannan ba mataki bane daga baya tace nasaketa I didn't say anything shine tace batasan na haihu ga uwata ba saina saketa.

Abba yake wato kasaketan kenan ya daga kansa yace saki nawa yace uku taslimar da sukaji umma tayice ta maida hankalinsu kanta tace yanxu jalal Dan kawai tacema haka shine ka sake ta bakasan mata saida hakuri ba abba yace jibi zaakarasa maganar nan Allah ya tashemu lafiya.

Duk sukatashi ammi tace jalal to dayaran tatafi yace aa barin su tayi ammin tace to shine tin dazu kazo ka barsu sukadai a gida yace ai tare suke da mai aiki ammi tace dakai dasu duk ku kwaso kayan ku ku dawo nan har Allah ya baka wata tagari da haka duk suka watse kowa yayi gidansa banda Mimi databi nafisa dakinta sukayi Shirin bacci.

Anti Mimi tace kada ki manta gobe da karfe 10 driver zai kaiki gidan big daddy sai Yan tarbo su watse sannan zaa dauko ki tace ok sukayi addua suka kwanta bacci.
3rd person POV

Tin bayan fitar Salma umma ke tinani da adduar Allah yasa komai yatafi daidai gobe. Knocking dinda akayi yasa ta katse tinanin tace come in Jay ne sanye da sleeping robe ta maza suka gaisa yayi mata ya hanya suka dan taba fira.

Chan yace umma please kada ki dauki abinda zan fada da zafi tace fadi abinka my son yace why anti hafsat Bata sona ne tin ina yaro tun lokacin da bansan mea kiyayyaba har nazo nasan cewa bata sona bata kaunata bama nikadai ba hatta sauran kannena umma why?? Umma zan iya yafe mata idan harni tayiwa wani abu koma fiye da Wanda tayi wanchan Karan Amma umma bazan yafe mata ba matukar ta taba lafiyar ku family na sannan please banasan gobe a tafi da ita sokoto.

Babana labarin da kake so is a long story for another time bayan daurin auran ka insha Allah zan Gaya maka.

TO BE CONTINUED

BY Neera Naseer

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now