CHAPTER 67: CONFESSION

2.3K 182 5
                                    

Mikewa tayi ta shiga dakin dan so take su daidaita kamin ta koma gida su shirya wa gaisuwar su ya khaleel idan an dawo daga daurin auran.

Ganinsa tayi tsaye yana kokarin warware banbar rigarsa batasan lokacinda wow ta subuce ta fito daga bakinta ba.

Sanye yake da wata arniyar cream colored Getzna phantom anyi Mata aiki da chocolates swides.

Babbar rigar ya sanya kan Riga da wandonsa sannan yayi adjusting rigar ya kalla mirror.

Comb ya mika hannunsa da niyyar dauka ta rigashi kallan me haka yayi mata Amma tayi kamar bata ganshi ba.

Hannunsa ta kama ta zaunar dashi kan gadon sannan ta fara mishi combing gashin nashi. Saida ta gama sannan ta dauka wani small comb tayi the same thing ma sajensa.

Sai ya kara fitowa clean. Tana gawa yayi packing ya sanya hularsa itama chocolate color. Cream colored cover shoes dinsa masu touch of brow ya saka sannan ya fesa tirare.

Nafisa kuwa ganin fita zaiyi ba zai tsaya suyi magana ba yasata kiransa tace gentle can we talk please? Ko juyowa baiyi ba yace no am in a hurry whatever it is can wait till later.

Tsaresa tayi da ido tana kallan ikon Allah waishi wannan bawan Allah me matsalarsa ne? Idan Bai tsaya sukayi magana Dan Allah ba to ya tsaya suyita Dan dole.

Hannunsa tajawo lokacinda yake daukar backpack dinsa tasa iya karfinta ta juyo dashi. Hannunta ta sanya kan kirjinsa da niyyar Idan yace tafiya zaiyi ta hanashi.

Tsareta yayi da ido yace what is this you are being disrespectful nafisa. Batasan lokacinda kanta yayi snapping ta koma shi take kallo ba.

What did you just call me? Kallanta yayi kaman batada hankali I asked you what did you just call me? Ta sake maimaitawa I said you are being disrespectful nafisa.

Don't call me that that's not my name. Tsareta yayi da ido trying to process what she just said sai a lokacin ya gane me take nufi he hardly ever called her by her name.

He either calls her babe or babygirl now she's pissed because he called her by her name. He's gotta admit it sounded a bit foreign on his tongue.

Nafisa is your name what other name do you want? Batasan lokacinda tafara hitting dinsa ba she hit everywhere her hands could reach.

He quickly held her hands and looked at her face she had tears in her eyes har hawaye na zuba dama nafisa kuka baya mata wuya. Dago kanta tayi tace you have the right to be angry at me.

I went out without your permission or any security I was an unfilal daughter that night I accept it I'll take any punishment I'll accept the blame but you have no right to change my name.

By doing so you're just proving their words and thoughts to be true is it really because am too young for you? or is it because you found another one whose better than me? Who's more suitable for you?

Is that why you don't call me babe anymore just nafisa is it because it was my fault our babies died? Do you blame me for it? You can't you can't just do this to me not when I already love you this much.

You can't just up and leave me for a silly mistake. Shiru yayi yana kallanta he knows he shouldn't be saying this but she looked cute and hot. He gave her his full attention until she was finished before he advanced forward.

He pulled her in for a slow but passionate kiss before he pulled away and gave her a hug. After a few seconds he pulled away from the hug and lifted her chin with his finger.

No matter what will happen between us babe I don't want you to ever doubt me. I have no intentions of going to another woman with my problems nor my happiness.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now