CHAPTER 48: GOOD NEWS

2.9K 228 15
                                    

Tsaye take cikin kitchen din tana juya pepper soup dinta as shi kadai ne ya rage Mata ta karasa. Time dinda ke kitchen din ta kalla ta dauke idanta kamin ta kashe gas din ta juye a cikin food flask ta ajiye kan dinning.

Kamin tahau saman tayi wanka ta chanja kayanta zuwa wata red sleeveless dress.

Saukowa tayi ta shiga kitchen su zainab dake zaune ta sallama bayan ta basu nasu pepper soup

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Saukowa tayi ta shiga kitchen su zainab dake zaune ta sallama bayan ta basu nasu pepper soup. Saida taga fitarsu sannan ta kulle kofar bayan hadeda daukar ruwa masu balai'n sanyi ta fito. Harta zauna a waiting palor sai kuka ta fito ta zauna kan dan mini palorn dake kallan corridor dinda ke kallan kofar shigowa 

 Harta zauna a waiting palor sai kuka ta fito ta zauna kan dan mini palorn dake kallan corridor dinda ke kallan kofar shigowa 

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

hadarin daya hadu yake shirin sauko da ruwa ta kalla kamin ta bude daya daga cikin windows din dan taji fresh air. Kiran magrib da akayi yasata komawa sama ta shirya ta tada sallah Saida tayi Isha sannan ta sauko kasa.

Time ta sake kallo taga past eight komawa tayi ta zauna.Zaunawarta yayi daidai da shigowarsa, kallanta yayi itama ta tsira masa ido.

Ganinsa take kamar ba Jay ba. Duk yabi yai kura sai kace Wanda yayi wasa cikin kasa gefen kansa jini na mishi zuba to top it tall gashinsa duk ya wargaje ko wanne ya sani inda yayi wani ya game da jinin daya sauka har kan kafadarsa.

Mikewa tayi ta nufesa tana cewa what's wrong? Meya sameka? Why are you back like this? I will be back kawai yace mata hadeda matsawa gefe yahau sama zuwa dakinsa.

After almost an hour ta gansa ya sauko sanye da

Lokacin palor tana kallan food Network chopped was playing

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Lokacin palor tana kallan food Network chopped was playing. Kallanta yayi she seems to be enjoying the show juyawa yayi ya nufi dinning ya zauna. Karar kujera dataji tasata  mikewa.

Dinning din ta nufe harya dauka serving spoon zai fara serving kansa ta karbi spoon din hadeda zuba mishi abincin. Tura mishi tayi alamun yaci, yace won't you eat? I've eaten kawai tace hadeda murmushi.

Idanta suka sauka kansa dai dai gurinda yadan fashe juice ta zuba mishi a cup kamin tace mishi am coming. Last door on the left corridor ta nufa tura kofar tayi ta shiga after a few seconds ta fito rikeda military first aid.

A kan center table ta ajiye fist aid din kamin ta koma kitchen ta buda fridge cike yake dam da drinks. Harta kai hannu zata dauka five alive saita juya ta dauka fanta. Fitowa tayi rikeda fantar a hannunta kamin taja kujera ta zauna kusadashi.

Lemonta ta fara Sha hankalinta kwance kamin taji muryarsa yana fadin isn't that too cold for you? I can see the ice from here. Smiling tayi tace raba ce ba kankara ba bashida wani sanyi.

Bayan ya gama ta dauke gabadaya kayan dake kan dinning din sannan ta  koma parlorn ganin wayam bashi nan yasata fara nemansa. Fitowarta daga toilet din falon yayi daidai da shigowarsa daga waje.

Let me tend to your wound tace hadeda nuna mishi couch din. Instead saiya zauna saman glass center table din dake palon

Zaka fasashi da nauyinka please ka tashi tafada tana bata fuska

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Zaka fasashi da nauyinka please ka tashi tafada tana bata fuska. Smiling yayi yace idan bazakiyi w hakan ba to bazan tashi ba. Tura baki tayi kamin ta bude first aid din Saida tayi disinfecting din jimuwar sannan tasa karamin bandage a gurin.

Shafa gurin jimuwar tayi deep in thoughts. Jay kuwa tsareta yayi da ido looks great. He placed his hands on her hips and hugged her his head on her flat tummy. Ajiyar zuciya ya saki kamin yace kinyi kyau at the hospital and now as well.

Can I say something? Ya tambaya amsa mishi tayi da yes tana running fingers dinta through his hair. Can you not look pretty when you got out? I don't like it. Smiling tayi kamin tace I will try.

Let's watch q little before calling it a night nodding kansa yayi kam su zauna suka kai Netflix. Chan sai Jay yace I thought you'd  want to further your education hence I enrolled you for school in Baze University.

Dagaske? Gentle are you serious? Smiling yayi yana kallanta kamin ya daga kansa alamar yes. Hugging dinsa tayi tana fadin thank you thank you so sooooo much. Saida ta gama murnarta sannan ta sakesa .

Tomorrow you can go and meet the school director and deen to get your studies going you've already been registered and your courses have been registered as well.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
Am sorry guys for not updating for a while. Manage the short chapter next time Insha Allah I will try to make a long chapter to make up for the few days of not posting.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️ ♥️
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE ⭐ ⭐⭐

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now